11 NDA

1.8K 94 1
                                    

  Da gudu ta kwace hannun ta dake cikin na Fav tayi kan Maman ta, itama cikin murna ta ware mata hannayen ta, Mama i miss u, miss u too Ameenatu, nan tabi yayun ta suma tai hugging nasu, kuka suka saka dukkan su ganin yadda Ameenatu tazama kamar princess, Husnah da Deedoh, Auta da haleema matan yayun ta suma sunyi murnar ganin ta, nan suka zauna labarin yaushe gamo, tsokanar ta suke dama zakiyi kiba dama kaza sosai ta sake cikin yan uwan ta.
  Fav yau Pizza zakici da fries, shagwabe fuska tayi ni wallahi waina zanci, ohh fav rigima tunda bazakici ba, baran miki wainar, idanu kawai suka zuba ganin yai hanyar kitchen en gida, nan ya zauna yamata wainar fulawa ya hadamata zobo zallah wanda babu sugar ciki sai miyar ganye, fitowa yai cikin murna ta tareshi love u baby luv, da kansa yabata saidata koshi kana yace ki huta zanje nai wanka saina dawo namiki massage, ok, peck yabata kana ya juya yai sama abinsa, yana fita Mama da Yaya sukace Ameenatu menake gani?, cikin murya karyayyiya tace wallahi Mama tunda aka kaini bantaba aikin komai ba shikemin, ko nace a'a saiyace shi zaiyi, Allah yamasa albarka Allah ke kuma yabaki lafiya, Ameen Mama na.
  Kwanan su biyar suka juya bayan ansha kukan rabuwa da iyaye. Gidan Mom sukai da gudu Mom ta taho tana AMeenatu dadi miji anmanta da Mom, wace ni da manta uwatagari, nan suka yini Taj ma yadawo saboda wani aiki da zasuyi a Uni Bristol, shima yai murna da ganin ta dan sun saba kwarai matar take burgeshi. Ohh fav wallahi nagaji kamar ana zaneni, sorry muna shiga saina miki wanka ki huta, yarinya yar lukuta....Allah ni banzama katuwa ba kaine fa, murmushi yamata kawai a haka taga driver ya mike ba hanyar gidan su ba, kallon sa tayi, gira ya daga mata ma'ana haka ne. Asibitin ROYAL taga sunyi, nan suka shiga office nasa sukai nan ya canja kaya itama yasakamata wani, da hannu ya dauke ta sai thearter room, checkup yafara mata nan yagan jikin nata fa yana motsin dawowa gashi jinin ta yai kasa, kuma lungs din ta yagani cikin tashin hankali yace Inalillahi wa inna ilaihi rajiuun, it attack her lungs, kodayake cancer is not a single disease, it can attack any part of the body tunda a cikin kwayoyin hallita take zagaye zatai tayi amma kuma ai blood cancer...don't think anything just focus on ur work wata zuciyar tace masa, tsayawa yai ya dubata sosai yaga akan wani maganin zai dorata dan ajikin sa yanajin mummunan yanayi saboda sanin wani abu daban, hawaye ya goge kawai, na'urar yake kokarin kashewa da sauri yai zooming ganin ikon Allah, ciki ne......kabbara yafara nan kuwa ya tashi jinin ta ya diba da gudu yatafi lab......3 months ya nuna ba karamin farin ciki yaji ba, wani gefen kuma yana cikin tsaka mai wuya.
  Saidaya barta ta huta sannan ya dauko ta, Wata kofa naga yabi ta cikin office nasa yana shiga saiga wata kofar nan mai password, Ameenatu shine password din, wani arnen parlor ne wanda ya kayatu da kayan alatu irin na masu duniya, baibi takan komai ba illa sama da sukai kana ya ajiyeta akan gado, wanka ya shiga yai sai coffee da ya sha, bayan ta ya zagayo ya kwanta...jikin ta yake dan matsa mata kana yanabi yana aikamata da wani kwantaccen kiss mai tafiya da imanin mutum, cikin bacci tajiyoshi bata katse shi ba saima kara taimakamasa datayi suka raya daren cikin farin ciki, Wanka sukayo abinsu sunata dariya kafin Ameenatu tace fav kamar wani abu na damunka?, me kika gani fav?, kawai, murmushi yamata cikin kwantar da hankali yace ba abinda yake damuna sai kaunar mata ta. Yauwa guess what? farr tayi da idanu tell me say's Ameenatu,  i won't except u give me something special, ok'' ......fav me kake so? u, I'm urs since... ask something, kansa yadan daga cikin kunnen ta ya radamata aikam bai rufe baki ba yaga ta mike, towel din dayake jikin ta ta kunce kana ta gyaramasa kwanciyar sa, wani mahaukacin sucking take zubamasa yanda take kamar tanashan alewar big bom ga hannun ta daga yataba can sai can nan suka kara lalacewa sai kusan 2 nadare sannan suka saurarawa junan su kowanne zuciya cike da farin ciki amma na Hakeem kadan ne...ciwon Ameenatu yana tabamasa zuciya...shikansa yanzu duk wasu pain datakeji tare sukeji, kallon ta kawai idan tanamasa wasa yakan sashi yaji ciwo da radadi aransa.
