7 NDA

1.6K 91 0
                                    


     8

  AbdulHakeem Mohammed Tajudden shine likitan da yawancin kasashe ke ji dashi afagen cancer {Oncologist}. D'ane ga  ministerof finance  na kasar London shine na uku gun iyayen sa sai kanin sa wanda yake bimasa. Mahaifiyar sa balarabiya ce ta kasar Bahrain, iyayen ta masu arziki ne suna zaune a Bani jamra itada iyayen ta kafin Allah yaiwa mahaifin ta rasuwa suka tarkata suka koma kusa da dangi zuwa Madinat hamad, kyakyawa ce cikin jinsin larabawan tanada yan uwa sosai karatu ne yakaita London inda anan ta hadu da Mohammed Taj matsayin lecturer sun kulla soyayya mai tsafta . Bature ne shi amma kuma kaf dangin sa musulmai ne basusan wani abu waishi kafirci ba, iyayen sa shima kaf turawa ne, lokacin dayaje musu da maganar Fatima Zahra baisha wahala ba dan murna sukai, inda nan da nan aka tashi yan uwa zuwa garin na Bahrain, sanannu ne iyayen ta so basu bata lokaci ba wajen gano family nata, gun Baffan ta aka kaisu shi dake yai nisa dasu saboda kasuwancin sa yafi a Jazeerat Al Muharraq shiyasa yake zaune can.
  Suma nata iyayen ba wata matsala nan aka gaisa akai komai, cikin lokaci kankani akasha biki duk da batagama makarantar ba, haihuwar ta ta farko Zainabu suka samu, sai Haleemtu sai Hakeem sai auta Taj. Kyan familyn Taj ba'a magana dan kyansu asali yasamo, suna rayuwar su a Birmingham, kafin Allah yakara daukaka mahaifin su yazama senate harkawo yanzu dayake matsayin  minister of finance. Hakeem namiji ne wanda yaci sunan namiji, kyakyawane cikin jerin kyawawa, fari ne tas, yanada ilimi na addini dana boko yai karatun sa kaf a LOndon sai kuma Sweden dayaje akan wani course, likitane na kowanne bari dan yai zurfin ilimi amma ilimin nasa yafi karkakata ga Oncology wato sanin makamar cutar cancer. ya ziyarci kasashe da dama akan kara ilimi akan cutar, shekarar sa biyu a USA akan gwajin ayyukan da idan akai masu cancer zata ragu, ko tai kasa, ko kuma idan aka cire inda take tabar wajen gaba daya kada takama wani gun, yai kokari sosai, therapist ne he's among the three ppl da suka kirkiri Oxycodone da kuma Antangiogene wanda har yanzu indai a tablets ne babu sama dashi aharhar cancer, abokan sa da dama kance masa father of cancer dariya yakanyi kawai dan Allah baiyishi da yawan magana ba.
  BLK cancer centre anan yake aiki amma saboda umarnin mahaifin sa yasa ya tattaro komatsan sa yadawo mahaifar sa. Hakeem nada rikon addini yanada saukin kai, Yayun sa kaf sunyi aure suna Bahrain dan yan uwan mahaifiyar sune suka aure su, Haleematu na Manama capital din garin, inda Zainabu take Abqaiq, Taj yana USA. Hakeem lokacin sa kaf na aikin sane, so shi baice mata basuda amfani ba, ko aure bayada amfani amma yana tsara lokacin sane da zaiyi aure shiyasaka sam sam mace bata gaban shi baitabajin yai sha'awar mace ba, shi idan zaka kasheshi baisan wasu chanels na receiver  ba saboda basa gaban sa, hatta waya ma amfanin sa da ita ya amsa ya kirawo, sai wassap shima na dole ne, iyayen sa basu matsamasa ba, kunsan turawa rayuwar yanci ce.

