WANI GARIN........

306 21 0
                                    

🍚 *WANI GARIN*🍚.....


*HUMAIRAH BASHIR MELODY*



*DEDICATED TO ALL YAN ZARIA DA KEWAYE* LOVE YOU ALL ❤

              6

Nandai king Ya amshi ambil akan babu yadda Zaiyi suna shiga ciki malam ya cewa duduwa "Ke hadama wannan yarinyar kayanta su tafi an daura mata aure da bakon nan" ambil tana daki tayi tsalle ta fito tace
"Allah shi kiyaye in aureshi baba mugune na tsaneshi baba" ihu ambil tasaki tana tumami itafah batason king shima king zaune yake cikin ransa yace "habawa Yarinya bakece da kuka ba Yasin nine da kuka dama kinbar kuka Don inajin a hanya Zan wurgar dake".

Haka duduwa tafara hadawa ambil kayanta badon ranta naso ba dago tace "wane irin samune Da rashi a lokaci guda?   Sanin kanka ne bamuda da wanda Muke kira namu Bayan ambil meta Sani gameda aure wannan ba aure aka daura mishi ba Rainonta Zaiyi".

Dakata duduwa Banason katsalandan akan wannan yarinyar dukkanku a karkashin Ikona kuke Don hk Ki iya bakinki, Ke kuma ambil kikasance Ya tagari maijin magana king mijinki ne kiyi masa biyayya Don ta dalilinsa zaki shiga huta Da aljanna maxa muje Ambil sai kuka takeyi Harda buhun magunguna duduwa ta hadata da.

Cikin Mota suka shiga malam sani ya baiwa king amana Da sharadin Duk Bayan wasu lokuta zai dinga Kawota suna ganinta.

Sun kama hanya suna tafiya babu mai cewa kowa komai king doyine Ya isheshi sai zubarda miyau yakeyi Yana toshe hanci, yace "Tir da wasu matan k'axamai kamar kayi amai Wallahi nakusa yada kwallon mangoro inhuta Da kuda.

Ambil tayi bakan tana sauraren king batace dashi komai ba itakadai Tasan abunda Kemata ciwo, kuka tasaka wanda saida king Ya taka birki.

Kallonta kawai yakeyi cikeda tsana haushi yace "Ke dakata Meye hk kike kuka salon ace satoki Nayi? Wannan Ai shirmene look matsawar zaki cigaba Da kuka kinga dokar dajinnan sai in wurgar dake".

Tsaki tayi ta juya taci gaba da kuka shiko yaci gaba da tuki sunzo daidai Lambar zango ambil tace Zanyi fitsari Koh kallonta baiyi ba yaci gaba da tuki tayi wani kara tuni ya tsaya ta kalleshi tace
"Aradun Allah dabaka tsaya ba shikin Mota Zanyi maka kai wane irin direba ne mara tausayi Da imani Amatu tayi gaskiya datace yan birni sunfiye jida kai"
Look surutu kika tsayayi koh fitsari tace  "Duka biyun" figar matarsa yayi Ambil kuwa tasaki fitsari a jiki kawai gani yayi tayi shargab Ya dada mata duka yace
"Ke wace irin sakarya ce Yarinya saikace Goyon gwaro nashiga uku Allah ya hadani Da ala k'akai wannan Ai shirmene " Ambil tace  ",Yoh harni zaa kawowa shika shikan rashin Mutunci Ai Wallahi daidai nake dakowani bante".

Haka sukayita fada Kamar kaji Abun ban haushi da takaici Sai king wanda ya tabula fuska ambil kuwa dariya kawai takeyi hankali kwance Tunda taganta a birni taga gine gine iri daban daban Abun gwanin ban shaawa, Ambil tayi tsalle cikin Mota tace  "Allah mai Iko birni daban yske Da kauye dubi Dan Allah dole yan birni suyita tsala tsiya saboda suna ganin abunda muyan kauye bamu gani".

Hankalin King bai tashiba saida yaga ansa *Welcome to Zaria* Sai yaji bugun zuciyanshi takaru salati yakeyi inazai dosa Da ambil parking yayi gefen titi ambil kuwa bacci ne yayi awon gaba da ita Sai minshari takeyi ga uban doyi,
"Ina zankai ambil Don samun kwanciyan hankalina tsakaninsa Da Arfat mexancewa Arfat Idan taganni Da Ambil tashin sence inkaita wajen hajiya ince Da ita me?  Kohdai inkaita gidan Abba jumare matarsa tanada sauki zata fahimceni saidai kash Ambil bayar goyo bace nikadai Zan iyada haukarta".

Wuci yasaki yajuya Yana kallon ambil taketa sharar baccinta hankali kwance gidansa yanufa dake Unguwan kaya tafe yske Yana tunani da zullumin abunda zai faru kusan sati biyu bashi ba labarinsa babu waya babu komai. tashin ambil yayi yace "

WANI GARIN.....yafi gaban kunuحيث تعيش القصص. اكتشف الآن