10NDA

1.9K 92 4
                                    

Duk inda akace bikin dangata to kasaka na Ameenatu cikin jerin farko, turawa ,Latin Brazil,yan Rome da larabawa india kai dama sauran yaruka su sukaiwa Lag tsinke, duk girma irin na victoria Island da Lagos land, Banana Island, kaf sun cika da jama'a. Ameenatu kyau na duniya tayi shi kamar ita tai kanta, anyi shagali wanda baki bazai fadu ba, an kawata biki na yadda za'ayi zamaninnika ana fadar sa, biki ne da ake raba account number da ATM da kimanin kudi 2million a ciki,Hakeem kam motoci yake rabawa, Abban ta ba'a magana anyi shagalin da alkalami na yai kadan ya rubuta, manyan mutane na kasashe wanda basusan 9ja ba a ranar sun santa, sati akai ana bikin. Gyara na musamman Ameenatu tasha kam, kyalli kawai take duk inda ka zagaya zancen bikin ake, iyayen ta kullum kukan dadi suke har Allah yakawo ranar da aka kare, aranar kuma aka dau amarya tare da dangin ta akai UK dan gudanar da wani shagalin.
A can ma dai bikin ne, yayun ta sunyi rawar gani a bikin ta students nata harsu akazo, yo abu na kudi dole aga kamar ba'asan zafin neman su ba. Yaune aka kare bikin kowa kuma ya juya sai amarya wadda tasha kuka na mutuwa ma dan kusan suma tayi ganin tafiyar family nata saida aka lallasheta.
kwance take a makeken gadon ta tanata aikin ajiyar zuciya, da sallama ya shiga dakin, ganin yadda take cikin sauri ya haye gadon cikin lallashi yace u are alright? cikin kuka tace yeah i'm alright, tana fada ta maida kanta jikin sa tacigaba da kuka, omg why the craying plx don't punish my heart with this tear don't frighten me stop is ur fav can't u recall i said i won't let u cry, u forgot what i said to u when i proposed? u won't me to broke the promise since know? cikin kunnen ta yaje ya rada mata wasu kalamai murmushi tayi cikin kuka tace i love u, i had never seeing or hear even in story good and kindfull husband like u, muah yabata kiss a baki.
Lemme feed my baby, me too lemme feed my fav, sure u can feed me?, really, ok show me lemme see but with pure youghurt, fav we don't have youghurt here, u have, me she asked? hannun sa ya dora a breast nata wanda daga shi har ita shock din da sukaji yaci ace transfomer ce takama mutum, idanun ta ta rufe cikin murmushi tace is urs........ abincin ta ya dauko mata wanda da kansa yayimata shi dan yai alkawarin Ameenatu bazata taba cin girkin kowa ba sai nasa, komi shi zaimata shiyasa yafara daga yau. Red meat ne sai bread and cereals da fruits sai kayan vegetable, sosai yake bata tanaci tana santi shikam murna ce takamashi yadda Ameenatu ke yabon abincin sa, saidaya tabbatar ta koshi sannan yabata maganin ta, dan zama sukai kafin ya tashi da ita a jikin sa sukai toilets, cikin jacuzzi ya ajeta ga sanyin Ac ga dumin ruwan ga kamshin ruwan wankan hade da soft hand din mijin ta dayake mata wankan, taso masa turjiya na ita batason yamata amma ya nunamata shifa wannan shine kadai abinda zaimata wanda zaisaka zuciyar sa tai dadi.
Koina ya cude a jikin ta sannan ya nadota a towel ya ajeta akan gadon, wani arnen cream yashafamata hade da turare mai dadi na ouro preto da Miyaki, da kansa yasamata pant yakawo riga mara nauyi ya sanyamata, dadduma ya dauko yace beb zamuyi sallah zaki iya a tsaye ko a zaune?, kai ta kada alamar zata iya, kyakyawar sallah yajasu wadda suka jima suna addu'a har Ameenatu mamaki take ya akai ya iya addua haka, suna idarwa a inda take nan ma cak ya dauke ta bayan sabata a kafada ya ciremata hijabin a gado ya ajiye ta kana ya koma ya ninke sallayar yadawo kusa daita bayan ya rage kayan jikin sa da kuma rage hasken dakin. Ameenatu imagine me and u in thesame room, bed and one blanket, thanks the almighty Allah for blessing me with u, hannun sa takama cikin hawaye tace Fav why all this care?, Ameenatu u deserve much and morethan this, I can sacrified my life to u, all i need is ur love, allow me to make u mine kasamu tafada, hannun ta ya rintse sosai kafin ya birkito da ita suna facing juna, kallan ta yai sosai kafin ya hade bakin sa da nata, wani kamilallan lafiyayyan kisses yafara d'oramata, tun tana dan mutsu mustu har kwanyar ta tafara daukan darasin, sun jima ahaka sannan ya sabule hannun rigar ta cikin wani salo yasaka harshen sa yana mata wasa da kan nipple din ta, ihu tasaka wanda yakara gigitashi yakara masa kaimi wajen cimma manufar sa, jin Hakeem na canzawa wasan salo yasaka Ameenatu cewa fav stop it I'm not ready to face this diffiicult thingi t's hurt plx fav leave me or do u won't me to suffer?, cikin wa wahlalliyr murya yace Ameenatu don't break our promise, plx let's us make this day be the happiest day among all our days, let us uplight this night, Ameenatu I promise i won't hurt u i will be