      BACK TO STORY

   Tashin sa kenan daga katafaren italian bed din sa wanda yake da adon baki da fari kalar Juventos ajikin sa, da salati ya mike cikin sauri ya zuro sambala sambalan kafafun sa yasaka wani farin takalmi baijira komi ba yai cikin toilet da azama, brush yafara kafin yasaki shower a kansa, wankan sa a da yakan dauki 20 minutes dan idan yanacikin jacuzzi dolene yadanyi bacci, amma sai gashi ayau wankan 5 minutse yai, kodaya fito rigar sa yasanya sai dan lotion daya matsa, coffee ya hada kawai kana ya fice, motar sa yagani kofa abude baijira komai ba yashige drivers yajashi sai ROYAL inda acan yanzu yake aiki, tunda yake farkon abinda yake farawa shine sallah, sai wanda ko ruwa bazaikai bakin sa ba saiya kirawo iyayen sa sun gaisa amma yau gashi ba sallahr, ba gaisawa dasu Mom da Good father. yana wannan tunanin suka karasa asibitin tunda babu nisa da unguwar da suke.
da sauri ya fice kodya shiga har an shigar da ita Intensive care unit, shi ake jira kawai, addua yai sosai kafin yasaka kafar dama ya shiga ciki, oxygen ce a hancin ta, bayan haka babu komai, check up yafara mata yakai kusan 30 minutes yana dubata kafin yaga result din abinda yake so, a halin da ake ciki tana matakin tsakiya, ma'ana batakai 4 ba, amma tafi 3, cikin tausayi yace ohh why cancer? a stage din da take babu abinda chemo zaimata duk da is the best powerful drug na cancer,  the best solution is  RADIOTION treatment, apart from this babu wani abu, kwarai ya yaba da yadda take samun regular check ups, and thats checkup can detect cancer before it grows and spreed, kuma hakan ne ma yataimaka jikin yazo da sauki. tunda ya shiga bai kalli fuskar ta ba sai yanzu, tunda ya dora idanun sa akan ta yakasa daukewa, tasbihi yake ga Allah dan shi baitaba cin karo da mace mai haibar taba, wani abu da baitaba ji ba a duniya yajishi kuma akanta, da sauri ya kautar da abinda ke ransa yafara bata taimakon da shine zai nuna tsantsan yadda yakeji akan ta.
  Kwarai ya dubata tare da taimakon manyan Doctors daga kasar Miami, sunyi kokarin daidaita numfashin ta, kuma sun mata juyen jini wanda saida suka zuba wasu chemicals acikin jinin kafin ayi, sai injections na blood vassel da duk akamata.. duk wani abu daya kamata sun mata daga nan aka kaita wani special room. Kasa dauke idanun sa yai akan ta, abinda baitaba yi ba da wayar sa shine daukan photo mara muhimmanci, amma sai gashi yau wai shi Hakeem shine ke daukan mace wadda takusan zama gawa.....murmushi kawai yake dan tamasa kyau sosai. Kasa fita yai ko break nasa anan ya bukaci akamasa, sauran Doctors din sune suka sanarwa iyayen nata anmata abinda yakamata, kuma suna saka ran zata iya farkawa nan da awawi 5. Addua sukaci gaba dayi, dan iatace abinda yai saura tsakanin su da ita, sannu a hankali Ameenatu tafara tafara bude idanun ta da addua a bakin ta, ido 4 sukai da Dr Hakeem wanda dawowar sa kenan daga sallah, idanu y zubamata baisan yamata murmushi ba saidayaga tamaidamasa martanin nasa, cikin sanyin murya yace sorry u will be ok soon, tnx ta furta, cikin wata muryar yace can I help u to fresh up ur self, or iIshould go and call ur Mom?, hararar sa tai, are u among my fam, or  I'm not good girl as u think?, plx get out, thought u are good when i saw u first.......shi.......keep seeing me as good and I dont means to hurt u or anything else, anyway ur Mom is here......where is she ? Ameenatu kina masifa yazaki ganni, sosai ta juya yan uwanta tagani duka a tsaye suna mata dariya, da sauri sukai kanta kowa na son ya riga dan uwan sa hugging nata, kuka tasaka tace Yaya Mohd I escaped?, im not dead? shiiiii sis don't say that, be calm Allah yai da sauran numfashin ki and Dr Hakeem shine wanda yai saving life naki. Idanu ta ware ta kara kallon sa, a hankali tace Allah is the only one that can save and protect my life, Yaya Im surrunded I'm tired of this life, Yaya jikina yazama damage fah badan ku ba da tuni labari na yazama past.. Sis don't give up komi na Allah yanada iyaka, murmushi taimusu kawai.
  Ameenatu yafada in low voice, juyowa tai cikin husky voice nasa yace u will be much better as far as I'm alive, murmushi taimasa tace tnx Dr, most welcome, Mom help her to wash her mouth, food is ready be fast if not i will eat all and leave u, baki ta murguda masa, sosai yakejin wani abu tare da ita hakan yasa murmushi yai kawai. Hamburger and fries sai coffee ba lipton ba shine abincin, da sauri ta mike ganin fav din ta, bata saurari taimakon kowa ba, citayi sosai kamar ba gobe ba saidataji ta koshi sannan ta ajiye, maganin ta ya ballo yabata Antongiogenesis karba tai, sosai sukaiwa Hakeem godiya shikam yace musu ba komai.

      Auta......

NIDA AMEENATU. {Completed}Where stories live. Discover now