Epi 15

2K 104 0
                                    

•⭐•

Kodah NAUFAAL yai parking a parking lodge dake Nile university..lecture hall yanufa Yana tafe Yana duba agogon hannunsa yayi late sosai..cikin mintina kadan ya isa lecture hall din na Elizabeth Aden..da saurinsa yakarasa cikin class din yana neman waje xe xauna Wata murya ta tsayar dashi da alama malaminne. How dare you?! No excuses no nothing you just rush into the lecture hall..and at this hour?! Like seriously who are you mr man?! Se alokacin idon yammatan class din suka hau idonsa dama samarin ajin gaba daya su 20 ne a ajin.xokuga yammata yadda suka tsare shi da ido suna kallon THE CHARMING face nashi dayanayin dressing dinsa!

NAUFAAL yai murmushi Sannan ya isa gaban podium wajen malamin...Sannan yadan dukar da kansa kasa I'm sorry sir pls do forgive me Sannan yaciro school ID card dinsa yabawa malamin,malamin yakalla boldly anrubuta Muhammad Areef,llb professional law level 2, ahankali malamin yakalleshi so you are a direct entry student right ?! NAUFAAL yai nodding knsa..malamin yakada kafada no offense ..I'm barrister khaleel ,I'm the lecturer in charge of constitutional referendum and decrees , I have many rules and regulations one of which is strictly based on late coming to lectures I never tolerate that nonsense..Sannan yadanyi murmushi Muhammad Areef just go and sit down and please beware . NAUFAAL yai godia Sannan yakoma wajensa yaxauna se asannan yammatan sukadena kallonsa.siririn tsaki yai Sannan yai facing board.

Duk abinda malamin yake koyarwa shide NAUFAAL Daria kawai yake kasa kasa wannann abin dayake koyarwa ko daga bacci akatashe shi xe iya fada,,da malamin yagama koyarwa Sannan yakalli yan ajin okay fine,any questions?! Shiru kakeji kamar ruwa yacinye yan ajin har NAUFAAL xe daga hannu wani daga baya yadaga ..malamin yace yasss faruk khamis go ahead. NAUFAAL yajuya yakalli faruk khamis tabbas shine wanda aka daukesu dasi kareshi a court nanda month..shiru yai Yana naxarin yaran aransa gashi descent amma haka tayiwu kuwa dole de yanemo mafita... Barr khaleel yadanyi sipping ruwan hannunsa tareda sakkowa daga podium Yana kallon ajin fine that's a very nice question faruk khamis..amongst you here who can volunteer to answer ?! The question says : using Littleton constitution examine the differences between the case of biafra and America with the referencing of Nigerian constitution sub section 4:46..

Yan ajin sukai shiru, NAUFAAL yasaki tsaki Sannan yadaga hannu. Malamin yai murmushi that's very good Muhammad areef...I'm very glad and I'm all ears. NAUFAAL yadanyi gyaran murya xefara.malamin yace mashi yaje podium yafadi answer din..ahankali kuma anutse NAUFAAL ya isa kan stage seda yafara basmala Sannan yafara xubo yadda xa'ai ..tun malamin na mamaki harya dena Yana fadin wannan guru ne daga Allah... NAUFAAL yana gamawa yadan goge gumin daya xubomai da handkerchief Sannan yadan sunkuyar da kansa kasa I'm done! Barr khaleel yace woww what a delightful answer,,,round of applause pls.nan ajin yadauka da tafi raaf raaf raff. Barr habeeb yai murmushi Sannan yabawa NAUFAAL hannu sukai shaking !!! Sannan malamin ya isa kan stage okay fine lets call it a day.nan akadau murna angama lectures time beyiba..yammatan sexuwa wajen NAUFAAL suke suna bigewa da fadin abinda yai a lectures was beyond expectation! Shide NAUFAAL murmushin yake kawai yake Sannan yayi hakanne danyai abota da faruk khamis tayadda xegano ainihin case din.

Koda aka tashi NAUFAAL wajen wani little garden yanufa a makarantar inda yaga faruk din dawata course mate tasu atsaye kaman baxe karasaba sekuma yakarasa daga nesa yaga faruk Yana pointing yarinyar da hannu Yana magana da karfi da alama sunsamu wani misunderstanding ne...jiki a sanyaye NAUFAAL yakarasa wajen faruk lokacin yarinyar harta bar wajen. NAUFAAL yamika masa hannu suka gaysa ..Sannan yadanyi murmushi aboki question din dakai a class yayi sosai keep it up..faruk khamis yai Daria matashi haka dashi koma NAUFAAL xegirmeshi befi da 1yr hakaba! Bakine dogo haka bashida Wata kiba Sannan ba siriri bane can..yanada Kyau Masha Allah! Yace habade aboki aikaine kabada answer mekyau ni I was thinking Kai lawyer nema yadda kake magana with full confidence bawani gada gada aciki .. I even wrote it down a note pad Dina thank you sosai.. NAUFAAL yace toh nagode we both tried our possible best ..faruk yace yasss I know right ..daga wani school kashigo direct entry haka?! NAUFAAL yace daga Ahmadu Bello university..hakade sukai ta hira daga karshe suka xama friends wannan shine friendship at first sight.sukai exchanging numbers...

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now