Chapter 25

1.7K 99 9
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

*Dedicated to Name sake, sister Halima Abdoulaye, thanks for ur support* 

*wattpad@Maamee Ja'afar*

*page 24~25*

――――Ya futo sanye da wani yadi, na fararen kaya, sai zuba kamshi yake na angwanci, ya gama zaga yen gidan da gaisuwa, kaman yanda suka saba, kafun ya nufo barayin ta, mama nafee(kishiyarta) na tausanta tana dada hawa, ko gaisuwan shi bata amsa mai ba take fadin, sagir, ban fahimta bane, an kawo lefen diyan kowa banda nawa yer, ya ake ciki ne, ya hada fuska kaman gaske yana daga tsaye kofan site dinta yake fadin, banda hali kuma bazan yiba, na tambaya ance ba dole bane, al-adace kawai, don haka bazan yiba, ta saka nata wanda take dashi a'i kina dunka mata kaya masu kyau, ta balla mai harara da fadin, da yike kaike bani kudin ba, yace, a'i da kwai nawa a ciki, tsaki tayi tana cigaba da balbala mishi ruwan m, ya kalli mama nafee dake gefe tana dan dariya ya gaidata yana fadin, to ni na wuce na gaishe ku, haj. ta dage da fadin, karka kawo lefen zaka ga wulakanci, dama kai komai sai anji mutum da kai, ya tafi yana fadin, bani dashi, ba kuma zanyi ba, indan anzo daukan yer taki, ki sata a daki, ki kule, karki bada akaita don Allah, ta dada daga murya tana fadin, zaka ga tsiya na fada ma, dai dai sanda mahaifinshi yazo sasan da shiga irin ta manyan kaya da malum malum, ya gaida iyayan nashi,haj. na karawa da fadin, nida wannan dan Allah shiryan ne, shidai fadi yake kai a kasa, a rika hakuri hajiya, ya futa yana musu sai sun dawo, don futa,za suyi, shida ya sagir,,,,,,,,

A  mota Abba ya kalli ya sagir dake driving yana fadin, sagir kana fa damun mun uwa da yawa, ka sanyata fada, da sassafe haka, yace, Abba a'i itace ta fiya takura, ta dameni da maganan lefe, sai kace taji, naje bazan yiba, bayan duk lefen ya gama kwashe mun kudi, ya kalli Abban da fadin, Abba shagoon dana fada ma inason nan ma in zuba kaya, gaba daya kudin dana ije za'a zomun da kayan sun shige, na ij wasu, aunty salma ta kiran wai sai ankara kona sarka, oho, hakanan na dauka na bada, Abba yai murmushi da fadin, karka damu Allah zai kawo wasu, da zanran ta kuma ga lefen yerta, zaka sha albarka sosai, shima murmushin yayi yace, indai albarkan tane ta rike abinta, da saurin Abban ke fadin, kai, karkai wasa da albarka haj. fa, addu'anta yasa ka ganmu haka, shidai murmushi kawai yake yi, yayin da Abba ke cigaba da koda uwa, mahaifiya.

******
――Na shiga cikin matsakaicin damuwa, ganin har yanxu ban samu kudin da zanyi dunkuna ba, tare da wasu abun da nake son siya, na sama kaina tunanin wahala, don har abin da banta ba yiba sai da nayi, wato tambayar bashi, jalila na tambaya, ta rantse mun, kan bata da kudi kwanakin, hakane kuma don naga kwana biyu tana fama da rashin kudi ko futa ba tayi sosai, na kwallafa rai, tare da shiga cikin damuwa, daga baya kuma na soma cira rai da zuwa bikin, tunda naje weekend gida, naga ankawo masu mummy dinkin su daga shop din da take kaiwa, tabbas ba nawa a ciki, don na lura da gaske take, nai kuka sosai tare da cire rai da zuwa bikin, duk da naso inje kodon naji kalan labarin da yaya majeed keson bani, but bazan iya zuwa ba'a shigan daya fi soba, ina ganin a'i hakan raini ne.

kullum cikin tunani nake, zaune muke ni dasu jalila da wasu en department din namu, muna da dan yawa a garden site,cikin school, hira suke sosai, yayin da nike can ina faman tunanin inda zan samu kudi, hibba ce ta taboni da fadin, meenal ana hira ke kina can kina tunani, wata friend dina yer class dinmu laila na fadin, me kike tunani ne bansa ba ganin ki haka ba, wata kawan jalila tana fadin, ya dai sister, sai lokacin jalila tai magana da fadin, oh besty na manta in tambaye ki, kinsamu kudin nan, kuwa, nai dan shiru kafun ince, ban samu ba, but ina tunanin, in barshi kawai, da sauri take fadin, no don't give up like this, a'i fighting ake, a rayuwa, baki ganin wasu en matan da iyayan su basu da matsayin naki parent din, amma kiga yarinya kaman irin real ajeboter, nan kuwa gidan su na kasa ne, hade da kwano ma, suka sa dariya ita da friends dinta, wata daga cikin su tana fadin, halan zata shigo gari ne, jalila na fadin, yes, tana son wasu kudi ne, ta futo real meenal, wata na fadin, yawwa wondergirl, ya kamata hakan, ta kalleni da fadin, kina da kyau abinki amman ya kamata ki kara da wanka, ba kiga yanda ladies suke yayi bane, zaki kyau da big girling, sai kinfi wannan nabeelan ta chemistry department, tai tsaki tana kuma fadin, kiga yarinya tana wani ji da kai,,,,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Where stories live. Discover now