Epi :10

1.6K 105 0
                                    

Koda NAUFAAL yasauka a airport Kai tsaye yakira abokinsa Barr habeeb..hello habeeb kana Ina oh okay kana waje togani nan sannan yakashe wayan ,tareda kallon agogonsa yes I can make it,tunda se 8 xankoma gidah sannan yafita xuwa bakin kofa can yahango abokin nasa yana waving dinsa,murmushi yai sannan yanufi wurinsa.gaysawa sukai sannan suka shiga mota Barr habeeb yaja basu xame ko inaba se gidan Barr habeeb dayake shiyanada aurensa.

Bayan sunje gidan Barr habeeb parlor suka nufa suka xaun,NAUFAAL yacire pcap din kansa ya aje agefe Kai I'm tired Wlhy,Barr habeeb yamike tareda doriyar Ina xuwa pls.sannan yafuta sega matarsa dauke da lemo da ruwa ga cup Akan plate Dayan plate dinkuma  cake ne slices na vanilla da fork.sannan TA janyo stool ta dora akai.farace amma ba sosai ba tanada tsayi amma ba canba jikinta Ma Dede yake.murmushi dauke a fuskarta take kallon NAUFAAL,Ina yini anxo lapia? NAUFAAL yace lapia qalau Wlhy aini fushi nakeda habeeb Allah badan important abu naxo muyi ba bazega kafata agidansaba sede ko katin daurin aurena na kawo..Barr habeeb yai Daria NAUFAAL anfi Wata 5 kullum hakuri nake Baka ,wallahi kasan janyo bikin aiki kuma na aiko maka ta Waya ai,yanxu de THE CHARMING amin hakuri tuba nake kaina bisa wuya,ga amarya nan Bilkisu(Billy Billy),itade mikewa tai Tana Daria ayi hakuri toh,barin Dora lunch mekukeso?

Barr habeeb yakalli NAUFAAL special guest of honor mekakeso?? NAUFAAL yai murmushi Bilkisu karki wahalar da kanki please just cook anything simple,Bilkisu tace a'a bakomai Wlhy kade fada ,NAUFAAL yace toh shikenan tuwo miyan kuka Ma ya isa.barr habeeb yai Daria Kai mutumina haryanzu kanasan tuwo kenan nifa inba dole ba bansan tuwo,NAUFAAL yace aikwa kayi missing aboki,tuwo is before anything else,Malam yasha man shanu ko kakide Kai abin ba'a magana Wlhy.barr habeeb yace to albishirinka jiyannan aka kawo kuka daga kauye sanann akwai manshanu aci lapia,nide kya dafamin indomie kawai wannan tuwon barin Ma miyan kuka ewwww I can't stand the smell it's gross. NAUFAAL yabige masa hannu  Dan iska tuwon de shine abincin ancestors dinmu .itade Bilkisu Daria tai sannan tafi.

NAUFAAL yace Yawwa aboki ,magana naxo muyi fa issue Akan wanann case din ,naxo da concept (a concept is nothing but an Idea which carries a meaning)Akan hakan.barr habeeb yace to Allah yasa meaningful one ne,NAUFAAL yai Daria abeg jokes part i'm serious ,Barr habeeb yace a'a I'm all ears ai inajinka.akan wannan case dinne na Wanda ake zargi yayi murdering kanwarsa wannan faruk kamis din Ashe level 200 yake yana karantar law a Nile university.barr habeeb yeah nasani ae itama kanwar ai acan take  kafin yakasheta ..NAUFAAL yace to danai going through the case din banga wani full evidence daya nuna cewar bashi yakashetaba,so nide nayi deciding xanje can Nile university Dina bayan bikina xanje as a student kagane xansan yadda xanyi harse nagano gaskiar al'amari..Barr habeeb yai murmushi that's very good,hakan yayi Kyau Allah ya shigemana gaba .secondly Dan iska Ashe bikinka harya kusa ba gayyata?naufaal yaharareshi kaibadan wannan case dinba xanma kula kane?sannan yadakko Wata leda haka ya xaro iv cards haddaddu na daurin aure guda 5 sannan ya mika masa,nide na futa gashinan.barr habeeb yakalli katin amma yayi Kyau sosai hawwa _jiddah itace amaryar da ake mana rowanta kenan,NAUFAAL yamike yana Daria Dan Iska angayama kowa mayen mata ne irinka??

Suna cikin musu,Bilkisu tashigo Tana murmushi,ga abinci can a dinning ,sannan ta fice,futa sukai suka nufi dinning din da kamshin miyar kuka yake tashi,hannu habeeb yasa yatoshe hancinsa I can't stand the smell wannan wari har ina,,NAUFAAL yai Daria to bakin bature,sannu Dan hilary Clinton ,albishirinka suma na can din dakake koyan halayyarsu ana rantsarda trumph the first abun daxeyi shine dawo da foreigners nacan xeyi.barr habeeb yace to naji ci tuwon ka gashinan sannan yabude medium food flask Dauke da indomie datasha hadi ga kwai dafaffe kwara uku da sardine,fork yadauka yakoma kujerar dakecikin parlor,ni nadawo nan THE CHARMING,enjoy your lunch.dahaka har suka gama sannan NAUFAAL yashiga daki akabashi sabon brush yai brush tareda korawa da mouth fresh,sannan yaballi mint yafarasha..Zoka rakani gidansu matar daxan aura please..Barr habeeb yace amma kacika danrenin hankali bakaga case din dake jiranaba akan Kujeran daka tashi ,yanxu can Supreme Court xanje,kadau motana kaje xanyi amfani Dana Bilkisu.

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now