Episode 13

97 8 0
                                    

Sun daɗe zaune Saleem yana ba wa Rayhaan labarin abunda ya faru wanda ya yi sanadiyar guduwan ta daga gida sannan Benazir ta kawshe labarin daga nata ɓangaren ta labarta ma Saleem cike da natsuwa Rayhaan yake sauraron su ba tare da ya ce komai ba zuciyarsa fal take da tausaya wa Benazir sai lokacin ya fahimci dalilin da take feeling insecure. Gyaran murya Saleem yayi sannan yace

"Rayhaan my friend....I need your help coz bazan iya ja da Dad ni kaɗai ba i have to protect my sister from his wrath, wa yasan irin matakin da zai ɗauka idan suka yi ido huɗu da Benazir? The thought of it alone sends shivers down my spine."

"Saleem, na taimaki Benazir even though ban san ƙanwar aboki na bane ballantana kuma yanzu i promise you daga yanzu I'll be there for her Insha Allah, and i won't let any harm befall her".

"Nagode Rayhaan, yanzu matsalar ita ce , Dad yana garin nan yau kuma na tabbatar da cewa bazai yi shiru ba I'm sure he's up to something." Saleem ya ƙarashe maganar yana jinjina kai yayinda Rayhaan da Benazir suka kalli junansu, se lokacin Rayhaan ya tuna da waɗanda suka nemi cutar da Benazir a ranshi ya ce
"so those people are really after Benazir coz they work for her Dad?".

Duk abunda suka sanar da Rayhaan haka ya kwashe ya sanar da iyayen shi kasancewar su manya they need to know what's going on. Kuma Dad ɗin Rayhaan ya tausaya wa Benazir sosai musamman ganin ƙananun shekarun da take da shi.

"Saleem...... Ko ba domin Rayhaan ba ni mai iya taimakawa Benazir ne coz bamu san wanne hali zata shiga ba ko kuma mugun hannun da zata faɗa ba so i think the best thing is for Benazir to stay hare with us, if possible i would like to talk to your Dad and see if i can persuade him, after all he's a father I'm sure he'll understand"
Mahmoud ya ƙarashe maganar idanuwansa kan Benazir yana kallon reaction nata.

"No..... I doubt Dad will let go easily! In dai har muka yi ido huɗu toh lallai kashi na ya bushe I'm 100% sure of it."
Kai Mahmoud ya jinjina kafin yace

"Calm down dear, we'll handle it in a matured way. Idan kuma ya matsa ya ƙi sauya ra'ayinsa toh lallai sai inda ƙarfi na ya ƙare."
Tun daga lokacin nervousness ya bayyana a fuskar Benazir, Ommin Rayhaan tayi ta ƙoƙarin kwantar mata da hankali ta hanyar engaging ɗin Benazir da duk wasu activities da zatayi a cikin gida. They made some snacks, cooked, played games, and did all sorts of girly stuffs together throughout the week while Rayhaan was busy with his Dad yana nuna masa properties ɗin da ya mallaka a wannan garin wanda har sun ninka waɗanda suke Abuja.

A Friday morning ɗin wannan satin ne Rayhaan ya rantaɓa hannu akan takardun properties ɗin wanda hakan ya sa shi ya zama sole owner, har ma da mansion ɗin da suke ciki.
"Dad...... I've done all that you've asked me to, please do not let anyone harm Benazir, I'm talking about you meeting her Dad, what if he decides to hurt you or her in the process? I can bear anything in this world but i won't let anyone who tries to cause you harm or put you in harm's way."

Murmushi Mahmoud yayi kafin ya ce "Rayhaan, na fahimce ka, and i promise you idan har bai yarda ba bazan bari ya cutar da ita ba, buy there's no harm in trying....... If he won't budge then se in san abunda zan yi coz bazan bari a cutar da ƙaramar yarinya ba. She's like a daughter to me. Also, Gobe Insha Allah Saturday zamu haɗu da shi mahaifin Benazir, coz shi ma yana cikin garin nan. Na tura masa address ɗin, i wanted us to meet at the mansion since it's a family matter, can't be discussed in the open, so go and tell everything to Benazir and Saleem coz ni ina da abunda zanyi, idan ka koma gida send the car back with the driver."

"Okay Dad, sai ka dawo"

15minutes later......

Da sauri ya fito daga motar yana dube dube kafin ya maƙe kafaɗa sunkuya daf da driver dake ƙoƙarin kashe motar yace "Ka koma inda muka bar Dad yana chan yana jiran ka".
Driver ya jinjina kai yace "toh Ranka shi daɗe".

