Fadima

91 4 1
                                    

ZAHRA
GORGEOUS WRITERS FORUM
          G.W.F
Home of gorgeous, intelligent and experts writers, we are the Best among the rest
 

My birthday..... Happy birthday to me(lol)

Masu cewa wai Zahra tayi kankanta a soyyayah ,abinda nake so ko sani cewa Shi SO baisan karami ba baisan Babba
Yakanshiga cikin zuciyar mutum a duk lokacin da yasu , Haka so yake
 

Dedicated to
Umar Adamu Gamawa
Khaleefa Adamu Gamawa
Maryam Adamu Gamawa
Yusrah Adamu Gamawa
Maamah Adamu Gamawa
Babbah Muhammad Baba
Hafix Adamu Gamawa(lil fix)

Page 17-18

Allah sarkin sarakuna, mai kaddara komai, domin wata irin shakuwa ce ta shiga  tsakanin Sadiq balarabe(sunan da Zahra ta samai kenan  domin har  jama'a ma wasu kan kira shi da haka)da Zahra

Nasan masu karatu zasu so suji wanene sadiq

Toh Abubakar sadiq  Ahmad dambam dai Da ne ga Alhaji Ahmad Abubakar dambam tare da hajiya kaltum
Asalinsu yan garin dambam ne  ammah mazauna garin zaki LGA
Mahaifinshi Babban Attajiri ne  domin dan kasuwa ne, duk yaransa a kasar waje sukai karatu shidai kawai bayasan zaman cikin gari ne  coz yana zaune billions of Naira's  suna shigo masa ko meeting zasu yi saidai fa a zo nan garin ayi,  idan kaga yayi tafiya wani gari kowa to Saudia ne,

Amma akwai shi da son mata, duk wata latest Bazawara tofa yanacan, duk da matarsa takasa ta tsare domin duk Neman matansa babu mai gigin shigowa....

Wannan ne yasa garin ya sanu a ko ina   aka sanshi

Sadiq ne babba sai kannensa mata guda biyu  Ikleema da Maryam yagama first degree nashi  da seconds
inda ya karanci Accounting  Sai mahaifin shi ya dorashi akan business nashi

Back to the story

Sosai suke  soyayyah inda  yanzu Zahra takara girma tayi fes abin ta kyaunta ya kara fito 17years amma sai kace 20 ce masha Allah, yanzu ta bar zahra mashirmaciya marar wayu saidai idan abin ya juyo, ansaka ta a wata school private Anan garin maisuna BOGGASH INTERNATIONAL SCHOOL ZAKI
Yanzu tana ss 2 turanci kuwa sai kace Yar British

Kullum sai sun hadu a wannan dakalin dasuka hadu tun farko, kullum burinsu bai wuce tagama secondary school suyi aure ba,,
Amma babbar Matsalar itace.............................

A can gurin su Mama kuwa
Rayuwa ta sauya musu domin yanzu haka tana aiki ne a wannan restaurant din, Alhamdulillahi domin suna samun ci da sha ga sutura mai kyau ammah matsalarta daya kullum cikin tunanin halin da diyart tilo take ciki takeyi, abin takaicin kuma shine irin yadda ta ko taga  diyar tata bagane ta zatayi ba, sai kuma tunanin su Abbah datake Amman shi duk lokacin data tuna cewa sufa maxane zasu iya kulada Kansu a ko wane hali  hankalinta na dan kwanciya
Lil fix ma ya girma yazama masha Allah
fine fine boy

~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~

Allahu Akbar rayuwa mai canjawa, Ashe kudi bashi ke kawo kwanciyar hankali ba

Kullum su John suna kan hanyar  wurin magani, yau ace musu nan gobe ace musu can
Domin har  wurin wani kasurgumin Boka aka kaisu, Allah sarki amma ba Nasara

Yauma John ne kwance a dakinsa dakin da kana shiga  babu abinda zaka fara gani sama da photon Zahra kala kala wani tana wasa wani tana dariya wani kuma ta hade rai kala kala dai

Kwance yake akan makeken gadonsa yana ta karkarwa karkarkarkar (Allah sarki) Hawayene shimfide fal a fuskarsa idonsa kuwa yayi ja sosai  magana ya fara shi kadai" sai yaushe zanfita a cikin wannan yanayin ne nima ina shiga cikin mutane, ina rayuwa kamar kuwa, mutane sudaina guduna"sai ya kara fashewa da wani matsanancin kuka  haka yayi tayi sai can yakuma share hawayensa, yafara murmushi yafara cewa "Zahra  my dear nasan yanxu ta girma wow how will she looks, dama tana kyau balle yanxu kuma data girma.......oh I want to see her, yes I really have to" tashi yayi daga kan gadon yafita

A fallo ya iske mummy tana kallon News ganinsa yana murmushi yasa itama tafara murmushi
Galau galau ya isa gurin datake zaune ya zauna tare da rike hannunta sannan yafara magana "Mummy pls mummy inaso naje naga Zahra  pls mum I know it sounds weird, but pls mum I needs to see her"  yafada cikin sanyin murya da karayar zuciya domin yasan abune mawuyaci ta yarda  amma ga mamakinsa sai yaji tace " toh shikenan gobe insha Allahu zamuje "
Da sauri ya dago ya kalleta sai hawaye  ,
Ita kuwa murmushi tayi tare da share masa  hawayen fuskarsa sannan ta jawo shi ta rumgumeshi tana rarrashinsa

Washe gari

Tun asuba John ya tashi yashirya yasa kayansa masu kyau domin wasu bakaken kaya yasaka wanda suka yi fitting nasa sosai sai fatar jikinsa ta haskaka kayan  sukai wani kayau

Da zai tsaya dana  mishi selfee amma karkarkarkarwar da yakeyi bazai tsaya ba
(Team john kuna ina  mussamman ma Aishat yar Niger)

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Toh shin Zahra zata karbi John hannu bibbiyu?????

Kuma minene matsalar dazata hana ZAHRA da SADIQ BALARABE AURE

Ku biyo fateegamawah domin jin ya zata kaya

Vote, Comments and share through wattpad@fateemaAdamau

Share

ZAHRAWhere stories live. Discover now