WANI GARIN YAFI GABAN KUNU.... 22

256 19 0
                                    

🍚 *WANI GARIN*.........🍚






*HUMAIRAH B MELODY*



Ya Allah kabarmu damasu sonmu kasama makiyanmu sonmu acikin zuciyarsu inba masu shiriya bane Allah ya ganar dasu ya shiryasu Allah ka yafemana kasamufi karfin zukatanmu ya Allah duk wani Mara lafya na gida dana asibiti masu juna biyu Allah ka yassare musu ya Allah kabamu ilimi mai tsafta da amfani Allah kajikanmu kajikan iyayenmu idan rsyuwa taxo karshe Allah kasa mucika Dakyau da imani masu nufinmu da mugun nufi Allah kasansu kayi mana katsngar karfe tsakaninmu Albarkacin wannan rana mai albarka HAPPY JUMUAT MUFEEDA TO ALL MUSLIMS UMMAH OVER THE WORLD.
 



DEDICATED TO MY ONE AND ONLY 👮 May Allah bless you and your family  as you are finishing Your final exams May Allah be with you forever and ever much love my dear you are a prince and a king of the castle. 😘❤





            22

Tsabar kunya king yaji kaman ya mutu  shigewa yayi anata nunashi, ambil tana shiga gida aka aiko kiranta dayake dokace indai saurayi yaxo wajenka toh daman an tanadar da kujeru harda abun sha.

Mai gadine yasanar da ita takuma bashi izinin yashigo saida takammala komai tama mance da tayi bako tana ta ba neehlah lbr.

Tashi tayi sanye da hijabi digo koh kwalliya babu ta isa inda mutumin yake tayi tsaye cikeda mulki tace barka da xuwa,
Saurin juyowa yayi yace "Barka da fitowa yake tauraruwa tsbbas ke Zarah ce babu koh shakka you are a queen koh zan iya sanin sunan malamar Ambil tace "Hmm tabbas bakinka cike yske da dadadan Kalamai saidai kash kayi rashin saa wannan matar dakake gani tsaye tayi maka nisa saboda ni...........

kafin ta karasa taji ance KE MATAR AURE CE ai dukkansu tuni suka razana ambil tasan cewa babu shakka king ne saboda tsabar ta bakanta mishi rai tasaki murmushi tace "ranka ya dade muje ga guri Chan nabarka tsaye karka damu da wanchan haka yakeyi koda yaushe har asibitin mahaukata ankaishi Amman abun yaci tura" tafe take tana waige Tana tamnar cingam.

king yajuya sai cikin mota tafe yake Amman Allah kadai yakaishi gidan su abba jumare dake gwargwaje yana isa yayi parking daidai abba zai fita yaga king tsaye yace lafya mutumina babu waya haka akeyi ?king dai nuni yayiwa abba dacewa sushiga ciki.

Suna shiga king yafara tari kamar ransa zai fita sai jini dake kwarara kamar da bakin kwarya ihun taimako abba yayi tuni aka shigo ranga ranga akakai king asibitin musulmi dake kusa sukace abun yafi karfin iyawansu saidai shika abba yace ai taxo gidan sauki daman chan muke aiki chan aka wuce dashi emergency room akakaishi.

Likitoci sunyi mamakin ganin doctor Amir tuni suka bashi emergency treatment sannan aka Dibi jini Don gwaji, Abba yskira arfat yasanar da ita yakira hajiiya yasanar da ita cikin rudu hjy ta rabka salati takira su neehlah tace maxa muje asibiti yayanku ba lafya aman jini yakeyi ambil tace Allah ya yaye mishi nidai hajiya ban iya tukin dareba kingani muhau motor haya hajiya tace baxai yiwuba neehlah ta iya dauko mukullin Mercedes Benz dinnan.

Dogayen riguna sukasa bakake hajiya ta kallesu tace meye hk sai kace ance muku gaisuwan mutuwa zamu pls kusa kaya masu armashi ba black ba.

Ciki suka koma suka sauya suka fito hajiya tace koh kufa motar suka nufa ambil tace idan kande ta Dawo kace ta Daura abinchi zamu asiviti king baida lafya.

maigadi ya amsa suka dibi hanya minti talatin yakaisu suka kira abba yaxo yayi musu jagora har inda king yake wani killataccen gurine shi kadai idanunsa a rufe abba ya gaida hajiya yace "Hajiya king yana cikin matsanancin Hali damuwace fal a cikin ransa narasa gane meye matsalar tuni ambil ta fita karo sukaci da arfat ambil tayi watsi da ita arfat tace "Amman anyi asaran kudin islamiyya tarbiya tayi karanci anan " dayake ambil batason tashin hankali ta rabu da ita tanata haushi kamar karya.

Arfat na shiga bata gaida kowaba tayi wajen mijinta abba yace toh ichen danino kiyi a hankali bayason damuwa adua zakiyi mishi arfat ta zare ido tace "Nida mijina kasan babu wacce zata iya yimai abunda xan yiwa king koh koda mahaifiyarsa dake zaune don hk is my responsibility in lura dashi tanayi tana shafashi koh kunyan suruka bataji ba yoh taya zaki ga haske a lamuranki uwar gida bakida alkunya baki mutunta iyayen miji Amman daga baya kunacewa dangin miji dangin dole yan uwan miji koh annoba matukar baki kyautata musu toh baxaki taba farin jini ba.

WANI GARIN.....yafi gaban kunuWhere stories live. Discover now