WANI GARIN YAFI GABAN KUNU

263 22 0
                                    

🍚 *WANI GARIN*.........🍚






*HUMAIRAH B MELODY*









           26






Kallon ambil yayi yace cikin kashi Dari na zuciyanshi kashi 85 baya aiki Wanda yakamata a kula saboda zaku iya rasashi Kuma babu abunda zamu iyayi akai, Ambil ta rude tace "Likita naji ana *DASHEN ZUCIYA* meye makomar hakan zai iya samun sauki?  Tawannan hanyan?  Likita yace DASHEN zuciya Nada matukar hatsari daidan Mutane ke rayuwa.

Ambil tace likita kana ganin zuciyar king Tana iya dawowa da aiki Dari bisa Dari? Likita imran yace kwarai matukar yasamu kwanciyan hankali Amman king yana cikin halin tausayi wannan itace kaddarar AMEER, Don hk sai adua.

Likita nafita hajiya tashigo itada neehlah Da kawayenta ciki harda hajiya Mai gado da hajiya fati Amma yadda sukaga ambil yanuna cewa babu lafya hawayene ke zuba cikin idanunta.


Abun gwanin tausayi tace hajiya muna dabda rasa king saboda yanacikin matsanancin Hali kukane yaci karfinta Nikaina Mai rubutu saida wasu zafafa suka gwaranyomun saboda Duk wani musulmi dole yaji tausayin Dan uwansa.


hajiya Tunda baba sunusi yafita king yafara hauka saida likitoci fin goma suka kawo dauki inajin hajiya dole afitada king zuwa kasar waje saboda ceto rayuwarsa, hajiya gado ta janyo ambil tace kidaina zubda hawayenki shi bawa tafe yake Da jarabawarsa.

Jinayi hajiya tana waya tace "Duk abunda yasamu dana Kasani Sharia dani dakai har duniya ta nade Kasani tun wuri kanemawa shegen jikanka uba saboda baxai taba amfani da sunan ameer a matsayin mahaifiba, sannan kayi gaggawsn daukan yarka daga gidannan saboda bana gado bane kafin inyi mata diran mikiya".

Arfat ta rude saboda taji komai kuka tafarayi Mai zafi Da Kuna tana data sanin abunda mahaifinta yasa tayi saboda duniya dabata wuci cikin chokali ba, kuka takeyi harda tumami mahaifinta yadaka mata tsawa yace zama daram cikin gidannan kuma da koh sunaso koh basuso saisun aminche dashi saboda mijinki ne Kuma dakwai alamarin da  Allah yake tsarawa Mutum yanada tabbacin cewa ba dansa bane ninafiso Ya mutu Wallahi dole wannan abunda ke cikinki yasamu gado.

******
jiki na king sai godiyan Ubangiji saboda bakin ciki yana dab daya kaishi lahira tun a asibiti Da king Ya warware Ya bukaci akaishi gida haka aka sallameshi Amman Da sharadin kula dashi yadda Ya kamata Kuma a nesantashi daga abun bacin rai saboda ya rigada yayi developing ciwon zuciya.


yan'uwa dangi daga nijar sunzo Dukda iya shekarun dasuka diba basu ga mairo ba, sunji dango dango anan ne sukaga ambil wacce babu inda tabar mahaifinta anan hajiya tasanar dasu komai bana diyeh tace "Hajiya Mairo babu abunda zamu jira Illah ayi shagalin biki ameer Ya tare da ambil Don daga gareta ne kawai zasu haifi farinciki.

haka aka shirya liyafa Wacce xataxo asabar mai zuwa Amman ambil tace Sam ta aminche kulada king a cikin gidan hajiya Amman basu kebe gida dayaba, nan akayita kai ruwa rana king yace a kyaleta yarinya ce Kuma Duk abunda yayi tsanani Toh maganinsa Allah takarda Ya rubuta zungureriya na Saki Wanda zaibawa arfat saboda bazai iya kara sata cikin idanunsa ba bare yaganta yashiga wani Hali Don koh wuka aka bashi zai iya dabawa arfat Amman yayi mata alkawari daya tazauna harta haihu komai Zaiyi na suna Amman aure babu.

kowa yayi masa San Barka abba jumare aka ba takarda baiyi kasa a gwiwa ba yakai mata arfat tayi kukanda saida abunda ke cikinta Ya zube saboda tsananin tashin hankali Gashi babu Wanda yasan halinda take ciki tayi iya kokarinta wajen ganin tasamu wayarta Don kiran dauki Amman abun yaci tura haka arfat ta Kwana cikin mawiyacin Hali kamar daga sama taji ana knocking tayi karfin Hali ta matsa ta murda cikin rudani bilkisu ta tarairayeta sai asibiti nan akayi abunda ya dace king aka nema yabada kudi saboda me hannunka baya ribewa ka Yankee kayar, Tun Asibiti take sanarda kowa cewa king Ya saketa ai take mahaifiyarta ta fadi ta sumanma bilkisu ta rude da sauran yan'uwa tabbas sunsan idan mahaifinsu yaji Toh mutuwa Zaiyi.




*ALLAH KASA MUDACE MUFIKARFIN ZUCIYANMU*AMIN

WANI GARIN.....yafi gaban kunuWhere stories live. Discover now