5 NIDA AMEENATOU

1.5K 131 2
                                    

5 NIDA AMEENATU

Ana tashi samarin gun kowa yayo caaa, wannan yana shine wanccen yana shine, yayun ta kam wannan abokin na zuwa yace shine, kafin yabar gun wani yazo abin ma dariya yabasu sosai, hakuri sukabawa kowa akan su bari akare biki, wasu kuma suce kuje kunemi soyayyar ta, wasu kam sukance musu zamu zauna muyi magana da ita.
Tayi farin jini sosai, hatta manyan mutane tamusu amma ita ko a jikin ta sabgarta take har akazo daurin aure. Biki dai anyishi cikin nasara da sa'a dan kuwa ba hayaniya, ba fada bare sata, yo abinka da bikin jigajigan, masu hannu da shuni. Amare kam Naira Land aka mikasu inda Abba ya gina musu katafaren gidajen su masu kama daya, Babban Yaya matar sa Jameela, sai YA Omar Fiddausi ana kiran ta Deedoh kusan kawace ga Ameenatu dan sunyi islamiyya tare, matar Ya Musty kam aminiyar tace.
Matan su sunada kirki kwarai, dan Ameenatu tayaba da zabin yayun nata. Bayan share biki da wasu lokuta tafara amsar waya daga masoyan ta, duk wanda ya kira zata tsaya su gaisa kana tabashi hakuri nacewa ita bata soyayya, wasu sunji zafin ta har suna dan taga tanada kyau ne kodan sunada kudi maganganu dai iri iri, wasu gaskiya take gayamusu cuta ta kusan cinyeta, da yawa basu yarda ba saita rantse kota nuna musu files nata throught whatsapp suke yarda. kwarai tabawa masoyan nata tausayi wasu kuka sukai mata ganin cute, adorable, gorgeous, pleasant, beautiful, cute beb like her amma cuta tamata kamun ba sauki. D yawan su karfafamata gwiwa suke da nunamata kada ta sare, ta fawwalawa Allah lamarin ta, Allah yasan meya boye cikin rayuwar ta.
Gaba daya Ameenatu tamaida hankalin ta kan lafiyar ta da kuma karatun daliban ta da asibitin ta, tana yawan ziyaran dangin ta a garuruwa da dama. Batada rowa kullum cikin sadaka take da kyauta, labarin Ameenatu yazaga ko'ina saboda taimakon ta da son na kasa da ita. Manyan garin sun saramata ta kuma burgesu, inama za;a samu maza da mata masuson taimakon talakawa.
Ameenatu yargata, duk bayan wata hudu ake kaita umrah dan ziyarar Habeeby S A W, gidajen yayun ta tana kokarin zuwa dan sada zumunci, kuma sunajin dadin hakan, duk weekend a gidan suke yini dan ita, itama tanason bawa yan uwan ta lokacin ta shiyasa bata zuwa koina. Wasa da dariya ne tsakanin ta dasu, ba raini Ya Musty shine abokin ta dan tafi kusanci dashi shima yana iyakar kokarin sa ganin ya kyautata mata.
Su o'o indai na haifi mace Ameenatu sunan ta, murmushi tamasa tace nagode koda bayan raina kasaka zanji dadi, amma tsaya sunana kasaka kona Mama dan itama sunan ta AMeenatu?, naki zansaka. Nima zansaka kowa nan yace zaisaka, kwallar dadi ce ta zubomata tanason yan uwan ta sune komai nata.
BAYAN WASU SHEKARU.
Acikin shekarun abubuwa da dama sun faru ciki harda haihuwar yan uwan ta inda kowanne yasamu yara maza, sosai tai murna anyi shagali nagani na fada. Jikin ta dai yana nana yau fari gobe baki amma ahakan take daurewa. Lecturing nata ya mika har collages take shiga ba karamin amfanuwa ake da ilimin taba, kowanne bari tana tabawa akan harkar science. a hakan kuma takejin dadin rayuwar ta. kullum ta zauna tunani take ita ahaka zata kare, kowa yana aure ita bazatayi ba kenan, koma tanaso duk wanda yaji meyake damun ta saidai ya nuna tausayawa amma maganar auren babu ita.
Yara kam kullum tagan su saisunbata sha'awa amma ita tasan ba halin haifa, yanzu duk dadin romance da sex da ake fada ita bazataji ba kenan, hatta kisses din nan ita ba zata moru dashi ba, tana yawan kuka akan haka, amma tasan all these are Allah's plan akan rayuwar ta.

plx share....comments love u

NIDA AMEENATU. {Completed}Where stories live. Discover now