🖋🖋🖋mata ta gari 🖋🖋🖋

334 27 0
                                    


🖋🖋🖋Mata ta gari 🖋🖋🖋📄📄📄story and
                             
                        Written by
                 
           Khadeeja Muhammad (one love)📄📄📄

Dedicated to
                      Fatima Hussein (bestie)
006
🙏🙏🙏🙏🙏🙏Mazon Allah صلى الله عليه وسلم
Yace  na haneku dayin zato domin lallai shi zato mafi yawanci labarin Karyane (Dan Allah yan uwa mu guji jifan yan uwanmu da mummunan Abu) a Wani hadisin yake cewa kada ku juya a bayana kuna aiki irin na kafirai sashinku yana dukan sashi...sannan yakuma cewa kakiyaye harshenka(allah ya datar damu Ameen wallahu a alam)
              ⭐🍎⭐⭐🍎🍎🍎⭐
🍎🍎⭐🍎🍎⭐🍎🍎
⭐🍎⭐🍎🍎⭐🍎🍎
⭐🍎⭐🍎🍎⭐🍎🍎
⭐🍎⭐🍎🍎⭐🍎🍎
⭐🍎⭐⭐🍎🍎🍎⭐
                             

Maryam ta Kalli Fatima tace
Wlh tunda na rakoki sai kin rakani.
Dariya Fatima tayi sannan tace
To Muje kada ki dameni...
Ummi data shigo dakin ta kallesu tace banyarda da wannan rakon ba wannan ai Ya zama Hauka Haba....
Shagwabe fuska Fatima tayi kafin tace Allah ummi bazan wuce bakin titi ba.
OK to kije kuma kiyi sauri
Murmushi sukayi sannan suka sarke hannunsu ana juna kana suka tafi..
Ummi tayi Ajiyar zuciya Tabbas Tana jinjinawa amintarsu Dan Ko kadan ba, a jin kansu Gashi sai su kashe su Rufe babu Wanda yaji.
Gashi ko kadan basu sun laifin juna
Iska ne ke kadawa alamun ruwa ne at any time zai iya zuba...
Fatima ta Kalli maryam tace
One love kin ga ruwa zai iya zuba a kowane lokaci ni kuma gaskiya banaso ruwa Ya dakeki kinsan zazzabi da Mura yake saukar miki.
Kuma Gashi da tazara why not mu Tsare me okada.
Girgiza Kai maryam tayi sannan tace
Good idea..
Sun Dan jima a tsaye babu Abin Hawa kasancewar yamma yayi ma'aikata sun taso Kowa Na haramar tafiya gida...
Wata motace Range Rover baka harta giftasu ta dawo a hankali glass din ke sauka..
Wani matashine da bazai wuce 28yrs ba aciki...
Daga ganinsa kasan naira ta zauna
Leko da kansa yayi sannan yace
Assalmu alaikum yan mata sai ina?
Banza sukayi dashi.
Be daddara ba ya sake musu sallama.
A zafafe Fatima tace
Wai Meye matsalar ka damu ne Ko titin da muka tsaya kanada gadonshi ne..
Yar dariya yayi kafin yace
Haba me kalarmu nifa badake nake ba da kawarki nake..
Cikin sauri tace
Ai duk dayane a wajenmu da kayi Dani dakayi da ita kuma ban taba ganin an kula mutum dole ba..
Daidai nan maryam ta tsayar da me okada juyawa tayi ta masa kallon up and down sannan ta juya ta Kalli Fatima tace
One love bye bye ni na wuce
Take care of yourself ..
Murmushi tayi sannan tace
OK let's call it a day.
Blowing mata kiss tayi sannan ta juya da sauri saboda yayyafin da aka Fara.
Da saurayin da me okada da sauran passengers din Tsayawa kallon ikon Allah sukayi....
Maryam tace
Kaja mutafi mana kada ruwa Ya tabani..
Ajiyar zuciya yayi kafin yace
Tab Allah Ya kyuta.
Dayan dake baya ya amsa da Ameen
Kamar jira Me okada yakeyi Ya Fara cewa
Kasan duniya yanzu ta lalace yo in banda haka Meye hadin mace da mace..mace dake Kusa da maryam tace
Haba jabir Meye haka ya zaku yi musu wata fassarar..
Itadai maryam batace ta tafasa asauke ba..
Kamar ma bata a Ciki
Me okada Ya juya yace ke hajiya barni na gaya ya za'ayi muna kallo kasarmu ta lalace mu kasa gyarawa a, a
Asma'u tace
A hakan ne gyaran gulma dai kawai zakace Wani gyara.
Dariya jabir yayi yace
Kedai kawai bakison gaskiya
Me okada ya cafe
Gaya mata dai aboki ai ni inada yarinya to ko kawa bazatayi ba..
Kace Kar tayi aure mana karshen ta kenan..
Asma'u ta bashi amsa
Me okada Ya juyo Ya kalleta sannan  yace
Abokina Anya wannan itama ba yar hannunsu bace...
Jabir yace ban gane ba yar hannu Kamar ya?
Dalla masa Harara tayi sannan tace
Abinda yafi Yar hannu wannan ma ai dacin fuska Haba...
Daidai aka kawo inda maryam zata sauka ...
Asma'u ta juyo ta Kalli maryam tace
Yi hakuri baiwar Allah.
Murmushi maryam tayi sannan ta fita gaban okadar taje ta Mika masa naira Dari
Bani da canji.. Me okada Ya gaya
OK rike canji..
Maryam ta bashi amsa
Washe baki yayi sannan yace Kai amma Allah Ya miki albarka..
Murmushi maryam tayi sannan ta amsa da Ameen
Har ta juya sai kuma ta dawo .
Fuskarsa ta kalla sannan ta wanke shi da Mari..
Ji Kake tauuuuuuuuuuu..
Maamaki yasa birona faduwa na Fara dubawa kuma ga ruwan sama hakan yasa Na dakata Dan sai na siyo sabo....

Vote for me on my wattpad 13deeja.

Mata Tagari Where stories live. Discover now