WANI GARIN........

272 22 0
                                    

🍚 *WANI GARIN*🍚



HUMAIRAH B. MELODY





           

*Ina mai ba masoyana hkr najina shuru hakan ya farune dalilin bacewar wayata dakuma rashin lafya danayi Allah ya karemu da lafya yabamu ikon cin jarabawa*Amin.












            13

Ambil dai tana gidansu king tasamu neeehlah k'awance sukeyi hajiya dai tasamu yara biyu amma tanajin wani abu a kan ambil a kwana a tashi wajen Allah ba wuya King ya shirya tsaf Don kai ambil school saboda taji sauki Therbow school yakaita inda neeehlah take zuwa aji daya akasa ambil anan naga shirme angama King zai tafi ambil tasa kuka tace ita sam batason makaranta King ya daka mata tsawa yace "dakata banason shirme" ai tuni ta natsu ta wuce aji.
Bai zarce koh inaba sai gida Arfat yasamu ta hada rai tace
"nidai gaskiya kudi nakeso zanje asibiti Don a duba lafyata shekara kusan bakwai babu da am desperate wallahi yau baasan gawan fari ba waye zai gajeka"?
Cikin rashin fahimta king ya zauna yace "Arfat bana bukatan d'a nidake lafya kalau muke Don haka muzurawa sarautan Allah ido kawai" tashi yayi zai wuce ta tare hanya tace "bazai yuwuba so kake inzauna wata Rana kayi aure koh?" saboda haushi yace kiyi yadda zakiyi Amma kisani Allah baya dubi ga fuska koh aiki dubi yakeyi da zuciyoyi, Idan kinso kibani breakfast in kinso  karki bayar.

Gashi a dinning koh so kake in baka a baki? Dawowa yayi ya zauna yanaci a takaice Arfat ta Saki komai batareda tasan dawar garin ba kishiya ai Tana gindin gida lokaci kawai muke jira.
saida ya gama cin abinci ya shirya zuwa office cikeda wasu irin tunani
*Wato so take ta haihu dani taci gado badon samun wanda zai mana adu'a bayan ranmu ba Banjin zan iya rayuwa da arfat Amman babu yadda na iya taxamemun dole.*
Arfat ce zaune kwatsam da aka tashi ambil tace direba yakaisu gidan king Zata dauko buhun magungunanta, suna shiga ambil tayi sallama neehlah ta bita Sunkai step din karshe arfat tace "sannunku fitsararru me akazoyi gidana koh anzo gulma ne" Ambil tace mtwww banza kawai dayi da doro kamar shugabar zabbi ubanki mukaxoyi banza abar wofi dubakki kisani badaga shekaru karfi yakeba.
Kutsakai sukayi ta dauko maganin ta tayo waje takai direba yasa a mota tadawo tace kisani shekara goma sha biyu ba wasa ba kuma kijirani wata rana zamu hada k'ugu daya nidake neehlah muje abar kaxa cikin gashinta.
arfat tayi tsalle tace "a figeta mana kar a barta kuma zai dawo idan shine yasaku zanji har ambil ta shiga mota tadawo tace "woooooohhhh kaxa sai kiyi nidai nayi nan".
Suna fita arfat tace lallai ne dubi kaxamar yarinya har tayi baki koda yake da abunta taxo.

king takira tasanar dashi komai budar bakinsa yace karya kikeyi ambil baxatazo inda kikeba sharri ne kawai nan tasa kuka saida yagama duba patient duka ya zarce gidan hjy yana shiga yace hajiya ina su neehlah?  Hajiya ta Kallai tace suna hancina tunda bakai kasasu islamiyya ba toh sun tafi.
Dafe kai yayi kash hajiya arfat tazamemun masifa tace sunzo gida sun zageta, hmm Amir kenan Kakijin magana sau Nawa nace ga neehlah ka Aura amma kaki toh tunda ga ambil maizai hana ka aureta.
Haba hajiya ambil fah Allah shi kiyaye wallahi ai koh mata Sun kare bani ba ita kinga tafiyata, yana fita hajiya takira su ambil tace kunyimun daidai gidan dan'uwanku ne kuje duk sanda kukeso koh kukaga dama, sukayi tsalle sukayi tafi.
Shekara biyar
Kwanci tashi wajen Allah Ambil anata shirin zana command entrance exams sai karatu akeyi itakoh neehlah ss1 zata shiga abun gwanin ban shaawa gasu da kokari kuma kamarsu kara fita takeyi, Sun zana ana shirin bikin yaye dalibai an gayyaci manyan mutane harda IG na police wato ABDULHAMEED MUSA MUHAMMAD,

WANI GARIN.....yafi gaban kunuDonde viven las historias. Descúbrelo ahora