EPI 6

1.6K 99 0
                                    

ABUJA :

AYUSH na kwance adakinta Tana Danna waya sena murmushi take chatting take da kawarta bjay wadda suke schooling tare a kano.bilal kaninta yaturo kofa yashigo.slm alykm Yaya ayush wai kixo inji baabaa yana parlor.Ayush dake Danna waya tadago Kai w/slm okay ganinan kace Ina xuwa.wayar tamayar charge sannan tamike tareda daukar babban hijabi tasa ,sanann tasakko kasa to meyasa baaabaa ke nemanta ko wani laifin kuma tayi inde akan sa'eed ne ita tahakura dashi amma abata lokaci takawo Wanda takeso.

Sauka tai ahankali sannan taxauna a tsakiyar parlor din kasan carpet ,gefe mommyn tace Tana Danna system se babanta dake chanxa channel din tv.AYUSH taxauna har kasa babaa barka da dare..justice kamal yadago yakalleta yana murmushi Yawwa barkanmu de AYUSH yagajiyar hanya??alhamdulilah baabaa.sannan justice kamal yacire medicated glass din dake idonsa Yawwa mamana(dayake sunan mahaifiyarsa akasamata) magana nakeso muyi dake kibani hankali nan.

AYUSH tai saurin nodding kanta(daga kanta)inaji baabaa..Yawwa Mamana,kinsan nagaya maki babu ke babu sakaran yarannan saeed ko?toh yanxu inaso kigayamin final magana shin kinada Wanda kikeso kuma ya amince xe aureki a ko a'a?AYUSH tai shiru azuciarta kuwa tasan yau karyarta takare tabbas tanada masoya amma bataga Wanda takeso ba,Gwarama Wanda taiwa wulakanci last dukkoda shima ba sansa takeba amma atleast his kind,he's handsome ,and religious .but batamasan sunansaba,kawai de tasan anace masa THE CHARMING of course his charming,,bata karashe maganar Saba ta tsinkayo muryar baabaa akanta kinyi shiru mamana hakan yana nufin bakida Wanda ke shirin yin aure kenan?

Kuut AYUSH tahadiye wani yawu..murya kasa kasa tace baabaa dani nafison idan nafara makarnta se..se nayi..justice kamal yai Murmushin dayafi yake bakin ciki sekin fara makarnta ko?to inaso ki bude kunnuwanki kiji abinda xanfada maki DAGA yau namaki miji ke in karkare magana Ma tare xa'ai da yar uwarki neelah nan da Wata daya,in Allah yakaymu satin daxexo Wanda xaki aura xexo yaganki,batin makarnta kuma xaki Fara agidan mijinki na xaba maki Nile din Allah yasa albarka tashi ki bani waje. AYUSH tarike kafar mahaifin nata Tana wani kuka hadda shidewa Allah baabaa inada Wanda nakeso Dan Allah mommy kisa baki acikin maganar nan baabaa kayyamin auren dole pls Wlhy inada Wanda nakeso.

Dr Husnah mahaifiyar AYUSH har xuciarta ta kejin kukan yar'tata amma Yata iya tunda komai yanada nagaba dashi a arayuwa,justice kamal yamike yana gyara rigarsa daga ke har wadda kike kaiwa karar xan iya Saba maku gaba dayanku.kikace kinada Wanda kikeso nabaki minti 5 fadamin sunansa da sunan iyayensa da inda yake yanzu inajinki fadamin..AYUSH tai shiru baabaa nibansan sekuma Tai shiru..dr Husnah mahaifiyar ta tace bakisan meba? AYUSH tace mommy ni bansan sunansa dana mahaifansa ba kawai de nasan a Kano yake.

Tsuka Justice kamal yaja sannan ya kalli dr Husnah yadora da ke kixauna kicigaba dajin shirmenta ninayi gaba I have said my word and do shall it be,aure da Dan abokina babu fashi insha Allah nanda Wata daya kifada rijiya kamar yadda naji anafada agidan radio,harya je kofa yadawo adoramin tuwon masara miyar ugu kada asa smoke fish dayawa sanann yasakai yafice.kamar jira AYUSH take yafita takara mai a kukanta harda birgima akasa sbd Allah mommy yaxa'ai amin aure da Wanda basaninsa naiba ba sanjunan mu mukeba.

Dr Husnah tace haba AYUSH karkisako jahici aciki mana kinfasan sunnar manxo SAW ce kan budurwa xaba mata miji ake ita kuma baxawara taxaba dakanta.dande mu wannan karnin (era)bama amfani dashi ne.amma AYUSH kinsan mahaifinki baxe Taba sama maki miji ba nagari ba,muma kanmu iyayenmu su suka hadamu da maxajen aurenmu kuma gashi muna xamanmu lapia har muka hayyayyafeku. AYUSH kada kiwa mahaifinki rashin biyayya,sometimes abinda mukafiso becika xama mana alkairi ba,amma xabin iyaye shine mafificin alkairi.hakade mahaifiyar AYUSH taita bama AYUSH nasiha tareda mata Jan kunne kan lallai in babanta yadawo tabashi hakuri ,sanan suka shiga cikin kitchen a tare sukai TUWO tareda miyar ugunsu dataji ingredients gidan setashin kamshi yake aka jere akan dinning tareda bulbule ko Ina da turaren wuta!! 

KANO:

BAYAN NAUFAAL yabar gidan sameer gidah yakoma ko takan joint dinsu bebiba yai wucewarsa gidah shi kadai yasan tarin bakin cikin dake xuciarsa yana xuwa gidah kotakan abincinsa dake kan dinning bebiba dakinsa yawuce straight dukkoda yunwar dake cinsa Dan ko gidan sameer beyadda yaci abincin gidanba ganin cewar wahalar da hafsan xeyi saboda take away yaji sameer nacewa xeyi masu.

