9 NDA

1.7K 89 0
                                    

Zuciyar sace ta kusan bugawa saboda murna, amma tuno maganar Maman ta da yayun ta yasaka yace don't worry fav sis basaikinyiwa kanki dole ba, i will manage with Dimple, cikin sauri tace dr im comfused are u trying to said u change? yeah Dimple is a good and pretty girl......u are not smart at all, and if she's pretty but not as pretty as me i said sorry......sorry for ur self , kallon sa tai cikin mintuna kadan tafara juya jikin ta tanayi tana sallati kafin me har idanun ta sun rufe numfashin ta ya dauke dif, da gudu yai kanta yafara tabata amma ina numfashin babu shi ihu yasaka Ameenatu don't go listen to me i was joke how can i replace u in my heart wake up and see ur fav i love u, u are the love of my heart. plx we will soon be husband and wife, uhm wake up, kuka yasaka ganin bayadda tai jin kukan sane yasaka Mama da Mom nasa shigowa abinda suka gani shiyai mugun daga musu hankali, suma ihu suka sanya Fav kam salati kawai yake Mom nasa ma kuka take tana did u check her well? Mom i dont want her to died and leave me, i love her she's my heart.....dago da kansa da zaiyi yaga kamar idanun ta na motsi kafin yai wani action yaga tadan bude tai saurin rufewa, cikin karaji yace Fav open ur eyes i just saw u, open before i come...jin maganar sa yasaka AMeenatu ta tashi tana yes i did it......my plan has worked so I'm the winner , so u can stop all these drama. Idanu ya zaro cikin tsawa wadda tasaka kwanciya babu shiri yace bad girl pretending to be died?, at a time like this , oh my God save me,cikin dariya tace sorry i will not make it again, cikin tsawa yace this is not funny u want me to died before u? uhm I'm asking u do u want my heart to attack? cikin sanyin murya tace no, u lier.....yafada shima cikin sausautowa saboda baison kuka, Mama ce ta mike cikin jin haushi tace is between u and her, but I'm so happy, and I have been waiting for this day since to see the love of ur heart.... so let's go taja hannun Maman sa sukai waje.
Suna fita ta diro daga gadon wata irin tsafatattaciyar runguma suka kaiwa juna sun jima haka kafin yaiwa lips nata wani deep kiss wanda ya kusan mantar dasu duniyar da suke, cikin shauki ya furta thank you fav u make my day, u means aloot to me love u, love u too fav sweety. Tundaga wannan ranar soyayya tafara kuma a lokacin ne za'a basu sallama, iyayen su basu wani dauki lokaci gun jan bikin ba suka sanya next month saboda shi yasan dadewar bikin su raguwar rayuwar jin dadin su a gidan su, dan shi yasan meyagani akan ciwon ta.
Zaune take kan cinyar sa yanabata fruit sald shima yanasha, fav zan biku fah, bazan iya rashin ki ba, fav sweety baraka iya rayuwa a 9ja ba, see u i will be there, if u are, matsalar kawai ace baki nan, but Nigeria is from which side? Asian countries or Europe? is not among them, ok is in Pacific Island? Nigeria is in Africa, idanu ya zaro ita kuma cikin tane yabada wani sauti, u mean u came from Africa? how cames i saw u so beautiful and fashionable, u and ur fam are gentle, nothing much i love u wether u came from anywhere. hira suka cigaba anan ta ringa bashi labarin Lagos da kyan ta hartai masa browsing na unguwar su kwarai garin yamasa kyau haryafara dokin zuwa, itakam dariya take masa. Masha Allah an yanke lokacin biki kuma sati biyu kawai zasuyi su Fav sweety suzo ayi biki idan za'a kawota sai suma suyi nasu anan din. duk wani shiri an kare yau jirgin su yadaga zuwa 9ja garin yan siyasa............cikin jirgi baccin ta tasha a kafadar sa, Ya Mohd ne yace Musty wai shi wannan baisan ba haka mu ake ba?, hmm ai tsayawa gayamasa bata lokaci ne dan shi bature ne baisan wani akwai banbanci tsakanin mace da namiji ba, kawai a tafi a ahaka fatan mu Allah yabashi ikon rikemana kanwar mu, Ameen kam.
