12 NDA

1.5K 89 0
                                    

    Magana zatakarayi cikin kuka ya furta Ameenatu i don't want talk about this difficult subjects, kina karyarmin da zuciya ta, hmmm fav bakason gaskiya, don't forgot every soul should test radadin mutuwa, and death is the final stage of life, it happen to every living things, either man or animal, I said I don't want hear, plx change the topic yafada cikin hawaye. Fav tell me something sweet, i love u yace, cikin kasala takara cewa can u recall whats u said before our married? idanun sa ya dago wanda suka rine saboda kuka kallon ta yake cikin so da tausayin yadda tazama one time bakin sane ya furta, it's touch my heart Ameenatu i can't repeat it, cikin tausayi tace if u don't I might never hear it again, alright I will say it, but on one condition I don't wont see u shedding tears, not promise tafada cikin hawaye da radadin ciwo... ''allow me to make u mine,the wheel of fate turned, and brought me to a perfect moments of tenderness and happiness, from now on every moments, every seconds i have i will spend beside u to make u happy'' murmushi tayi cikin ciwo tace na yadda da kaunar ka gareni. Can u tell me what kind of couple we are? matseta yakarayi cikin jikin sa yace there are several kind, some are like birds in the forest each can fly away if they want, some are like cat and rat, harara ta gallamasa cikin dariya tace kaine rat din amma?, murmushi yai yace ke kuma cat koh?, mintsinin sa tayi waih saina rama tashi tai da gudu suna zagaye cikin dakin saidata gaji sannan ta tsaya yakamata suna dariya, fav banson gudu babyn mu yakusa zuwa fah, dariya tasanya kawai....shikam tasa yake ce wadda tafi kuka ciwo.
  Duk wata kulawa Hakeem namata kuma sannu cikin ta ke girma dan yanzu watan sa shida ya girma sosai, kuma ahakan ake lallabawa yau da lafiya gobe babu, dan yanzu jikin kam sai a slow duk wasu alamu na barin duniya sun bayyana ga Ameenatu, yawan bacci, ga karancin fitsari, shikansa abincin baya tafiya, numfashi kam sai tayi kokari take jansa dan yazama short, ta rame tai fari sosai kana ganin ta saitabaka tausayi dole ka zubdamata da kwalla, dan tausayi, gaba daya yadena fita aiki, kullum yana tare da ita, yana mata sharing din feelings din ta itama haka, cikin hikima yake tambayar ta mene wishes din ta a rayuwa, tana fada kam zai kokarin cikamata shi, anytime he's in keeping her wishes front.
  Yauma zaune take tayi matashi da cinyar sa, saijin sallama sukai, idanu ta ware ganin iyayen ta kuka tasaka ta tashi ta rungume su, su kansu kuka suke gain yadda ta koma amma farincikin su ya karu ganin cikin dake jikin ta dan basu taba sani ba, nan suka zauna kayan kwalama da abinci aka biabaye su dashi, sunjima suna hira kafin yaimata peck yace zaije yadawo take more care, yana fita Babban Yaya da Ya Omar suka matso kusa da ita, sister haka kika koma? sai kuka sister kada ki barmu plx alokacin da mukafi bukatar ki, sister hakeem dan aljannah ne yana kula dake koh? cikin kuka tace Yaya wallahi banda matsala ko daya Hakeem mutum ne wanda samun kamar sa sai an tona, Mama duk kasar da ko a film nace taimin kyau, insha Allah saidai yamin albishir da yau ko gobe zamu tashi, duk wata riga da zance tai kyau ko a t v, ko a pics hakeem saiya kamin ita, koda wasa nace abu kaza yanada kyau saiyamin shi, Baba tunda nazo gidan sa banataba wanka da kaina ba, bantaba girki ba, bantaba wanke ko pants dina ba, bantaba saukowa kasa da kafata ba saidai idan baya nan, Yaya Musty banda gun zama sai cinyarsa, komai shikemin sanadi na muka dawo nan da zama, yazama bawa akaina, Mama kugayamin dame zan sakamishi?, duk abinda mace keyi dan samun aljannah Hakeem shikeyin sa, kugayamin me zanmasa nasakamasa da wannan kaunar sai kuka...Mom nasa wadda zuwan ta kenan ta tsaya taji haka ba karamin kaunar Ameenatu taji ba, mace ce da kowa zai sota shiyasa kullum tana hanyar zuwa dubata.
