WANI GARIN YAFI GABAN KUNU..... 19

259 25 0
                                    

🍚 *WANI GARIN*🍚



HUMAIRAH B. MELODY



*Wannan shafin nakune BAIWA WRITERS Allah yakara girma da daukaka yasa kufi hk*AMIN.



            19

Hajiya ta Kalli ambil tace "Ambil hk akayi?" Ambil tafara kuka tanaba hajiya hkr sannan tafara dacewa
*"Asalina hajiya muyan nijar ne mahaifiyata sunanta Aisha macece Mai tsare gida dukda ina karama nasan uwata bakaramar jaruma bace sunan mahaifina lawal Ibrahim yabo mahaifina hamshakin Mai arzikine kuma gawurtaccen dan kasuwa, munada yan uwa a sokoto wata rana muka shirya donya kaimu muga danginsa donkoh ummi na batasan kowa nashi ba, mahaifina ysnada wani shakikin aboki mai suna alhaji chile Shima dan kasuwane mahaifina bashida wani aboki bayanshi amma duniya dayake cike take dason zuciya zalunci da cin amana ha'inci dazanba Alhaji chile shine yayi mana cinne  Alokacin da mahaifina taje amso documents din dukiyarsa daduk abunda ya mallaka shikuma yayi waya wanda har saida nayi magana saidai bazan iya tunawa ba, yace Matukar nafadi saiya kasheni abunda yasa nayi shuru kenan haka muka tafi muka hadu da bata gari suka kashe abbana da kannina da direba da ummina kukane yaci karfin ambil saboda zafi da radadi datakeji taci gaba da cewa, ogan ciki yace yana sona saboda tsabar kyauna haka ina ganin gawansu kwance banda yadda zanyi cikin ikon Allah na kubuta sai naci kara da malam sani wato baffa malam shine ya taimakamun mukaje kauyen RUNHU anan nakara wayo shine kwatsam aka tsinci king har takaiga munyi aure amma yanuna mun kiyayya na baji bagani saboda nakasance kazama don alokacin banason wanka,*...........

Duk ambil ta labartawa hajiya komai hajiya ta fashe da kuka ta kama hannun ambil tana Mai tsananin rikewa ambil hannu tace tabbas ke Janina ce lawal dan uwanane tunda yashiga bariki bamu kara ganinsa ba, shiyasa tun zuwanki nakejin wani abu a raina aure tsakaninki da King ya dauru daman kuma inada burin ya aureki Amman tabbas king yayi kuskure don yazama wajibi dole in kwatar miki yanci saboda kema macece Kamar yadda kowacce mace take, ki Kalli neehlah yaruwarki ce don kauna dole a tsakaninku kuma dole ku rike zumunchi ambil nabaki dama kiyi iyayinki wajen gasawa king gyada a hannu Don kema yace, har Saiyayi dana sani da ladama,
Neehlah tace "Dukkan gdy Sun tabbata ga Allah daya nunamun ke a duniya tabvas buri yayi kama da mutum kamanninmu is too much"?.
Ambil tace "Hajiya karki taba nunawa king cewa nasanar dake wannan maganar kiyimun wannan alfarmar kuma hajiya nadauki alkawarn matukar Alhaji Chile yana numfashi saina dauki fansa sannan sainaga ya talauce shiyasa nakeso inyi karatun lawyer Don cimma burina a rayuwa" kukane yakara cin karfinta harsaida taci kamar ranta zai fice, haka aka bata hakuri
saida king ya shafe sati uku baizo gidan hajiya ba daga wajen aiki sai gida sai wajen abba jumare arfat tarasa gane kan mijinta tun shekarun baya gashi taki sauya hali babu wani cigaba a gidan aurenta sai kunci da rushin kulawa, datake fuskanta yaudai ta daura aniyar sulhu tsakaninta da king yana shigowa da jakar laptop tayi sauri tayi mishi sannu da zuwa karbi jaka sakin mata yayi kafin ta ISO ya shige ya kulle kofa garam kakeji ai zubewa arfat tayi tana kuka tana buga kofa tace "Amir ka tausayawa rayuwana kaine jigona kuma farincikina inhar punishing dina kakeyi yaci ace an tsaida ruwan miyan pls karka sani cikin halaka king pls hear me out my love plz my angel help me"
Bude kofa taji yayi ya tsugunna yace "Ban yarda da wannan munafuncin nakiba nixakiyiwa kwanton bauna?tuban mazuru kinyi kadan arfat kin kasa yiwa kanki adalci meyasa arfat zaki ganeni amma not now but eventually, duk ranan dakika aminche da zama da kishiya..........ras gaban arfat yafadi tace kishiya?  King yace kwarai kinsan dai hudu akace inyi koh kuma sai nayi hudu saboda incika sunnan manzo S. A. W.

WANI GARIN.....yafi gaban kunuМесто, где живут истории. Откройте их для себя