8 NDA

1.7K 102 0
                                    


Cikin ikon Allah da taimakon Hakeem lafiyar Ameenatu tafara samuwa, dan kulawar da yake bata da magungunan ta akan lokaci har wata dan murmurewa tai, fari kam dama akwaishi saima karawa da tai, duk wani maganin da zaibata saiyashiga lab yakara dubawa yagan bayada adverse effects, sannan zai bata, abinci daga gidan su ake kamata, sosai take ganin gata da kulawa wajen yan uwan ta.
kwanan ta goma sha uku taji sauki, burin ta bai wuce yanzu ace gata ga Hakeem ba, dan sosai suka shaku. Yauma zaune take akan gadon ta suna hira bini bini ta kalli kofa cikin muryar tausai tace Yaya ko Hakeem bazaizo ba?, eh fah dan jiya bayan fito yake gayamin zaije Glasgow wani gari ne a cikin England, cikin wata muryar tace amma begayamin ba?, is not a big deal ai sis tunda yabar mai kula dake. batace komai ba har dare saiya kasance hiran da take ma yau ba wanda yajita, Mama ce tace Ameenatu u have beeing moping over for Doctor Hakeem right?, nothing serious i just want put my eyes on him, it seems like......hoooo sis don't say u fall for him?, oohhhh Yaya what kind of question is this?, can't u remember I'm not a healthy woman?, how can i fall in love with him, i will never fall for anyone my life became end this is my last stage just 1 to 2 years yaimin remaining a rayuwa, wazan cuta a duniya na aureshi bayan banda kwarin gwiwar da zanwa mijin abinda yake so....forget this sweetheart.
Hira suka fara har lokacin tafiyar su yai, a ka'idar asibitin babu visitors amma saboda Dr Hakeem ake barin su. Kwanaki na shudewa har yakai wata biyu lokacin jikin ta yai masifar canjawa kamar bata taba ciwo ba, amma dole cikin jiki akwai ciwo saidai magani da kula yasa pain din ragagge ne. Hakeem kullum bayada zance a gidan su saina Ameenatu, kullum haka tun iyayen na jin sa har suka fara zargin kodai son ta yake, kwarai sukaji dadi da suka tuntubeshi, sun nuna dadi da farin ciki basu kuma kyamaci cewa bahaushiya bace, burin su dai yai aure, sau biyu suka ziyarceta a asibitin, Maman sa sosai taji tana kaunar ta, yan uwan sa duk suma sunzo daga Bahrain sunga inlow tasu, amma fah duk wannan budurin da ake uwar gayyar bata sani ba ita nata haukan kawai dan sun saba ne. Abban ta da kowa sunsan yana kaunar ta suma sunyi murna koda suka tuntuba waye shi alkhairin sa kawai aketa gayamusu. Yau kam yai niyyar zai sanar da ita koma mene?, wanka yai cikin kananun kayan sa duk wani gayu na duniya saidaya yishi, sabuwar motar sa kirar CHEVROLET ash ya dauka, bai bukaci driver ba, amma yasan kaida dole securities subi bayan sa, flowers ya siyo masu kyau, sai perfumes masu tsadar gaske, agoguna wanda yai kimanin 500k da 1million su ya siyamata, tafe yake yana adduar samun nasara har ya kawo asibitin. Gaisawa yai da jama'ar sa da manya manyan mutane na kasar kana ya shige dakin, zaune take tayi matashi da hannun ta yau ba dadi tunda yayun ta kaf sun tafi Mama ce kawai tai saura itama taje sallah, da sallama ya shiga cikin shauki ta dago wani sanyayyen murmushi suka sakarwa juna a tare, hannu ya mika mata cikin dariya takama kafin taiwa hannun nasa kiss, shi kuma kissing forehead nata yai, hira sosai sukai kafin ya gyara zama yace Ameenatu My happiness, Dr my fav. Ameenatu u know who am I, u know something about my Fam, My Mom she's from Asian countries, Bahrain my Dad is here, i have three siblings......sosai yagayamata waye shi, kafin ya dora da Ameenatu tunda nake wallahi bantaba cin karo da wadda zuciyata ta kamu da kaunar ta ba sai ke, Ameenatu ina kaunar ki ina sonki, ki yarda dani ki aminta da kaunata kizo muyi aure, cikin sauri Ameenatu ta dago Dr I can't possible be the one ur heart love, i take proomise i will never fall for anyone, Dr put ur eyes on me im not good girl as u think, and we comes from defference countries, don't sacrified ur good life akan wadda batada tabbas,, Ameenatu don't say that, and we are all Muslim bah ya fada cikin taushi?, yeah i know, Dr u know one thing, remain few days or years nabar duniyar nan, i don't want to break ur heart, infact i will not marry u i made a final decision, stop talking this rubbish, me too i said put this Im ur husband, saika aure ni din dan rainin hankali, cikin fusata yace whats are u saying?, nothing malam rabu dani mai zanyi da bature? u said what? my head is feeling me why are u shouting on me?, I'm shouting are u crazy?, saidai kai....tsaki yai kawai ya fice ransa na kuna saboda baitaba expecting haka ba. Mama ce ta shigo cikin lallashi tace Ameenatu yanaji kamar hayaniya? babu komi akan magani ne fah, ok.
