🖋🖋🖋mata ta gari 🖋🖋🖋

508 22 0
                                    

📄📄📄story and written
                             By
                       Deeja one 📄📄📄

Dedicated to Fatima Hussein
024
Duk Wani shirye shiryen suna anyi.
Ranar su Khadeeja ana gaban tukunya.
Nafisa kuwa anata faman kwasar shinkafa.
Gida cike yake da abinci anata ci
Mota guda luxurious yan Hafsat Hausa novel H² sukayi Kowa yasha anko.
Dariya Hindu tayi Tace kuji wai'nnan  ai sune zaqaqurai.
Ganin sun karaso yasa Kowa Ya kama bakinshi.
Su aunty Zee da namesy an sha kyau Ranar ko ina ka duba mutane ne Baja Baja.
Wata hayaniya muka fara jiyowa  zuga guda.
Members na Hausa novel ne.
Rike Haba nayi Nace
Oh ni 'yasu su Shamsiyya ana gaba gaba dama nan tafi auki ai. Yara sunci suna daya idris ana kiranshi areef  sai Hussein shi kuma Ahmad suna kiranshi da ameer.
Taro haka ya tashi ansha fate (lol)
Kowa yasan ya shigo Zaria haka doya akayi bidirinta itama su namesy harda sakawa a jaka ana tafiya da ita adamawa.
bayan suna da sati biyu aka koma makaranta hakan yasa take daukar rahina suna tafiya da ita domin taimaka mata da raino.
A yanzu haka areef da ameer sun Kai shekara daya a yayinda Fatima take 200level.
Ganin sun Fara wayo yasata take barinsu a gidan su mama.
Hindu ma  yanzu an zama yan mata.
Wata Ranar asabar fatima ce Sanye da Riga da Wando na Pakistan ta yane kanta da gyalenshi.
Areef ne Kwance yana wasa da abin cotton ball
Ameer kuma na Jikinta yana mata gwaranci.
Sallama yayi Ya shigo.
Amsawa tayi yayinda su areef Kowa Ya Mike yana kokarin zuwa wajenshi.
Dagasu sama yayi daya bayan daya yana musu wasa.
Kusa da ita yazo Ya zauna yace
Maman baby albishirinki.
Harara ta aika masa tace
Yarana basuyi kwariba zaka kira mini ciki.
Dariya yayi yace
Idan Allah Ya baki sai kice bakiso ni nazo miki da albishir kin tsaya kina neman fada.
Murmushi tayi tace
Inaji
Mukullin mota ya miko mata.
Ihu tayi ta rungumeshi Tana Masha Allah Muje na gani.
To dauko hijab mana.
Dariya tayi tace to
Da sauri ta je ta dauko.
High lander ce new model tayi kyau babu laifi.
Kallonta yayi yace
Iri daya muka saya da sadik.
Cikin murna tace
Masha Allah tayi kyau.
Saura mu karasa gini kuma.
Sunyi yawo sosai a cikinta har Republic Ranar sai da Sukaje....
Cikin nishadi suke duk Wanda suka sani sai da yayi musu Allah sanya alkhairi.
BAYAN SHEKARA BIYU.
A yanzu kan Abu ya Fara zafi tunda dama ance Idan aski yazo gaban goshi yafi zafi to hakanne Dan yanzu Fatima  ana daf da graduating.
Karatu yayi shifting ya koma practical a  ahmadu bello teaching hospital dake shika.
Areef da ameer kuwa suna da shekara hudu.
Tafe take a Cikin mota kasancewar yau night duty gareta yasa bata tafi
Suna baya suna shiriritarsu wayarta yayi kara kallon Wayar tayi ta kara speed.
Wani makeken get ta nufa Wanda yake dark milk in colour gida biyu ne a jere kala daya a gaskiya lay out.
Danna horn tayi me gadi yazo Ya bude.
Tana parking yaran suka fito sukayi Cikin gidan da gudu.
Itama fitowa tayi tab dankari Saiyanzu na k'are mata kallo Fatima ce sai dai Fa yanzu ta koma Hajiya.
Cikin gidan itama Ta shiga Tana amsa Waya.
Eh na dawo yanzu gaskiya na gaji amma zan turo ameer Ya kawo miki.
Kashe Wayar tayi ta Fara kwalawa ameer kira.
Da gudu ya sauko ko uniform be cire ba.
Wata Bakar Leda ta Mika masa tace Kai wa Maman Ramlah.
Da sauri Ya amsa ya tafi.
Kiranta ta sakeyi tace
Gashi nan Idan na fito zan biyo na miki bayani.
Sai wajen six sannan ta fito Sanye da Wani dakakken lace pink colour.
Hannunta rike da wayarta tana dannawa.
Sadiya (Kanwar maryam) ta Fara  kwalawa kira .
