🖋🖋🖋mata ta gari 🖋🖋🖋

322 25 0
                                    

📄📄📄story and written
                     By 
                        Deeja one love

Dedicated to Fatima Hussein (bestie)

Zaggawa bayin Allah to kuma ga naku yarku ke gaisheku.. Na sadaukar da wannan page din ga duk Wani bazazzagi..yaran sabon gari ina alfahari daku.
Soyayya lodi lodi

Kece strength Dina Aisha yunusa (esha luv)    Khadeeja ta gaisheki 😘😘😘😘😘...

008

Cikin sauri yau ma take shiryawa Kamar Kullum Dan ta Kusa latti.. Yaudai farin cikine fal a ranta ,zataje taga Abin sonta..
Murmushi ta saki me kayatarwa,hindu ta kalleta ta juyar dakai lallai ta yarda soyayya nasa Hauka..
Batasan a Fili tayi Maganar ba sai da taji saukar dundu...
Ihu ta saka hakan yasa ummi shigowa da sauri Tana tambayar Lpy..
Tabe fuska Fatima tayi tace
Ummi itace ke tsokana ta..
Itama hindun Cikin sheshsheka Kamar me kuka tace
Ita ta Fara fa
Hade fuska ummi tayi tace
Bansan shashanci mana ku fito ku wuce ku tafi Daman kun Saba latti kuma duk ke kike ja sai an dakeku kizo kina mini korafi Kai wannan mijinki Ya shigesu..
Tsalle tayi ta fada bayan hindun Tana dariya..
Meye kuma hakan
Wai kunya kika Bamu mana
Hindu ta ga Tana Wani Kare jiki.
Dariya ummi tayi ta juya ta fita.
Fatima na ganin ummi ta fita ta juyo ta dallawa hindun Harara sannan ta dauki Jakarta ta juya ta fice...
Lattin dai sai da tayi shi haka suka amsa nasu bulalar suka wuce aji..
Yauma shigar atamfa ne kala daya babu banbanci Daman tare suka yita.
Maryam ta kalla tace
Haba one love shine ko tarba bazan samu ba .
Kallon gefen ido ta mata sannan ta maida kanta kasa ta Cigaba da Abin da take..
Zuwa tayi ta fuzge littafin tace
Wane Kalar wulakanci ne haka.
Tabe fuska tayi kawai sai ga hawaye.
Khadija da Aisha suka zuba musu idanu kawai baki bude ..
A tare suka ce
Ke kuma Lpy daga magana sai kuka.
Juyawa sukayi suka Kalli juna sannan suka fashe da dariya
Harara maryam ta galla musu sannan taja hannun Fatima zuwa jikin ta tace
Haba one love yi shiru indai nice na Dena.
Haushi kika bani shi yasa. Wai since Sunday na bar gidanku amma Ko ki Kira kiji naje gida Lpy.
Da sauri Fatima ta kalleta tace
Wlh phone Dina babu kudi Shiyasa kuma ummi tata tayar shekaranjiya a makarantar su.
Ayya Allah Ya kyuta gaba
Ameen
Fatima ta amsa
Khadija ta Kalli Aisha tace
Yaudai munga....
Wasu a Raina Aisha ta karasa
Dariya suka kwashe dashi
Maryam tace
Kuma me gulma shine Kullum dajin kunya ba.
Oho dai mu dai yau mun kalla an bata
Aisha ta fada Tana dariya
Shigowarshi ajin yasa su yin shiru
Fatima dai Kafe shi tayi da idanu...
Naja ta tabo walida tace
Kalli can
Naja bin inda ta nuna da kallo tayi a take ta gane me ta nuna mata
Cikin kasa da murya tace
Wai dakwale
Dariya suka kwashe dashi
Wanda ya janyo hankalin duk yan ajin
Me kukeyi wa dariya
Mal Abdul Ya tambaya
babu komai
Naja ta bada amsa
Ku tashi Ku fita .
Cikin sauri suka bar ajin...
Kamar yadda suka Saba dai dai sha biyu da Rabi suka fito duka ajin
Fatima ta Mike zata fita maryam ta janyota ta koma ta zauna..
Hade fuska tayi tace
Ki sakeni mana...
Wlh ba inda zakije...
Kallonsu mal Abdul yayi sannan ya murmusa
To gaya mini meya faru
Kallon shi tayi sannan tayi kasa da Kai
Ganin hakan yasashi tasowa ya matso
Wayyo Fatima jikin ta rawa Ya Fara yi  Dan gani tayi gaba daya ya cika wajen..
Sadda kanta kasa tayi kawai hawaye na zuba..
Mal Abdul yace
Haba habibaty ki mini magana mana..
Kara kallonshi tayi sannan ta shige jikin Fatima...
Kasa da murya tayi tace
One love kiyi magana mana
Cikin daburcewa Fatima tace
Me zance ne?
Kallonta sosai tayi Dan dagajin muryar ta gane kuka take..
Ki duba wayarki
Shidai zuba musu idanu yayi kawai yana kallon ikon Allah
Da sauri Fatima ta duba Wayar ta new SMS ta gani hakan yasa hannunta har rawa yake
Ta bude
Numfashin tane Ya tsaya cak na wasu dakikai...
Zubawa Wayar idanu tayi ta karanta yafi sau biyar dakyar ta hada kalmomin tace
Wai kanin babantane yace ka turo manyan ka...
Dariya ta farin ciki yayi sannan yace
Kai har Naji dadi kallon Fatima yayi sannan yace
Kawarmu wannan albishir Naji dadinsa me kike so a tukwuici..?
Cikin sanyin jiki tace ka barni na tafi gida.
Atare suka kalleta maryam Cikin sauri tace
Sbd me?
Hawaye Ya zubo mata ta nuna kanta
Maryam tace
Kanki ke ciwo ?
Daga mata Kai kawai tayi
Murmushi yayi sannan yace
Tab habibaty kina kokari haka take miki shagwaba.? Cikin nishadi tace
Wlh mijin one love din nan tawa zai yi fama.
Dariya yayi yace
Daga ta ki Kai ta gida Ko kuma kira Hindu ta Kai ta.
A, a Bari na kaitan dai..
Kallo ya basu dashi har suka fita a ajin shi Abin birgesshi ma yayi sosai
Dariya ya kuma yi Ya shafa gefen fuskarahi sannan ya Mike.

Mata Tagari Where stories live. Discover now