gentle....fav there is alot of painfull u know?, i know but have u ever heard soul hurt his soul, or heart hurt his heart?, u are my soul and heart how can i leave u to feel the pain....trust me I will be gentle. Tausayi yabata sosai...kallon sa ta tsaya yi cikin tausai tace fav u means alot to Ameenatu anything for u.....forcus on what u are...cikin sauri ya dago yana kallon ta yai wajen 4 minutse, fav why are u staring at me I'm I not looking good?, murmushi ya saumata mai kashe zuciya wani gefen kuma daci yakeji na sanin Ameenatu is on her way to leave Him ever forever.....hawaye ne masu zafi suka zubomasa ganin yadda yai shock ne yasa Ameenatu sanya tattausan pink and tissue lips nata cikin sweet mouth din Hakeem. Jin abinda takemasa na salon kisses yasa shima maidamata da abinda take masa wata duniya suka lula inda ba kowane irin wannan harkar ke kaishi ba, sunjiwa junan su dadi, Hakeem yasamu gamsuwa atare da ita, yakuma bi da ita yadda bazataji zafi sosai ba, bawai dan hankalin sa bai gushe ba, amma tsantsar kaunar ta yasaka yake tuna dawa yake tare ya kuma yanayin lafiyar ta yake. Komai gentle.
Saida komai ya kammala, yajishi yai satisfied da ita, ya sauke abinda yakeji shekara da shekaru kana ya rungumo ta cikin kunnan ta yake lallashin ta yana hura mata iska sorry baby it's hurt don't worry i will take more care of u, kai ta daga saboda taji jiki dan jitake kamar ma dakwai sauran wani abu a HQ din ta saboda zugi, amma duk da haka tasan yamata a hankali sabanin yadda takeji a novel ko a gun kawaye, dalla dalla akeyi da mutum, sala sala....hhhhhh, cikin muryar ta wadda ta dashe tace i don't wont u to suffer with me one day, how could that be fav baby luv?, as long as we are together i will never know suffering, thats my real husband. Cak ya dagata, wankan nan dai yaimata kana ya tsaya yana taimakamata da zuba ruwa har tayi na tsarki. suka fito, sallah sukai ta godiya ga Allah kana suka kwanta sai bacci dan anyi aiki kam.
Safiyar Allah nayi da kansa ya shiryata suka je gidan Mom, cikin kunya ta rungume Mom, da kulawa ta amsa nan Taj dasu Aunty Zainab suka fito akaita hira, 4 nayi sukai sallama da kowa taiwa iyayen ta waya dan zasuje hoonymoon. Albarka suka sakamata kana ta ajiye waya.
France jirgin su ya sauka, a wani hotel sukai masauki inda bacci kawai sukai sai sallah kafin su hau wani jirgin zuwa capital din kasar Paris, kowa yasan paris tana cikin beautiful cities a duniya, soyayya bakama hannun yaro, kulawa iya kulawa, hatta a garin ma abinci shike mata, duk wata dawainiyar ta shine, koina zasuje daukan kayar sa yake a hannu, gun zama kam cinyar sace. Sunyi zagaye sosai, daga nan sukai Ancient Greece dake Turkey, dake suna kusa da France shiyasa wajene mai kyau sosai s, daga nan sai Prince Edward Island Ameenatu tanason garin kuma gashi burin ta yacika masoyin ta ya kaita, ta taba karanta wani book na d'an garin ANEE OF GREEN GABLES wanda Lucy Maud ya rubutashi, yanda yake fadan garin ba karamin kyau yamata ba baran datayi browsing tagani, ashe masoyin ta can yai karatun sa.... satin su daya acan sukai Sweden gun abokan sa sosai suka zagaya garin kana suka shiga capital dinta na Stockholm garin yana cikin Canada gamasu zuwa saiku nemeni namuku rakiya.....lol, daga can Saudi suka nufa, already dama lokacin aikin Hajj ne so saida sukai yayi addua akan ciwon ta da kuma zaman lafiyar su sosai, kana suka juya zuwa Bahrain dan ganin dangi da yayun sa, taga gata da kauna gun su kwanan su uku acan sukayo 9ja.
Batasan nan za'aje bama saidata ganta a airport, rasa mezatamasa tai kuka kawai ta sanya masa tana why all this kanason kasheni da farin ciki ne?, u are the best husband on the world, u too u are the best wife on the earth. u do good to me and u care much about all what i need.
Hawayen yasharemata cikin tausai yace jikin ki akwai zafi?, yakamata na dubaki, fav tun a Saudi nakejin ciwo amma ba sosai ba, cikin hargitsi yace mesa kika boyan, ko kinsan hakan is not good?, just to see u happy, kana damuwa da damuwata nikuma nakan damu idan kana cikin damuwa, just keep ur mouth up i will punish u since u are sturbon, u can't.......u say.......i say.......love u.......morethan u love me, liar....uhm uhm sorry wasa nake.
Mota ce tazo gaban su ta tsaya nan suka hau sai gida, amm yanagan driver?, nawane yace mata kawai, lokacin da suka je gidan tundaga harabar taga motoci da yawa kuma na yayun ta cikin murna tace kuma su Yaya suna gida i so much love u.......tare suka shiga cikin gida, baki bude Baba ya tsaya tare da sauran yayun ta kowa idanu ya zubamata....saboda basu zace ba, dan ko a jiya sunyi waya da ita, batamusu zancen zuwa ba.

Auta ce.......

NIDA AMEENATU. {Completed}Where stories live. Discover now