   Iyayen ta kuka ita kuka mom ma haka saida sukai mai isar su sannan suka share akadan fara taba hira yawanci akan ciwon tane, Ya Musty Husnah bazatazo nagan taba saina mutu da kishirwar ganin ta?, sis zankawo ta, Mama ina kakus duk bazasu zo ba inason na musu bankwana, Ya Omar kasan na shiga final stage?, tun last 3 months daya wuce kutayani da addu'a maybe da cikin zan tafi dan.....sisi idan kinayiwa Allah kibar wannan maganar. Ya Mohd kullum zan kwanta saina tunoka da sanyin halin ka nakance ko ya zakayi idan bana nan?, ai bazakamin kuka ba koh?, Mama kinsan nafi tausayin Hakeem akan kowa?, zan mutu banbar masa wani abu da zai ringa tunani ba.....ke wai sanin gaibu sai Allah ba wanda yasan randa kowa zai mutu, munma gane korara mu kike garama mu tashi?, haba dai nadena toh.
  Kwanan su goma suka juya su kuka ita kuka, sun kuma kara yadda da kulawar da kanwar su ke samu, komai agaban su yake mata yadda yake as usual. Cikin ta na wata takwas yakaita 9ja, duk wasu yan uwa na kusa dana nesa saidataje, daliban ta suna nan saima daukaka da Allah yakarayiwa asibitin ta da islamiyyar, kawayen ta husnah duk ta rakasu, hotuna ba adadi sukaitayi, yaran yayun ta wasa take musu sosai kodan su tunata lokacin da bata nan, Maman ta kullum idan tasakata a agaba takance Mama kece ta biyu wadda zakifi missing ena, dan Hakeem ni kaina ina tausayamasa, Mama i love u zancen kenen kullum har suka juya zuwa gida.
Fav kasan tunda nafara ciwo bantaba daga hannu na roki Allah akan yakaramin tsawon rayuwa ba, amma a yanzu inaji da zan roki Allah yakaramin zan roka, fav naso munyi aure tuntuni amma kagan yanzu lokacin da muka saba muke dokin zama da juna lokacinne rabuwa kuma ke kara kusantowa, naso nagan mu munawa babyn mu wasa tare mugan wazata fi so cikin mu, fav ka kula da kanka bazan yafemaka ba idan har ka kuntata kanka bayan bana nan, kuka ne yaci karfin ta sosai shima haka, dan yanzu ko magana ma baya iya yi, saiya kwana ya wuni baikai ko ruwa bakin sa ba. Aunty Haleema da Aunty Zainabu suma kusan ahanya suke dan zuwa dubata, surukan ta kam kullum ne. antonia da mr john baban ta suma haka dan suna zumunci sosai da sauran kawayen ta.
   Yau jikin da sauki shiyasa sai wasan su sukeyi a haka Mom tazo tai murna harta tafi jikin da sauki, tafi sati jikin ta ba inda ya motsa saidai booxing na baby nata da kullum da tunanin sa take kwana koya za rayu babu ita? oho. Watan haihuwar ta ya tsaya kuma a wannan watan ne ciwon yadawo sabo, Hakeem kam yakaraya dan shiyasan meyake gani a jikin ta, special daki take dan can ya tare da komai nasa, oxygyn kam tana aiki. Ganin halin datake ciki ne yasa dole yaiwa iyayen ta waya akan suzo, sanin suma jikin yai ba dadi kaf har matan su suka taho da granny nasu....lokacin da Mama tai arba da yarda babu komai jikin ta na tsoka sai ciki da kashi suma tayi, yayun ta duk sun karye gani sukema ta mutu.

Autaras ce........

NIDA AMEENATU. {Completed}Where stories live. Discover now