Fadimatu

172 8 8
                                    

ZAHRA
GORGEOUS WRITERS FORUM
     G.W.F
Home of gorgeous, experts and intelligent writers, we are the best among the rest

Dedicated to
Mama Malama
Miss Ahmad
Addana
Aisha Ahmad
Suwaiba
Zahraty
Saddiqa
Mummyn hanif
Aisha Abubakar Ahmad
Maman walid99
Hafsat binawa
Faridatou

Da duk Wanda suka tayani murnar Kara shekara💓💖💕

Page 19_20

Hakika da John yasan irin tashin hankalin da zaije ya tarar a gurin Zahra toh da ko tunanin zuwa baiyiba Hmm hakika rashin sani yafi dare duhu

Da misalin karfe sha biyu suka isa garin
Basu yada zango a ko Ina ba sai a kofar gidan su Zahra

A daidai wannan lokacin kuwa Zahra na zaune ita da masoyinta abin kaunarta wato sadiq suna hiran su irin ta masoya

John ne yafito a motar cike da zumudi da farinciki domin yau zaiga sanyin idaniyarsa wato zahra 
A hankali ya fito cikin karkarwarsa danma yau ba miyau din

Abakin motar ya tsaya yana  gara rigar jikinshi, kamar daga sama yaji Ana cewa
"Kama daina fadin  haka domin duk rintsi duk wuya sonka yana nan a cikin zuciyata bazanta taba  daina sonka ba har abada"  lamarin dayayi matukar tada hanakalinsa kenan yaji kamar an hura wuta a kan kahon zuciyarsa, zuciyarsa tafara bugawa da karfi bug bug bug jiri ne yaji yana dibanshi da sauri ya dafe motar juyawa yayi don tabbatarwa aikuwa ita din yagani sai  murmushi take tana washe hakura

damm yaji gabansa yafadi
shin yaushe zahra  tafara  soyayya? Shin miyasa zata mai haka ? Tamanta irin  son da yake mata kokuwa?
Kodan ba komai ne yajamasa ba sai wannan jinyar dayake tattare da ita

Da sauri  yakuma mota
hawayen bakin ciki ya fara garzayo masa  take kuma yafara dana  sanin  zuwa
A take kuwa karkarwar tasa ta karu ga miyau yana ta zuba,jiyake kamar numfashinsa zai dauke saboda yanda yake ji.....

Mummy kuwa tana can cikin gida suna ta tadi  na yaushe gamu, ta tambayi Zahra sai  innah Laure tace Mata"baki ganta ba da kuna shigowa ai kuwa tana nan waje" murmushi ne ya subucewa wa mummy domin ita anata tunanin, toh John yaganta shiyasama yaki shigowa, sai kawai tasa Innah Laure tabawa yara abinci da ruwa suka kaimusu shida driver dinsu, kawai sai suka cigaba da tadinsu cikin raha da jindadi

sai  yamma likis tace musu zasu tafi
Har kofar gida Innah Laure ta rakota

  can gefe ta hangi Malam sani  wato driver da yakawosu,
alama tamasa da hannu akan yazo, cemasa tayi yabude Mata booth na motar aikuwa yana budewa kayane cike fal, wai  kuma duk na Zahra ne😏 jidan kayan yayi yashiga dasu  cikin gida, bayan yagama har ya zauna  a drivers sit mummy kuwa tana kokarin shiga sukaji innah Laure tana washe hakura tana cewa " toh madam angode fa sosai, angode madallah, gashi kuma har zaku tafi Zahran bata dawoba,"Sai kuma  tafaracewa" sai kuma biki ko " da sauri mummy tadawo da baya tana cewa "bikin wafa " Murmushi innah Laure tayi sannan tace  "auren diyarki mana Zahra
Kai amma malam bai kyauta ba Ashe baifadi muku cewa anbada Zahra ba,ai yanzu jira kawai ake takamalla jarabawar ta takarshe sai ayi biki, ai nasha ma dazaki shiga kin  gansu tareda yaron"
Aikuwa carab sai a kunnan John

Zahra zatiyi aure impossible

INTERMISSION
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••

Sadiq ne da zahra tsaye, yana mata sallama akan zasuyi wata tafiya shida mahaifinshi zuwa Ibadan,itakuwa sai kunkuni take tanacewa yaza'ayi yayi tafiya bayan yasan wani week za'a fara biki, kuma ai zasu ne me shi,domin yin wasu abubuwan,murmushi yayi domin yasan za'a rina, hakuri yayi ta bata yana nuna Mata tafiyar tanada muhimmanci , wannan ne mayasa daddyn sa zaije, dakyar dai yasamu ta yarda,sannan sukai sallama
Gida ya kuma ya shirya sannan suka dauki hanya, kuwa mamaki yake wai yau Alhaji Ahmad ne zaije yin wani kasuwanci tab.....
Abinda basu saniba shine, bakaramun Business bane wannan shiyasa zaije,

Alhamdulillah domin kuwa sunsamu karbuwa sosai,duk da ma dai basu hadu dashi ainihin mai kamfanin ba, amma sunyi magana ta waya  inda har suka kulla harkallah, yabasu contract ne na gina wani babban asibiti cikin two to three months😂 anan garin nasu,

Aikuwa suna dawowa aka fara aiki ba kakkautawa........

Kwance tashi hasarar Mai rai domin yau Laraba kuma yau ne ake saka Zahra a lalle, tun da safe gidan nasu yayi makil da jama'a, Innah Laure kuwa baki yaki rufuwa yau zatayi auren diyarta, har masu kidan kwarya takira Anata kida Mata kuwa sai rawa ake ana kwaso shoki😜

Zahra kuwa suna can tabayan gidan ana musu lalle ita da kawayenta suma sun kunna nasu kidan anata rawa ana cashewa,.........

Haka akayita gudanar da al amuran biki har ranar Daurin AURE

Wurin ya cika yayi makil da jama'a babu ko masakar tsinke, Alwalin Amarya har yazo, kawai waliyyin ango ake jira

Ba kowa ne walliyin ango ba kuwa face wannan mutumin daya basu contract din asibin nan, domin cikin sati guda Alhaji Ahmad yayita shishshige masa, har suka fara abota , toh fa shine yace wai shine zai wakilci dansa......

Yanzuma suna hanyane suna zuwa shida tawagarsa

Suna isowa direct wurin daurin auren suka wuce kasancewar anfadamusu su kadai ake jira
Fitowa sukayi daga cikin moto cinsu sannan suka kutsa cikin mutane, suka isa wurin da alwalin Amaraya yake

Dago kansa yayi domin su gaisa da mutanen wajen aikuwa carab suka hada ido da Baban Zaki (don't be composed baban zaki shine Wanda zahra ke zaune
a gidansa)
Cikin kidima da dimauta yace " MUHAMMADU....................

INTERMISSION................................. 

°°°°°°°°°°°°°°~°°°°°°°°°°°°°°°°°~°°°°°°°°°°°°°°°

FOLLOW, COMMENTS AND SHARE THROUGH WATTPAD@fateemaAdamu

Fateegamawah
FINISHING

Has llegado al final de las partes publicadas.

⏰ Última actualización: Feb 06, 2020 ⏰

¡Añade esta historia a tu biblioteca para recibir notificaciones sobre nuevas partes!

ZAHRADonde viven las historias. Descúbrelo ahora