87

2K 124 6
                                    

" why are you crying? " ya tambaya yana janyota jikinsa, Kara shigewa tayi jikin nasa, ta rungumoshi da duka hannayenta, kamar Wanda za'a kwace mata shi.  " tale me more about her " Ta Fada tana ko karin sassaita kanta.

" Mu bar wannan maganar haka, ya labarin alkawarina? " Shagwabe fuska tayi ta dago tana kallonsa.  "Kaima ai baka cika naka ba, tunda baka karasa min labarin ba "

" what do u want to know? "  " what her name?  We're is she know?"

Sunbatar goshinta yayi yana murmushi  " bazan gaya miki sunanta ba, but she is my everything, I can survive Without her in my life, I love her so much. " da sauri ta Rufe masa baki da hannunta mai matukar taushi da kamshi, Saboda tashin hankalin da ya ziyarci zuciyarta, bata shirya jin wannan maganar dake barazanar tarwatsa zuciyarta ba, Cizonta yayi kadan a hannun, tai sauri ta dauke hannunta tana yarfarwa " owchh!!! " Murmushi ne kwance a fuskarsa, Farin Ciki da wani sanyin dadi ke ratsa zuciyarsa ganin tsan- tsan kishinsa a idanuwan asma, It gives him joy and happiness.

" we live in a different country, but  destiny brought us together. In sha Allah Only death can do us apart "

" so u plan to marry her? " ta fada tana hadiye yawu da kyar, idonta a kansa.  " yes, she is my wife." kasa daurewa asma tayi saboda dan banzan kishin dake nukur kusar zuciyarta. IYakar Zamanta dashi bata taba data sanin biyayyar da tayi Ba, irin yanzu, A tunaninta yadda ta fara son shi, Shima Haka, saboda yadda yake kula da ita, da daukar duk wani Abu daya shafeta da muhimmanci, ta tabbata koda m.  Bello ta aura, baza ta samu irin wannan kulawar ba, duk lokacin da suke tare, ya kan mantar da ita komai, ta dinga ganin tafi ko wacce mace, saboda yadda yake nuna mata tsantsar kulawa.

Shiru asma tayi tana sauke ajiyar zuciya, Rungumota yayi jikinsa, ya kwantar da kansa a kafadarta.  " what about my promise? " ya fada a hankali, cikin sexy voice dinsa.  Tsigar jikinta ne ta fara tashi, tura baki tayi tare da shagwabe fuska.  Cikin karfin hali da dakewa tace " ai baka gayamin sunan taba, da inda take, So alkawari ya tashi "

" baki isa ba ki raboni da aikina, ki sani over surutu, sanna kice alkawari ya tashi?"ya fada yana shinshina wuyanta tare da shafo wasu sassa na jikinta. 

Baki ta bude don ta maida martani, da sauri ya birkitota, jikinsa ya Fara aika mata da hot kiss, lokaci kadan ya rudata, tare da mantar da ita komai, suka Lula duniyar 😷😷😷

                   *****************

Wow gida yayi dadi Abdullah ne tare da Aliyu suna shan hira, yana ba Yaya Abdullah labarin school dinsa da new friends din da yayi. He's so happy hare. " watan ba kayi missing din yahh!! Ba ko? " Abdallah ya fada yana shafa kansa.

" nayi missing dinta sosai shi yasa na kosa gobe tayi in je in ganta. " ya fada yana murmushi

Asma, Sam da umma mairo ne suka iso garden din. Kowacce cike da fara'a. " I miss you so much yaya, ya karatu? " asma ta fada tana zama kujerar dake kusa da Yaya Abdallah.

Cike da jin dadin ganin yadda kanwar tasa ta canza, da gani tana cikin jindadi da walwala. "  Alhamdulillah,"
Ya fada a takaice

Nan suka fara hira kowa na bada labarin bayan rabuwa,. Sam kam tana zaune opposite din Yaya Abdallah sai kallonsa take cike da mamakin yadda ta ga ya saki jikinsa, sai kwasar hira da dariya su keyi, gwanin sha'awa, abinda bata taba ganin yana yi ba Wani kyau da kwarjini taga ya Kara mata, Kasa dauke idonta tayi a kansa.

Asma ta zungurota " ya ki kayi shiru, ana hira?  I hope ba matsala dai ko? "
Murmushi tayi idonta nakan Abdallah " I never sow him, cart and laugh like that " " he's like that, lokacin muna gida daga shi sai yaya abdurahman ke hira, da wasa da dariya damu." asma ta fada tana murmushi.

KUSKURENMU ( Completed )Where stories live. Discover now