Chapter 57

1.4K 86 2
                                    

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*SO KO W@H@L@H?~~~2*

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
✍🏻by Haleematu💕meemartjj💕

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_👌🏻

*Dedicated to mum and dad* 
*wattpad@Meemartjj*

*page 57*

――――Cike yake da farin ciki a yau din, kowa ya ganshi a office din, sai ya lura da irin annurin dake fuskanshi, yana a'iki cike da kwarin gwiwa, da tunanin meenal amarya, sai dai labarin ya canzxa, sanda ASP basheer ya shigo office din, rike da wani file a hannunshi,,,

    tsaye yake yana mishi bayanin wani case da wata kungiyan mata ta kawo, kan abima wasu enmmata wanda Alh.dido yai disvirgin, hakkinsu, yawancinsu marasa gatane, kuma an kaisu hospital da damansu ance bazasu taba haihuwa ba, wasunsu ma aurensu ya mutu sanadin hakan.

   shiru kawai yayi sanda yake runtse ido ya bude yana fadin,,,

   wani mataki suke so a dauka?zuwa yayi har inda suke yayi rapping dinsu?, ASP basheer daya kasance magana disu ya karkace da fadin,,,

   wannan gaskiya ne sir, muma tambayar muka fara yin ma haj.lubna data zo da case din, kowacce kuwa ta tabbatar da ita takai kanta, saidai sunce akwai sihiri a lamarin, yana hadawa da asiri. yaya majeed ya dan nisa ya dago tare da jingina bayan shi da jikin kujera, yana dan jujjuya kujeran yace,,,

   meye bincikenku game da hakan?, ASP basheer yace,,,

  yes hakanne sir, domin an shaideshi wajen sihiri, kuma duk yarinyar data sake kafanta ya taka inda yake sunanta sorry, a wani razane ya dago yana fadin,,,

   what!kun tabbatar da hakan?, ASP basheer na fadin,,,

of course sir, wasu yaran sunce daga zuwa wajensa neman aiki sai su kare da zama mistress dinshi, amma duk da hakafa sir akwai laifin emmatan sosai kam, ya karisa maganan cike da gulma, yaya majeed kuwa  wani irin abune yake tasomai a kirji, sanda shaitan ke raya mishi meenal dinshi a wancan ranan, bakin cikinsa ya dawo sabo , baima san lokacin daya sallami asp basheer da umurnin, ya maida case din hannun acp murtala,,,

  bayan futanshi ya rasa inda zaisa kanshi, sanda wani zufa ke keto mishi, ba abun da yake tunowa sai kalaman,,,

  duk macen data bari kafanta ya taka inda Alh. dido...... wani sashin na zuciyarsa na katseshi da cigaba da raya,,,


  kenan meenal dinsh...... sake katse kan nashi yayi, yana mikewa tsaye da kada kai yake fadin,,,

    no, badai darling girl dina ba, ya dan juya yana jingina da jikin table, tare da dafe hannayensa ta baya bisa table din, lokaci daya runtse idanunsa, wani kishi na kuma taso mishi, sai yake jie kaman yau abin ke faruwa, yana tunanin,,,

   kodai wannan ne dalilin da yasa bata son su kasance tare, da sauri ya kauda fuskanshi gefe, yana bude idanun da suka canxa kala, zuwa ja, da kuma raya,,,

    indai hakane Alh.dido ya cuceshi, ya gama da rayuwansu, ya bi paper bag din dake ije bisa wani katon sofa da suke gefe daya a office din da kallo, flower roses din da yayi order din sune, masu tsadan gaske, tare da wasu lovely cards, masu dauke da kalaman soyayya masu ratsa zuciya, dazun ya gama gani yana farin ciki, yanxu kuwa yana ganin sun koma mishi baki, kaman ya dauka ya kona gaba daya. 

   Niko ina gida lokacin makaranta yayi, nashirya na tafi, da kudirin in samu aron waya, ko wajen seat mate dina ne, in kira wannan numbern, haka kawai nake son nasan ko wacece, haka kuwa akayi, na samu wajen ummu Afnah, na rika trying phone numbern, amma a kashe ake fada mun, har sanda muka tashi, na bata wayanta tare da mata godiya, na nufi gida, da wani damuwa, inajin kaman wani abu mare dadi zai faru a yau din, har wani zazzabi nake jie.


SO KO W@H@L@L@H ?Where stories live. Discover now