  A duniya Hakeem yanason Ameenatu yanzun ma da kansa yaimata wankan kana yace suyi sallah saisu kwanta, tare sukai sallahr ta nafila, suna idarwa sai gado. bacci ne a idanun ta sosai hakan yasa koda suka kwanta kala batace ba, tamanta da wani albishir da zaimata sai bacci, shikam idanun sa biyu yana kallon ta yana saka da warwarewa har aka kira sallahr Asubah inda ta farka sukai sallahr su tare. parlor ta fito lokacin shi wanka ya shiga saboda yana da aiki, idanu ta ware ganin tsarin parlor din, dakin su tai daidai nan shikuma ya fito da sauri ya taretta zuciyar sa kamar zata kwace yace fav banson gudu fah, menene?, fav kamar ba gidan mu ba?, murmushi yamata kafin ya zauna ya dorata  a jikin sa yace anything for Ameenatu banson muyi nesa da juna thats why i make decision to leave my work, idanu ta zaro...baibata damar magana ba yacigaba, ranar da aka kamin ke kinsan munje gida washe gari?, kai ta kada, yauwa so shine naje ROYAL zan saka hannun barin aiki, nan kowa yace saboda me? nace matata na bukatar kulawa ta so su sunyi tunanin zan koma BLK ne can India nace musu a'a, shine fah manyan garin nan sukaita zuwa akan na zauna, nikam nace a'a. Karshe dai saida aka kirani sukace na fadi menake so, nace indai zasumin zan zauna, sumin gida cikin asibitin kuma kusa da office dina, yadda ina bude kofa bazanyi tafiya ta 3 minutes ba zan ganni cikin gida na, take suka amince nan suka ban hutu shine fah kafin mudawo sungama, amma kuma......nasan mezakice, nuna sha'awar ki da inda muka sauka a sweden yasa na dauki hoton dakin nace ayi komai irin sa.
   Ina kaunar ka, nima fah. Bai bar gidan ba saidaya tabbatar da taci abinci tasha maganin ta batada damuwa sannan yamata peck yabi wata kofa wadda direct office nasa zata kaishi yar corrior ce kawai ta raba. Taj ne yazo nan sukaita hira dashi kiran sallahr da akai yasa Ameenatu mikewa batakai ga karasa tshi ba tayi baya wanda yai daidai da shigowar ogan ta, cikin kidima ya sunkuceta sai asibitin, tashin hankali gaba daya Ammeenatu tazama gawa dan ko motsi batayi gashi jikin ta yaimun zafi jinin ta yai kasa, duk yadda suka dauki abin yazo da gaddama, idan sun shawo kan matsakar numfashin ta sai tari ya kamata wanda idan tanayi Hakeem jiyake kamar a jikin sa idanun sa sunyi ja kina jikin sa rawa yake, bugun zuciyar ta yakaru yadda baaka zata ba, gashin ta kam duk gashi nan kwance akan pillow yafara zuba tashin hankalin da Hakeem yashiga Allah kadai yasan iyakacin sa.
    Mom nasa ita kanta ta tausayawa AMeenatu a yadda suka ganta, Son amata chemo mana, Mom bazan bari ba inason ta, amma kasan shine best solution?, Mom i know ba tun yau ba, tun kafin na kalli face din Ameenatu naji banason naiwa mace Chemo saboda azabar sa kuma ai ciwon ba zai tafi ba, na gwammace amata Radiation treatment, yanzu kam nasan zafin wace ita bazan iya bari amata ba, Mom AMeenatu na last stage duk yadda nakai da bata taimako bazata kai ba, tana final stage Mom banason rasata itace rayuwa ta, nai murna dana kasance Oncologist da bansan yadda zan ba, Mom Ameenatu nada ciki ga cuta da wanne zataji sai kuka, dukkan su kuka suke har Yayun sa da sukazo.
    Kwanan ta bakwai Allah yabata lafiya ras, saidai kuma bawai yadda ake so ba, ta tausayawa Hakeem ganin yadda ya rame yai wani iri ta girmama soyayyar sa a agreta, takumayi murnar samun cikin ta. Family nata basusan da ciwon taba amma sunji a jikin su dan idan sukai waya kullum da abinda zasuce musu.....basu tashi hankalin su ba dan sunsan wa suka bawa yar su. My Hakeem wannan ramar ta mece banason ta, Fav ina tausayamiki yadda kikeshan wahala, fav kece rayuwa ta, fav inason babyn mu na cikin ki, kamoshi tai tai hugging nasa tight cikin kuka tace fav ni a jikina nasan my life has come end, ciwon da nakeji ya banbanta dana sauran ranakun, ko body temp dina up yake da down, gashi ko bacci na ya sauya, banda appatite kuma hakan duk suna cikin jerin end of life. This is God plan, and it's our destiny, Hakeem yafada cikin dauriya dan duk yadda Ameenatu takai dason tasamu tadena jin ciwo yafita, da ace ciwon zai dawo jikin sa wallahi zai maidashi, baya iya kai ko ruwa bakin sa, saboda dacin sa yakeji, I love u Ameenatu, love u too  my guidance, doctor, husband, broth......u are my everything, it's pain when i notice one day i will passed away and leave u alone...it's pain when I identify i won't ever seeing my love inside ur eyes....it make me feeling sad when I recognize all those love and cure u will not give me one day.......loving u is the best solution of anything....keep loving me fav...i will untill my last breath....my companion.

  autarass ce.......

NIDA AMEENATU. {Completed}Where stories live. Discover now