Bandaki ya wuce yayo wankansa sannan yarage Kayan jikinsa ,laptop dinsa yadakko yaduba wani text da yashigo ta email dinsa tsaki yasaki ,sannan yadakko wani littafi na case dindaxeyi depending shida abokinsa barr habeeb.kallon pages din rubutun yake amma sam hankalinsa baya wajen,aje littafinyai agefe sannan yadakko wayarsa yana kallon pics din AYUSH,hannunsa yasa yana shafa fuskar jikin wayar yana magana shikadai kamar mahaukaci,mena maki AYUSH?WHY?meyasa baki so na?upon all the situation Dana shiga just because of you,gashi saboda ganinki danayi duk bana ganin fuskar yammata dakyau.

Gashi anhadani da wacce Raina bayaso ba musan junanmu daga ni har wadda aka hadamu,ki tausayamin AYUSH kece sanyin idaniyata,hasken zuciyata Dan ni akayiki kuma danke akayini AYUSH.bude kofar da akayine ya tsaida shi daga maganar dayake shi kadai,Ammi tashigo cikin dakin Tana kallonsa,yanxu NAUFAAL kamar bakai nayiwa wa'azi daxuba shine Kai watsi dahakan?naufaal yamike yana Dan sosa keya Ammi meyafaru kuma?ammi takalleshi bansaniba ga abinci can Akan dinning yadda na'ajiyeshi haka naxo na same shi.to idan kagama surutun da dakake kaikadai kamar zucacce kaje abbanka naneman ka a parlor.sannan tai ficewarta bata jira cewarsa ba.fita yai bayan yadora Riga Akan wandon jikinsa sannan yanufi parlor Kai tsaye yanufi dinning danxuba abinci ya tsinkayo muryar abbansa yana kiransa kai NAUFAAL xonan.

Karasawa yai wurin abban nasa sede bashi kadai bane harda abokin kuma aminin abbansa baba ilyasu.tsugunnawa yai har kasa yagayshesu sannan yasamu gefen kujera ya tsakure.abba yakalli baba ilyasu gafa sakaran danake Gaya maka,baba ilyasu yace yau kuma nixa kagayawa haka  a'a ai nasan NAUFAAL  bashine xasi depending din case din Wanda yai murdering (kashe)kanwarsa ba shida Barr habeeb?abba yace shine gashinan,Baba ilyasu yace but nide inde akan harkan aiki ne 100%Naufaal bashida makosa,abba yai murmushi Jin dadi anyabi NAUFAAL amma benunaba yace hakade kake Gani.sannan Baba ilyasu yai gyaran murya Yawwa alhamdulilah tunda dukkanku kaida hawwa_jiddah  kunyarda kun amince kan auren damukace xamu hadaku dukkoda Baku Taba ganin junaba,bakusan ya kamannin kowannenku yakeba ,amma kunji kun amince Kuma kunyi biyayya Bamuda abin cewa sede fatan Allah yayi maku albarka gaba dayanku.amin NAUFAAL yace a hankali sannan abba yadora da kamar yadda nafada maka aure yananan a Wata daya da akasa da bikin da Komi shine Wata daya saboda haka kafara shirye shiryenka tunyanzu kuma insha Allah idan baba ilyasu xetafi Abujan jibi xaka bishi kaje kaga yarinyar saboda kusan irin shirin daxakuyi abikin..sannan ga number ta justice kamal yaturo kafara buga mata kugaysa sannan yamiko masa Wata yar takarda da number a rubuce anrubuta Hawwa_jiddah..abba yace toh kakira ta koda anjimane tashi kaje Allah yamaka albarka.sanann naufal yamike jiki ba kwari yanufi dinning yadebi sakwara da miyar ganye sannan ya nufi daki seda yaci abincinsa tsaf tareda korawa da ruwan sanyi sannan ya juya yakalla number dake rubuce ajikin takardar Hawwa_jiddah kamar baxe kiraba de yajanyo wayarsa yasaka number tareda saka takardar acikin littafinsa Dan yayi alkawarin baxeyi saving ba.haka zebarta a dial calls dinsa kawai,yana saka number yai dialing tareda mikewa ajikin kujera.

Sedah yakira sau 3 kafin tadauka dukkoda itama seda babanta yabata number NAUFAAL din a rubuce,slm/alykm Tafada cikin sanyayayr muryarta,,,w/slm NAUFAAL yamayar mata da sallamarta.sannan kowannensu yai shiru,ganin abin bana Kare bane AYUSH  da dama a xuciye take da kiransa Dan dama kallon ta take na Indian film din prem rotan Dan payo,NAUFAAL din yakirata,azuciye tace Malam inbaka da abin yi ni inadashi Dan akwai abinda nake important kiranka yakatse minshi inbaxakai magana ba I will hang  off sannan tasaki tsaki..NAUFAAL yai murmushi ganin ya hadu da dedeshi wadda batajin tsoron maxa gashi hardasu tsaki shi abinma Daria yabashi barin dayatuno wai ita xe aura amatsayin matar aure wannan wane irin xama xasuyi kenan its going to be fun!!be Ida tunanin dayake ba yaji tayi hanging off,murmushi yai sannan yakoma kan gadonsa ya kwanta kamar yasan muryarnan its sounds familiar kaman na AYUSH.kodayake haka yammata suke dashegen rage murya ,sannan ya jawo pillow ya kwanta nandanan daddadan bacci yai awun gaba dashi cikeda mafarken AYUSH...

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now