Epi 11

1.6K 98 0
                                    

⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

BAYAN ya rage saura kwana biyu biki su AYUSH suka je kano Dan baba yace acan xa'ai bikin gaba daya Dan in ance kowanne daban daban xa'ai xa'a sha wahala sannan bakowane xejeba in har akace acan xa'ai.tankamenen gidan justice kamal dake a unguwar sardauna crescent gidane duplex guda hudu aciki tankama tankama.daya part dinsane sannan biyun kuma na matansa sauran dayan kuma na ya'yan sane gefen gidan kuma da akwai visitors lodge.se boys quarters dakuma side din masu aiki,se swimming pool dasu garden.

Suna zuwa aka baje anata hira su amarya neerah se iyayi ake ita ga wadda xata shiga gidan miji*laughs*ga cousins dinsu su yan biyu ikram da ilham dasauran friends nasu neerah d AYUSH,itade duk maganar dasuke bata magana sede tai shiru Tana kallonsu kawai inna Daria ne tai murmushi se aikin uhm da uhm uhm,..ilham tamike tana kollon wandon data karashi ajikinta har cikinta yake sannan da top me dogon hannu,takalli neerah data xuba Ido Tana kallon yadda take aikin gyara wandon,,Kai neens dayake haka suke kiranta,kincika sa'ido kina kallemin kayana daxansa ranar bridals shower,neerah tai Daria kwantar da hankalinki ilham ke nake kalla tabbas amma wani tunani nake,takalmin daxansa ne yadameni bansan sa na lefe kar arenaka.inaga fa senashiga kasuwa,AYUSH kokinada extra takalmi haka daxansa ranar bridal shower dinmu nibansan kashe kudi..AYUSH tai murmushi ga akwati nan samanki kidubamana sanann nifa bawani bridal shower daxanje count me out..

Neerah tai daria kanki akeji wai mahaukaci yafada rijiya yace ku kyaleni ni wanka na nakeyi,Wannann ai wajibine dole kije whether you like it or not..dakko akwatin tai amma sam babu Wanda yashiga da Kayan daxata sa haka tahakura ta mayar,dole senaje go gorgeous gobe insha Allah nasiyo takalmi..hakade sukai ta hirarsu banda AYUSH dake faman Danna waya ko metake oho.haka dare ya tsala kowanne yatafi masaukinsa yakwanta daki yaxama saura neerah,AYUSH da Nadia Dayan dakin kuma ikram da ilham se ashram.

Se can dare duk sungama abinda xasu gama AYUSH tamike Tana duba kan drawer,kam bala'i Ina series film dina da na aje anan neerah???neerah tace nikwa inaxan sani bayan kedah Yaya hilaal ne mayun kallon series,kinsan ai sarai kallo bedameniba dama chatting kikace shine xance maki Ina online 24/7 a whatsapp a group din home of novels. AYUSH tai tsaki wannan dogon bayanin naki Hajia aiyayi tsaho Ina tambayanki gabas kina bani arewa,yaushe Yaya hilaal din yashigo nan dakin?neerah tace Wlhy sede kikirashi kinsan tabbas kindebe dicks dinki daga dakinki kinkawo nan gudun kar ataba maki to nide tabbas naga ya hilaal rannan xanfita shikuma yashigo I dunno koya duba dakinki babu shine yaxonan yadauka oho de...mtscew AYUSH taja tsaki kede wannan da abin haushi kike why ol the narration I just asked you a simple instruction irin kune ke failing exam malami yace ga abinda yakeso kuje kwita bashi wani rubbish ideology .

Neerah ta dinga Daria harda rike ciki like seriously?no this is not like you,wannan masifa is 3 much fa karkisa nanemi quadratic equation Dina bashiri.ayush tai tsaki to mathematician,yanxu you guys dun spoil my mood,wani series nkesan kalla kunji dadi. Neerah tai murmushi abeg muyi magana seriously yanxu gobe nefa bridals shower dinmu wane Kaya zakisa ?ayush tai tsaki sau nawa xance maki baxaniba ana dole ne??neerah tai murmushi Wlhy AYUSH bakiji bakijin magana Wlhy yanxu duk maganan da mommu da baba suka maki fita yai daga kunnenki ba shiga ba kenan,???haba wannan wacce irin rayuwace duk nasihar da aka maki fita tai kenan.

Bude kunnenki kiji Sarai Wlhy tlhy yanxu maxa tsada suke bar ganin kinada Kyau ga diri Allah yamaki no wannan ba shi bane yanxu Wlhy namiji inde yanasanki base yanada Kyau ko kudi ba,a'a inde yanada Hali nagari,ilimi Dede misali sannan yanada halin daxe iya ciyar dake shine kawai.ke Wlhy mun era din husband scarcity maxa tsada suke yanxu Wlhy direct message da namiji yaima mace xatai saurin curving direct message dinta..mba suit yourself I beg of you,,I know right yasss nasan baki sanshi amma atleast kibada chance ai bikinnan lapia agama lapia.AYUSH kidaure ai bikinnan lapia agama lapia kada mutane su fuskanci wani abin.

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now