Murmushi Rayhaan yayi ya nufi cikin gida, yana tafe hankalin shi na kan wayarsa sai ji yayi yaci karo daga shi har ita suka zube ƙasa, kallon yanda Snacks suka tarwatse a ƙasa yake yi, kafin ya ɗago kai yana kallon yanda take yarfe hannu ta haɗe rai tana tura baki.
"How cute." Ya faɗa yana murmushi ba tare da ɗauke idanuwansa daga kanta ba

"Subhanallah!!..... Sannu Benazir tashi, baki ji ciwo ba dai ko?"

Oummin Rayhaan ta ɗago ta tana karkaɗe mata jiki

"Rayhaan what's this? Baka gani ne? Idan ka raunata ta kuma fa?........"

Duk bambamin da Oummi take yi Rayhaan bai sani ba coz hankalin shi da idanuwansa are all focused on Benazir alone, his smile widens, his heartbeat increased sending sparks all over his nerves, he couldn't even blink.
"RAYHAAN!!!!"

Ƙiran da Oummi tayi mishi cikin tsawa yasa shi yayi firgigit ya miƙe tsaye yana karƙaɗe jikinsa, harda gyaran murya ya ce "ye....yesss Mom!..... Sorry Benazir".
Daga Oummi har Benazir suka bishi da kallo yayinda yake tafiya da sauri domin ya bar wajen su kuma suka bushe da dariya ganin yanda yake sauri kamar zai tashi sama, Oummi ta dubi Benazir tace

"Let's get you another plate coz wannan kam ya tashi daga aiki" suka bar wajen a tare bayan Oummin ta umarci mai aiki da ta gyara wanjen.........

Rayhaan's POV

"What are these feelings? Why am I getting goosebumps allover me? Why are my hands ice cold? My heart.....why is it beating so fast? It feels like i am running out of breath! I've never felt this way before, or am I sick? What on earth is wrong with me?!!".

"Rayhaan....... Rayhaan Bro are you alright? You look sick!".

Maganar Saleem ce ta dawo da shi daga duniyar da ya faɗa tuni yayi firgigit ya juyo yana kallon Saleem yace "Saleem i think I'm sick".
Saleem ya ɗora hannun sa bisa goshin Rayhan yaji babu zafi "Rayhaan but jikinka babu zafi you don't have a fever maybe it's something else, i think you should get some rest maybe stress ne."
Jinjina kai Rayhaan yayi in acceptance yace "Oh! I almost forgot.... Dad yace gobe zasu haɗu da Abban ka, you should let Benazir know and I hope all these differences get resolved in no time, since it's a family matter how about you call your Mom over? Idan tana nan it'll be more comfortable for Benazir, My guess."

"Hakane Rayhaan bari na je na yi magana da Mom ɗin yanzu i left my phone in the room, And don't forget to get some rest Rayhaan you look pale."
Murmushi kawai Rayhaan yayi sannan ya nufi hanyar ɗakin shi.

Ya daɗe kwance rigingine yayinda yayi matashi da hannayen sa ya kafe ceiling da idanuwa yana murmushi. Iyakan mintinan da ta ɗauka tsaye tana kallonsa bata san su ba domin kuwa ta jima tana kallon ɗan nata wanda bai ma san duniyar da yake ciki ba. Ƙarasawa tayi inda yake kwance a tsakiyar ɗakin nashi bisa carpet ta zauna gefen sa gami da ɗaura hannunta guda bisa kafaɗar sa ta ce

"Hmmmm...... Lost in thoughts, smiling to yourself... I wonder which world my dearest son got lost in"
Dariya yayi sannan ya aza kanshi bisa cinyarta yace "Oummiii"

"Na'am ɗan Oummi, do you mind sharing these happy thoughts with your Mom? Let me have a share in this happiness too."

Murmushi yayi slightly kafin ya tashi zaune yana fuskantar ta yatsunsa  sarkafe da nata yace

"I felt something today.... It's really new and I've never felt this way before Momma, I'm not sure if it's what I'm thinking but i promise if what i felt was real you'll be the first person to know."
Ɗaga gira ɗaya Haleema tayi fuskarta ɗauke da murmushi tace "fine then, since you promised. Anyways gobe Insha Allah zamu yi baƙi i have alot to do if you need me I'm downstairs "
Ta miƙe zata fita Rayhaan ya ce

"What's the matter Oummi? You look and sound restless."
Rayhaan ya jefa mata tambaya babu shiri ta juyo da murmushi tace "It's nothing dear, kawai ina tunanin Benazir ne i hope nothing goes wrong tomorrow i hope we're not underestimating her father."
Nan take fuskar Rayhaan ya nuna alamar damuwa murya ciki ciki yace "I hope so."

    "Bena, whatever happens tomorrow I promise you i will not let Dad hurt you, let's just be positive and trust Uncle Mahmoud it's better to resolve this problem once and for all."
Kai Benazir ta jinjina tace "i doubt Dad will listen but i hope nothing goes wrong"...........

    

NUR_AL_HAYATWhere stories live. Discover now