🖋🖋🖋mata ta gari 🖋🖋🖋

352 28 0
                                    

📄📄📄story and written
                                by. Khadeeja Muhammad    
 
                               deeja one love 📄📄📄
     Dedicated
                  to
                 Fatima Hussein (bestie) 😘😘kuyi hakuri da wannan comments dinku dana gani yasa nayi post.... Na gode for your support....
At d same time happy Valentine's Day  masoya kadai amma
004
Cikin shigar pink din code lace da milk wata  milk din swagger  ta ratayo hijab dinta har kasa agogone Wanda yake Kalar pink  colour  tareda nikab dinta.... Cikin sauri ta daura agogon kafin ta karaso parlour... Ummi ta kalla sannan tace
Ummi zamu tafi a mana addu'a.... Cikin fara'a ummi Fara jero musu addu'a Kamar yadda ta Saba....
Fatima ta numfasa tace "mun gode ummi Ameen... Juyawa tayi ta Kalli Hindu(kanwarta da take binta duk da dai ajinsu daya kuma a yanayin tsayi ma wajen daya ne)..
Tace mata
Ina madubi inaso na daura nikab Dina..
Turo baki ummi tayi sannan tace
Kai ukhty Dan Allah yau inaso Muje da wuri kuma zaki bata mana lokaci..
Hararta Fatima tayi sannan tace
Bani Nace
Cikin jimami guni ta dauko ta Mika mata.... Tsayawa tayi ta gyara daurin nikab din sannan ta ce
Muje Ko?
Da sauri suka Mike suka bita a  baya sauri suketa yi Dan kar suyi latti..

Sun kuwayi sa'a Dan ba'afara dukan lattin ba ...
Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta Kalli  Khadeeja tace
Ina sauran yan ajin ?
Murmushi tayi sannan ta bata amsa da
Wlh basu karaso ba kinsan yanayin yan ajin..
Hmm to Allah ya kawo su Lpy
Ameen ooh...
A hankali Yan ajin suka Fara zuwa har zuwa takwas da Rabi......
Shigowarta ya ja hankalin yan ajin kasancewar akwai Wainda suka sa musu idanu....
Shigar net ne d same colour with her one love saidai Nata yafi tiruwa...
Kallon kallo aka Fara kafin Naja ta bude baki tace
Tab wannan ai iyayine....
Maryam a fusace ta nuna ta da yatsa tace
Ina miki kashedi da Ki kiyayeni Wlh Danni ba one love bace yanzunnan zaki ji a jika....
Toh daga magana ai kuma gaskiya na Fada ina???
Shut up your mouth u idiot.... Har wata gaskiya gareki ....
Ajin ne ya hargitse da hayaniya masu goyen bayan Naja nayi masu goyen bayan Maryam nayi....
Toh dama akwai masu jiran kiris (kun dai San ya  taron students yake readers).....
Mal Abdul ne ya shigo dalilin tsayawar hayaniyar kenan...
Neman jin ba'asin meyafaru Ya Fara yi amma hakan ya gagara Kowa Ya kama
Kame kame....
Karatu aka shiga gadan gadan ......inda Kowa Ya soma bada nashi karatun....
Kamar kodayaushe Karfe sha biyu da Rabi aka fito sallah
Maryam ce da Fatima a zaune suna fira...
Fatima ta  Kalli Maryam tace
One love Wai ni banga Jakar bane bayan kuma kin sani sai doki nake.....
Cikin nishadi Maryam tace
Kinason Jaka ki bini gidanmu Dan mama Wlh har Ta gaji da cigiyar ki ta hakura....
Shiru Fatima tayi kafin tace
To ai ban tambayi ummi ba....
Amma Bari na kirata a Waya,
Da yafi miki dai...
Koda aka tashi gidansu Fatima suka Fara wucewa suka tambayi ummi Dan wayarta akashe yake ...
Sannan suka wuce gidansu Maryam din suna tafe suna fira....
Pls vote for me on my 13deeja wattpad

Mata Tagari Where stories live. Discover now