Chapter 55

1.6K 108 11
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?~~~2*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

*Dedicated to mum and dad* 
*wattpad@Meemartjj*

*fans inah godiya da addu'oinku, ku sani ina matukar jin dadin comment dinku, kuma shine dalilin da yasa har zuwa wannan lokaci, nake rubuta wannan littafin, saboda hakanne ke nuna mun alaman kuna biye da littafin, kuma gaskiya typing yana mun wuya, don haka masu comment, godiyanku na dabanne, ina mana fatan alkhairi gaba daya,,,,,taku Haleematu sa'adiya💕*

*page 55*

――――ah mutumin yaushe a garin, ko ince a kasan?yaba yaya majeed hannu suna wani tafawa da gaisawa, suna yer dariya, yaya majeed na mishi tsiyan kiban da yayi, ya kalleni muka gaisa, kusa da matarshi ya zauna yana kamo hannunta tare da fadin,,,

  my wife yakike, ya shafi cikinta da cigaba da fadin,,,

  hope my baby is kicking well, tana wani shagwaban murnan ganinsa take fadin,,,

  sweedie tun last week kace zaka dawofa, ya wani rungumota yana fadin,,,

  am sorry dear, aikine suka rikeni, amma yanxu gashi na dawo, in sha Allah inanan babyna zaiyi pushing harya futo, yaya majeed ya kalleni muka hada ido, muka saki murmushi a tare, yaya majeed na kallon ya sagir din da fadin,,,

   kai don wulakanci ka tafi ka bar kanwata da tsohon ciki da sunan wani aiki?ya sagir ya daga hannu yana freking da fadin,,,

 
ayimun hakuri na dawo, kar ace zaa sani a cell, dariya akasa gaba daya, ya kalleni ya kalli yaya majeed yana rage murya yaje  fadin,,,

  yadai ko itama kanwan tawa…eyah ne, wani tsaki yaya majeed ya saki yana gyara zama da fadin,,,

  kaifa dadina dakai kunya bai isheka ba, gaban kanni?kafa girma yanxu, da wani shu'umin murmushi yake fadin,,,

  hakane fah, am soon gonna be call DADDY, haj. ta shigo tana hararanshi yana kallonta da cigaba da fadin,,,

  yes nine nan sagir baban baby, ta zauna tana fadin,,,

   au, kuma asibiti sukace namiji zata haifa, dariya akeyi ya sagir na mata bayanin,,,

   haj. baby fa, ba yana nufin mace kadai bane, both maza da matan, in kina irin haka fa, baxan je dake UK dinba, ta kuma zabga mai harara tana yer tsaki da fadin,,,


  oho ku kuka san wannan, sai kuma ta sassauto da murya tana cigaba da fadin,,,


  nace amman gidado zaka sanya ko, in namijin Allah ya bata, ana wani dariyan ya sagir ke buga tsaki, yaya majeed na fadin,,,


  come on, sagir tana son kasanya sunan mijinta ne, ya tabe baki yana fadin,,,


   an dinga sanya sunan gidado kenan, tun daga kan ye'ye zuwa jikoki nawa aka sanya musu sunan, to banda nawa nie sagir, ya karisa maganan yana wani kada yatsa, rike haba tayi tana kallonshi da fadin,,,

    oh nie dije, naga kanka na wani rawa ne, don zaka zama uba, to kar Allah yasa kasa din, saime, yace,,,

  
  yes, na riga dana yima dana suna, jira kawai nake Allah ya sauketa lafy, sai kuma ta hau damunsa kan wani sunan zai saka, a kufule yake fadin,,,

   kai haj. to hankalinki ya kwanta, sa'ad zan sanya mishi, a'iko ta shiga yashe baki tana jin dadi, dama tun dazu dibaranta kenan, sunan da take son ya sanya ne, tana fadin,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Where stories live. Discover now