Chapter 75

1.9K 89 1
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?~~~2*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ 👌🏻

*Dedicated to mum and dad*
*wattpad@Meemartjj*

*page 75*

――――Daker ta iya bari doctor ya dubata, yayi mata wasu allurai, kafun ta samu bacci, yana ma daddy bayanin yanda jinin Amal din ya hau, sosai ya shiga tashin hankali, mummy ta rasa natsuwanta, har lokacin da likitan ya tafi, duk sun rasa inda zasu sakata,,,

  sai dai kan tana farfadowa, da wani tashin hankalin ta tashi, ta hana kowa zuwa inda take, dole suka bar mata dakin, daren ranan ko baccin kirki bata yiba, kuka ta kwana tana yie.



A hankali ya tura kofan bedroom din, zaune ya sameta bisa gado, ta xubama waje daya ido, hawaye kawai ke ambaliya a fuskanta, ya rasa inda zaisa kanshi, Amal dinshi a wannan rayuwan,,,

   shikam ba wanda yaja mishi irin mahafiyarsa, data hanashi auran mahaifiyar Amal, da yanxun suna nan cikin rayuwan farin ciki, mirror stool ya jawo yana zama, tare da zaro wayansa, lallashinta sosai yake yie, yana nuna mata gaba daya kaddarorin da Allah ya bashi, tare da alkwarin zai maida komai sunanta, yanda ko nan gaba babu mai hanata sisi cikin dukiyarsa, ya karisa da fadin,,,

  Amal don Allah kie yafe ma daddy, tsaban son da nake ma mahaifiyar kine ya jawo haka, inason sarah, bada gangar naki auranta ba, sai don biyayya ga iyaye, ba kiga son da nake mata bane ya shafeki, duk cikin yeyena ke kadai nake so babyna, plss Amal kibar wannan kukan, kie dawo rayuwan farin ciki, shine burin mahafinki, tafi karfin 5minutes, tana tunanin ta inda zatayi rayuwan farin ciki, ba tare da abin da take so ba, nooo baxai yuyuba, daddy ko yasan yanda take son bro. majeed, ta juyo da kallonta kan daddyn da wani irin gunjin kuka take fadin,,,

  daddy plss na rokeka, duk ba wadaddan nake soba, ka taimaka mun in samu abin da nake so, daddy kaifa kace komai nake so a rayuwa zaka mun shie, daddy why the yhu fail to do this for me, da sauri yake fadin,,,

  meye shi, menene kikeso babyna, just tell me, a shirye nake saboda farin cikin ki kadai Amal, ta runtse idanunta da fadin,,,,

  bro.majeed daddy inason guy dinnan da yawa, daddy plss help me, na rasa mummy, bana son na rasashi, samunsa kawai shine zai sa farin cikina ya dawo, daddy plss ka kirashi kai masa magana kaji, shiru daddyn yayi lokacin da zufa ke tsatsafo mai, kai wai ita Amal batasan wannan lamarin mai girma bane, kai baxai iyaba, da girmansa yaje ma A/majeed din da wannan shacancin, a'i sai girmanshi ya zube, abu daya dai zai mata, ya numfasa lokacin da yake kallonta so serious da fadin,,,

  Amal kinga nie babbane, mutum wanda yake amsa sunan dan takara, so bana son yayi mun wata mammunar fahimta, ko kuma wasu can, amman dai nie daddynki nayi miki alkwarin taimakon kie, koda last kabo na zai kare, ke kie samu A/majeed din da wannan maganan, kuyi magana ta fahimta, badai ke ya fara gani yace yana so ba, kai ta gyada da sauri alamar eh, ya cigaba da fadin,,,

  toh kawai kie masa maganan, komai yace, nie dad dinki am ready to help yhu, ta dan nisa tana goge hawayenta da fadin,,,

  daddy ka tabbatar wannan ne solution din matsalata, yace,,,

  yess of course, keya fara so, bana jin zai sanja, nima dana fara son mummynkie har yanxun bana son kowa sai ita, just try ur luck, kada kai tayi, kalamansa na karshe na bata kwarin gwiwa, tabbas zata sameshi suyi magana na fahimta.

――Satina biyu a haunwa, cikina ya kuma yin kwarie, sannan na samu  lfy, don haka muka fara shirye shiryen komawa gida, kota wanni fanni muna farin ciki, saidai idon aunty mariya na kaina, tana tsananin son cikin nan, bata kaunar abin da zata karajin ya kawo mun matsala, na samu kulawa a wajenta harda na mamaki,,,

SO KO W@H@L@L@H ?Where stories live. Discover now