🖋🖋🖋mata ta gari 🖋🖋🖋

332 23 0
                                    

📄📄📄story and written
                     By deeja one love📄📄📄
Dedicated to Fatima Hussein (bestie)
019
Fatima na wanke wanke abakin famfo ya shigo da sauri ta Mike ta amso kayan hannunsa.
Ruwa me sanyi ta kawo masa, sannan ta sirka masa ruwan wanka sai da yayi wankan kafin ta kawo masa abinci. Tunawa yayi da maganar mal sadik yace
Bintu zo nan.
Sai da tayi Jim kasancewar bata taba jin sunan ba.
Zuwa tayi ta zauna a gefe.
Kallonta yayi sannan yace
Ke Wai haka aka gaya miki ana kula da miji Oya dauko mini wayata na kira abba na gaya masa.
Da sauri ta kalleshi ta turo baki gaba Cikin shagwaba tace
Toni me nake maka Wanda ba daidai ba.?
Tasowa yayi Ya matso Kusa da ita har suna jin hucin juna, a hankali yace
Ba'a gaya miki ana zama Kusa da miji bane haka ba'a gaya miki ana wanka tare da mij...da sauri ta Mike ta shige bedroom bata fito ba sai da ta tabbatar daya bar gidan.
Sanna ta fito ta Cigaba da aikinta tanayi Tana Tina Yar hirar da sukayi Tana murmushi.
Tabbas  namiji beda kunya,
Sai after ten sannan ya dawo kasancewar Sunada Karatu a makarantarsu.
Tana zaune Tana Karatun alqur ani ya shigo da sauri ta Mike zata gudu.
Hannu yasa ya riko ta har tsakiyar kanta taji Wani yarrrr.
Ido Cikin ido Ya kalleta kasa Cigaba da kallon kwayar idanunsa tayi hakan yasa ta sauke Nata.
Ina zakije?
Ya tambayeta a Wata irin muryar dabesan Yanada ita ba.
Zanje na dauko abincine,yaushe kika Fara ajiye abinci a bedroom,?ya tambayeta.
A, a ta fada idanunta na son zobo da Hawaye.
Nope kada ki sake Hawayen idanunki Ya fito Idan ba haka ba zan hukunta ki.
Kan ya karasa Maganar Hawayen Ya zubo.
Da sauri Ya hade bakinsu, wajen tsayin minti goma sannan ya kyaleta.
Idanunta a Rufe Jikinta na rawa sosai, idanu ya zuba mata hakan be sa ta bude idonba.
Harshe yasa ya lashe Hawayen daya zubo.
Murya a dashe.yace,"
Idan kika kuma kin yin Abin da Nace to hukuncin dazan miki sai Ya fi haka,
Jeki kawo mini abinci.
Jikin ta gaba daya a sanyaye yake hakan yasa yana Sakin ta ta nemi Waje ta zauna.
Takai 5mins Dannan ta Mike taje ta kawo masa abincin kan three seater taje ta kwanta.
Kallonta yayi yace
Ke bazaki ci bane?
Daga Kai tayi Alamar Eh, maza taso kici before ki amshi hukunci. Aikan ya Rufe baki ta taso ta zauna.
Ciko cokali yayi Ya Kai bakin ta.
Girgiza Kai tayi, hannu yasa abaki Alamar tayi shiru.
Hawaye ne ke kokarin zubo mata.
Hannu tasa ta share,janyota yayi Ya kara yi mata deep kiss sannan ya saketa .
Yace
Matukar bazaki Dena hawaye ba ni kuma bazan Dena hukunta kiba.
Itadai ba baki idanu kawai take binshi dashi Tana mamakin Wai dama mal Abdul haka yake (Nace ai ustazan nan sunfi haka lol 😂)
Kujerar ta koma ta kwanta Tana kallonshi har ya Gama Cin abincin littattafansa Ya bude yana karanatawa, tun Tana sauraronsa har barci yayi awon gaba da ita.
Mal Abdul ganin barci ya dauketa yasashi mikewa ya dauketa Abin mamaki ba nauyi gareta ba.
Kan gado ya ajiyeta sannan ya shiga bayi alwala yayi sannan yazo Ya kwanta.
Janyota yayi jikinsa ya rungumeta yana tuna moment dinsu na dazu.
Murmushi yayi ya shafa Gashin kanta yana jin Wani irin yanayi a tattare dashi, a haka har barci ya daukesa shima.
Aisha ta kalleni tace Haba khady lurhv daukar rahoton ya isa haka ma Muje muma mu kwanta mana.
Kallonta nayi Nace
Ke esha lurhv sai naga meya turewa buzu nadi. Maryam tace One love Wlh Muje kawai Kallonta nayi Nace
To ai hikenan. Na. Kama hannunta muka tafi......

Mata Tagari Where stories live. Discover now