75

2.1K 155 5
                                    

"wow!!! I can believe what I see! it's that really asma?
"Masha Allah you look great madam" matar ta fada tana Kara kallon asma.

Mudubi asma taje Tana karewa kanta kallo, tana murmushi. Wata hadaddiyar arebian gown Ash and silver tasha adon stones da flowers masu matukar walkiya da daukan ido, Light makeup aka mata sai rolling na Veil din Wanda ya Kara kawata kyan fuskarta. Sarka da yankunne sai bracelet duka silver

Silver shoe, sai small pouch mai dan Karen kyau silver.

Ko ina na jikinta a rufe, daga fuskarta Sai tafukan hannunta. She looks gorgeous beyond explanation.

Sallama matar ta mata, ta tafi. Wayarta ta dauko ta yiwa kanta selfie.

Bude kofar da a kayi yasa ta maida kallonta kan kofar, Jin gina yayi da kofar yana kallon ta, cike da so da kauna Wani irin kyau yaga ta masa na musamman.

Ita ma kallonsa tayi tare da murmushi a fuskarta, Shima yau dressing din sa Ash and white he looks handsome, Masha Allah.

A hankali ya tako zuwa kusa da ita. Hannunta ya kamo yana murzasu cikin nashi. " you look beautiful shorty "

Murmushi tayi, tana kallon neck tie dinsa. " we have to go, already they wetting for us "

Hannunta ya Kama suke nufi kofa, kallon dakin tayi for the last time, suka fice.

*******************
Kallo take kamar idonta zai fito waje, lokacin da suka iso royal palace! Tar ba sosai suka samu, Wanda already abokin new brother Wanda yake kani ga sarkin Qatar watau Mohammed bin Hamad bin Khalifa Al Thani, Yana tsaye yana jiran isowarsu.

Daga nan ya wuce dasu palace don su gaisa da yayansa Emir Tamim bin Hamid Al Thani.

"Allah ya ji kan malan labaran " asma ta fada a ranta, yanda yake ko karin yaga sun koyi harshen larabci, suna mai rashin mutunci Kala- Kala, yau ga ranar larabci tazo mata bagatatan.

Fadin kawatuwar falon bata baki ne, sai dai a kira shi da aljannar duniya. Komai a falon red and gold ne, Yana hakimce a wata hadaddiyar royal chair yasha alkabba baka da gold.

Cikin mutunci Mohammed ya gabatar ma yayan nasa da zuwansu, Wanda shima yanada masaniya a kan ziyarar.

Hannu ya mikawa new brother, ya isa inda yake, tashi yayi ya rungumeshi tare da sumbatar goshinsa, Sannan ya nuna masa kujera alamar ya zauna.

Kallonsa ya mayar kan asma dake tsaye da wasu mata biyu, hadiman gidan Murmushi yayi tare da mata alamar ta matso kusa da shi.

Kusa dashi ta je ta zauna, cike da ladabi ta gaishe shi, shima cikin mutunci ya amsa mata, tare da sa musu albarka, bayan ta gaishe da sauran da suke tare dashi, Mohammed ya bukaci maiden din su shiga da asma ta gaishe da su sheikha.

Wai yau asma taga duniya, kamar baza a mutu ba.

Part din sheikha mozah bin Nasser Al Missined suka kaita, don sauran mata biyun basa nan. Kamar yadda maiden din suka shaida mata sheikha Mariam bint Muhammad Al thani, Wadda yar uwace GA emir din, ta tafi umrah. Sai ta ukun sheikha noor mufassis Al badani, Ta tafi ganin gida Egypt.

Tana hakimce a wani garden Mai cike da shuke- shuke na furanni, da bunsai fruits trees wurin ya kayatu karshe.

Rungume asma tayi cikin jin dadin ganinta, sun gaisa cikin mutunci ta gaisar da mutanen dake tare da sheikha.

Umurni sheikha ta bayar aje a duba table a tabbatar komai intact.

Hira ta ci gaba da Jan asma, tana tambayarta wasu abubuwa na rayuwarta da karatu.

Maiden din ta dawo tana shaida mata komai ready.

Asma rasa abin da za taci tayi, saboda yawan kaloli na abinci da abun sha dake kan table din, iya kallonta. Ga maiden suna tsatsaye suna jiran umurnin abunda zasu zuba mata.

KUSKURENMU ( Completed )Where stories live. Discover now