A lag jirgin su ya sauka inda motoci reras sukai dafifi wajen zuwa daukan su, tun a hanya garin yaimasa kyau sosai baren da suka shiga unguwar su, baizata a cikinAfrica akwai irin wannan wajen ba, amma yau gashi yagani da idanun sa, mutanen daya hango ne suka bashi mamaki, cikin taushin murya tace wadan can fa kaf they are my students, like how? i will tell u later, ok fav. Tare suka fito a amotar karkaso kaga yadda sukai da suka ganta, Husnah murna da sauran matan yayun ta kamar zasu maidata ciki, kakannin ta kuka suke ganin yadda tadawo tayi kyau, kowa kuma sai kokarin gaisawa yake da Fav saboda jin namijin kokarin da yai akan yar uwar su.
Bayan gama gaishe gaishen da akai nan aka gabatar masa da abinci kala kala wanda ya zauna yaci sosai shida Ameenatu, Governor din Lag da kansa ya taka yaje dan dubo Ameenatu, kwarai yai murna da ganin likitan amma jin waye shi kuma dan waye nan fa girman sa ya karu, manyan kasa ma irin su Takumbo Asare, Atiku Abubakar, Bukola Saraki da sauran su duk saida suka zo dubata saboda Ameenatu sunan ta ya shahara ga uwa uba Fav sweety daya kasance wani babba a kasashen da duniya ke damawa.
Soyayyar su sai abinda ya karu, dan kullum suna tare koina tare, hatta gun aikin ta tare suke zuwa, bayajin kunyar daukanta cak, wanka ne kawai bashi kemata ba, amma kayan da zata saka ma shike daukomata, everythings together, yanzu ma dan kwali yake dauramata yanayi yana lakucemata hanci saboda ta matsa saita fita shikuma bayaso yafison ta zauna, saidaya gama cikin kauna ta dubeshi tace I love u, let's go on like this, always together, eatinng, sleeping, taking bath everything together, murmushi yace won't u get tired of me? i won't, love u but let keep sleep aside and bath if we get married and have bless of our parents i will do everything to u anything for my fav, uhmsmile sukaiwa juna.
Beb ur work?, i know u re the most important to me right?, tnx luv. Love birds inji Maman ta dariya sukai gaba dayan su, hira suka kara dorawa dan shi Hakeem ya sake, Ya Musty shine abokin sa sosai dan koina tare suke zuwa ga kuma shirye shiryen biki da akeyi duk a tare. Cards ma an buga an fara rabawa Husnah da kanta ta fito suke rabon tare, duk inda sukaje kawayen idan suka fito sai sun gigice ganin Hakeem, saboda kyan sa da haibar sa, Suma can yan uwan sa shirye shirye ake na tahowa 9ja wasu suna doki wasu suna ganin ba riba bane person with greet personality like Hakeem to married African girl, iyayen sa kam nasu ido dan abinda yaran su suke so shiyake so. Aunty Zainab murna take sosai saboda kanin ta zaiyi aure kuma tanason Ameenatu, Taj kam yace bazaibi ta gida bama 9ja zai zarto wajen matar broth.
Ameenatu yau su Mom zasuzo, najinsuna maganar Abuja zasu sauka President ya bukaci su sauka acan, gaskiya a'a yakamata dai suna sauka mu dauko su, yadda kike so habeebaty na......hmmm wai Ameenatu ce take soyayya haka?, duniya nazata ai bazakiyi dariya ba, kai Babban yaya kasamin ido dama so kake nazama so silent?, haba dai wallahi murna nake yadda nake ganin ki haka, love u, me too fav love...oh ni mai suna da yawa........kiss ta mannamasa shima haka.

@uta ce

NIDA AMEENATU. {Completed}Where stories live. Discover now