WANI GARIN.........

303 21 0
                                    

🍚 *WANI GARIN*🍚.....


*HUMAIRAH BASHIR MELODY*

*Wannan shafin sadaukarwa ne ga AUNTY ZAINAB (Aunty Sis Ummu sultan) Amincin Allah ya tabbata a gareki Allah yayimiki albarka Mutu Ka raba keda daddy fatana Allah yayi miki jagora tabbas Aunty Sis Ke gonar samace mai wuyar kai taki Allah ya raba Lafya Yasa muzo mu kwashi shiko Amin.*



            11

Baba karime tace abari saida safe Haka gari Ya Waye da duku dukun safe baba Ya dauki Arfat sai gidanta dake Unguwan kaya ya buga kofa mai gadi ya bude yace Amir din Yanan? Mai gadi ya russuna yace yananan sallama sukayi Amir Wato king Ya fito yaci Karo dasu king Ya russuna yace "Ina Kwana baba sunusi" batareda ya amsaba yace dakata kasan dai cewa na ciki basu koshiba baxaa kaiwa nawaje ba wannan yarinya  so nake tabar gidannan kodan samun kwanciyan hankalin Arfat wannan dakake gani takace Koh kanaso Koh bakaso jini daya ciki daya Yaki wasa, Shidai king hkr yake ba baba sunusi Har yasamu Ya tausasashi Ya rakashi waje baba sunusi yace "Inaso kabani dubu hamsin saboda insai taki kasan Zan fara noman Rani" kafin Ya rufe baki tuni yace Yana zuwa ciki yashiga ya dauko dubu Dari yaba Mahaifin ambil wanda kanine wajen Mahaifin king.

Ambil tana bsnzanta Arfat tana wofinta babu mai ganin kowa.

*ASALIN AMIR(king) Da Arfat*

Amir Hameed Yan ASALIN garin soba ne inda zama Ya kawosu cikin garin Zaria gaba daya tushensu dayane Mahaifin Amir shine babba wajen mahaifinsa sai Mahaifin Arfat sai baba Hauwa itace karama tana birnin kudu tana aure dake a jahar Kano, Mahaifin Amir hamshakin Dan kasuwa ne dake zuwa ketare siyo kaya Sannan Yana shiga kassshe dake makwaftaka Da Nigeria Kamar irinsu NIGER, kamaru.

Wajen kasuwancin sane yahadu Da Mairo uwa ga Amir wajen saida nono Da fura a takaice Mairo buzuwace Allah ya daurama Alhaji hameed sonta sosai gashi yan'uwanta sunki jininsa Amma Haka fafur tace itafa inbashiba zata iya guduwa tabishi suje a daura musu aure
Haka aka aminche batareda sanin iyayensa ba yabiya sadaki naira dubu biyar a kudin NIGER yasamu waliyay aka daura aure Daga bisani ya tahoda matarsa Sai gida Nigeria gani akayi kawai yadawo Da mata yakaita chan soba kafin Ya kammala ganinsa dake GYALLESU cikin Zaria.

Mairo tayi bakin jini tashi guda kowa Ya tsaneta gata da kyau kamar asace gata lokacin karamar Yarinya, batada magana Haka sunusi Mahaifin Arfat yake daka mata tsawa Hauwa kuwa danbene Yake kaurewa Idan hameed yatafi kasuwancinsa gashi  surikar Mairo bata iya tsawatarma yarsnta hasali itama azabtar Da ita takeyi shekaran Mairo biyar wasa wasa a soba bata haihu ba Har sunusi Ya tattago auren karime mahaifiyar Arfat hameed shiyayi komai na bikin aka tare lokacin Mairo tagane Ruwa shayine karime tayi mata suruka tayi mata Hauwa tayi sunusi yayi Duk abunda hameed yakawo Yana tafiya yazama ba rabonta ba, taci kuka harta koshi Amma irin hakuri na Mairo bata taba sanar dashiba shiko Yana ankare kwatsam wata rana hsmza abokin sa yace
"Abokina a gaskiya Mairo tanada hakuri muddin bakanan saita rasa kwanciyan hankali fitina iri daban daban zagi tsangwama kyara Duk ita kadai" hameed yace "Ngd hamza  zanshiga ta Baya infada daki Don inganewa idona inkoh hakane yau zanbar gidannan inkoma Zaria dazama kasan yadda nakejin Mairo kuwa Ai bsbu wata Mace".

Yadda ya Shirya haka yakasance Ya shige ta Baya Hauwa sai Zagin Mairo takeyi karime Nayi mahaifiyarsa tanayi yaji Duk hankalinsa Ya dagu yafito a fusace Ai Duk sai sukayi Laasar kowacce tafara muzurai zuwa yayi har Kasa yacewa uwarsa
"baba Zan miki Duk wata biyayya Sannan bazan tofa komai ba Amma yau Kwanan Mairo yakare a garin soba Zan koma gidsna dake Zaria fatana kuma nagaba shine Tunda baffa malam ya rasu zaa saida gidannan kuma asiya muku gida a chan kuzauna Da sunusi Hauwa kuwa kishirya aure da Ibrahim babu fashi birnin kudu Kamar kinje kin gama.

WANI GARIN.....yafi gaban kunuWhere stories live. Discover now