Tundaga lokacin Hakeem kullum zirya yake mata amma saitace a'a, yaukam tsirata yai cikin kunan rai yace Ameenatu ko ban kai a soni bane, ko halayena marasa kyau ne?, cikin lallashi tace Dr Fav wallahi ba haka bane, banason na aure ka nakasa baka farin cikin da kowacce mata ke bawa mijin ta, mu anamu al'adar mace tana tattalin miji ne, amma kaga ni banida lafiyar da zanmaka, ko yaushe cikin cuta nake fah kasani kai shaida ne, Fav bazan iya sauke nauyin hakkin ka dake kaina ba, bawai kullum ba, amma akwai lokacin da kake da bukatata nikuma banda lafiya kaga na cuceka, akwai lokacin da zaka bukaci fita yawon gari dani amma ni zai iya kasancewa banda lafiya, kai likita ne da duniya keso, kagan bazaiyuyu ka auri wadda zata kwashe rabin hankalin ka akan ta ba, Dr kai namiji ne da za'a so ka, kodan kirkin ka, inason farin cikin kane shiyasa banson na aure ka kuma nazo na mutu lokacin da kai bazaka so mutuwa taba, Fav sweety kai hakuri kaji? tausayi tabashi sosai a yau amma duk da haka sai ya fuske yace don't worry ni kaina sai yanzu nake ganin hauka na.....sorry fav sis nadena miki maganar as from today, kanta ta jijjiga, hugging nata yai kafin ya fita.
Tundaga ranar baikara mata wata maganar ba, amma kuma kullum cikin kamata yan uwan sa yake dan su gaisa a hakan yake samun damar bakan ta mata dan yaringa kissing din su kenan yana musu wasa tun tana daurewa har tazo tana nuna kishi karara dan tanajin idan babu Fav sweety bazata iya karasa guntuwar rayuwar ta ba. yau ma tana zaune suna dan hira aka shigo budurwa ce tana shigowa ta baya tai hugging nasa tana i miss u uncle, missing u too lovely nan ya zagayo da ita sai kan cinyar sa,{ kada kumanta shiifa bature ne baisan wani abu waishi hana taba jikin mace ba, and duk maganar da suke da turanci ne dan baisan hausa ba, take note}. Ameenatu idanun tane ya sauka akan su ganin yadda yai hugging nata gashi watama ta sake shigowa tayi kansa, ranta idan yai dubu ya baci cikin bacin rai ta furta mugu mai karya zuciya ainasan dama ba sona kake ba, Fav sis u said something right? no tace kawai ta cigaba da maganganun ta duk abinda take yana hankal ce hakan ba karamin dadi yamasa ba.
Fav open ur mouth and take ur drugs, i feel much better so i will not take any drug Ameenatu Dr says in sad, murmushi yai dan tun jiya yagama gano haushin sa take ji, hey young lady is not my body is urs, but u will take it must , plx leave me alone sir, dariya yai sosai bai bari takara wata maganar ba ya watsa maganin a bakin sa ya tauna kana ya zuba ruwa a bakin, hannun ta yakamo ya murde ya matse ta ya hade bakin su yafara zubamata, mutsu mutsu tafara amma bai barta ba saidata shanye tsaf, dariya ya kwashe da ita cikin tsokana yace see u, u test mysweet lips harda lashe baki, baki ta murguda masa. Sosai suke drama a asibitin kuma kullum da kalar wacce zatazo gun sa kuma taga sun rungumi juna, kishi kam ba sauki, ga Mama na bashi goyan baya na wai yakamata kafin su tafi ayi bikin sa kodan sugani, cikin basarwa yace ai Mama namasamo nan da two weeks za'a gama komai, cikin tsananin tashin hankali Ameenatu tace wallahi baka isa ba, nace na yarda fah wallahi i can't do with out u, I'm mad for loving u plx don't say no i need u tafada cikin hawaye tana mikamasa hannun ta, Mama ce tace I think today u guys should speak in private so I'm out God help us tana fada ta fice.

plx more comments.....

NIDA AMEENATU. {Completed}Where stories live. Discover now