Fitowa tayi Tana fadin gani
Ummi.
Yauwa dama ce miki zanyi ga su ameer nan Idan kun Gama abinda kukeyi ku kashe komai Na gidan ku wuce gidan Maman Ramlah ku kwana yau a asibiti zan kwana abban areef kuma baya gida.
To tace Ta juya ta koma ciki.
Kallo ta  bita dashi Tabbas har yanzu tabon zuciyarta be warke ba to ina zata ga kawarta ne ya ilahi.
A yau Fatima suke graduating Wanda olredy dama da aikinta a hannu  kasancewar course din data karanta.
Ta kuma fito da second class upper.
Su kalandu da agogona haka aka dinga rabawa wannan karan Banyi gayya badai balle a diba a tafi dashi gida 😜
Alhmdllh taro Ya tashi Lafiya sai fatan samun nasara da rike aikin da gaskiya.
Ranar Monday zata Fara zuwa a matsayin staff.
Kasancewar Washegari Ranar weekend ne yasa Fatima ta shirya su areef da wuri dama tun jiya ta gayawa mal Abdul Akan zata je gidansu tunda ya tafi Dubai dan yanzu likafa ta Cigaba.
Sai murna suke zasu je suga mama tsohuwa da ummi tsohuwa.
Cikin mota suka shiga ta fito ta tsaya ta kirata a Waya
Gidan dake manne da nasu ne aka bude get din mota ce ta fito exactly Kalar ta Fatima.
Tafe suke a jere daya na bin daya.
Dai dai kofar gidansu maryam suka tsaya gidan yasha gyara sosai Wanda aikin mal Abdul ne
budewa suka yi suka shiga.
Khadija ta Fara sallama sannan Fatima.
Mama dake zaune Gefenta aunty fadila ce ke wanke wanke
Suka amsa Cikin fara'a
Yaran da gudu suka karasa wajenta suna murnar Haduwarm da ita.
Fatima tace
Ni ku dagata kunzo Kun Wani danneta baku ganin batada Lafiya sosai
Dariya tayi tace
Ai Naji sauki ma.
Aunty fadila tayi tari tace
Fatima sannunku da zuwa.
Gaisawa sukayi duk da itama aunty fadilan tari take Fama dashi.
Sai da suka kai wajen daya sannan suka Mike zasu tafi.
Da sauri Fatima tace
Au mama Kinga na manta ban baki maganinki ba Ciro mata tayi ta bata.
Kallon sadiya tayi tace
Ki zauna sai gobe na turo a zo a daukeki.
Daga Kai tayi tace
To
Kudi suka ciro suka ajiye mata
Mama  tace
A'a ku dauki kayanku Fatima hidimar tayi yawa Haba.
Fatima ta sunkuyadda Kai ta ce
Mama hidimar 'ya Awajen uwarta baya taba yawa ki daukeni a matsayin maryam mana.
Goge kwalla mama tayi tace
To Fatima na gode Allah Ya saka da alkhairi ki sake wa mijinki Godiya Dan satin da zai tafi ya aiko mana da kayan abinci wancan be Kare ba ya aiko da Wani.
Murmushi Fatima tayi tace
Ba komai mama.
Suna fita Kowa tayi hanyar gidansu.
Wannan al'adar su ce duk Ranar da zasu je gidansu to sai sun Fara biyawa sun gaishe da mama Dan ma Yanzu Tana Fama da hawan Jini ne.
Khadeeja kuwa itace Matar sadik Wanda a yanzu shekarar su biyu da aure Sunada 'ya daya me suna Ramlah.
A yaune mijinta zai dawo hakan yasa taketa faman shirye shirye Tasha kyau Kamar ka saceta ka gudu.
Sai wajen sha biyu ya iso yara sunata faman masa sannu.
Daga ganinshi kasan kudi ya zauna.
Tana dakinsa ta hada masa ruwan wanka sai kuma barci ya kwasheta yana shigowa Ya tarar da ita hakan yasa yayi Murmushi kawai ya fada ban dakin sai da yayi wankan sannan ya tayar da ita.
Murmushi tayi tace
Miji nagari yaushe ka shigo.
Janyota yayi jikinsa yace
Yaushe zaki San na shigo tunda wanna babyn nawa da barci yazo.
Shiru tayi Dan ita kanta tasan ta harbu.
Suna zaune da yamma me gadi yayi sallama ya shigo yace
Hajiya Kunyi bakuwa Tana Kwance a jikinsa ta dago tace
Shigo da ita.
Sallama tayi
Da sauri Fatima ta Mike
Cikin rawar murya tace
ONE LOVE.
To nima dai Anan nake ce muku ni daku one love 😘😘😘
Yau dai na muku typing da yawa Dan  farinciki ku shine nawa.

Mata Tagari Where stories live. Discover now