Epi 18

1.6K 103 0
                                    


NAUFAAL yakoma gefe hade da jan bargo yarufe kansa ,, nanma AYUSH Se ware ido take blanket tagani kan sofa nadakin ta  rufe kanta dashi Sannan tai kwanciyarta Se ajiyan zuciya take, can NAUFAAL yace AYUSH,,,tace na'am,yace tashi muyi nafila.. AYUSH tace to Banda hijab anan,yatashi yadauka torchlight yaje dakinta yadakko mata xani da hijabi yakawo mata,yace toh tashi kiyi alwala.. AYUSH tace ni inada alwala Ta! NAUFAAL ya girgixa Kansa kidai sake kama ruwa(bowel) kiyi alwala. AYUSH tai wiki wiki da ita gaskia baxan iya xuwa bandaki ba tsoro nakeji kalla yanda ake tsawa fa! NAUFAAL yai murmushi to tashi narakaki,rakatayai har kofar bandakin,AYUSH taleko Dan Allah kakka tafi Sannan tashiga ciki Se yanxu tagane manufan NAUFAAL dayace tai alwala gabanta yafadi addaddafe tai alwalan tafito shima yashiga yai yafito...

NAUFAAL yajasu sallah raka'a biyu Sannan sukai sallama bayan sunyi addu'oi,xuruf AYUSH tamike tahaye karshen gado da hijabinta da zaninta Sannan takara bargo akai hartana tuntube takudundune kaman ba mutum ba, NAUFAAL yatsaya Yana kallonta kam bala'i dama wannan yarinyar farar kura ce Ashe . Murmushi yai Sannan shima yahau kan gadon ya lulluba da bargo ,don garin yayi sanyi sakamakon ruwa da iskar da akeyi,gabaki daya duniar tayi sanyi,yanayin yakoma dadi! Yace to kicire hijabin mana ki ruhu sosai da sauri tayi abinda yace mata sanann tashige cikin bargon da sauri akuma tsorace,shidai NAUFAAL Yana kwance Yana sauraron saukar ruwan sama da Kuma yadda garin yayi sanyi mai dadi Yana Kuma godia ga Allah bisa wannan dama dayasamu don yasan wannan miracle ne daga Allah...*so romantic*

Can akayi Wata walkiya me kama da mashi Mai tsananin haske sai Kuma aka saki Wata uwar tsawa mai karfi,wayyo yadda kukasan AYUSH itama walkiyar ce saitayi tsalle tahaye jikin NAUFAAL sai kyarma take(shivering)Tana fadin NAUFAAL tsoro nakeji pls NAUFAAL ka boyeni wllhy tsoro nakeji,yasa hannu yai hugging abarsa yagyara mata kwanciya Yana bata hakuri tareda kwantar mata da hankali kiyi shiru babu abinda xe sameki Ina tare da ke"'shima NAUFAAL din arude yake maganar Donta gama rikitashi tunda takira shi ya sukurkurce Don shi baitabajin Wanda ya iya kiran sunansaba irin AYUSH ,yacigabada hugging dinta Yana Shafa bayanta Yana bata hakuri Dayan hannun Kuma Yana Shafa gashinta,Yana rada mata kiyi hakuri I'm here nothing will happen to you!can yaji jikinta yadaina rawa shi Kuma tuni yashiga Wata duniar Don ya kwance gashin kanta Yana yamutsa shi,Dayan hannun Kuma nan ya lura daga rigan baccinta bakomi ciki,subhanAllah ai NAUFAAL seya xabce gabaki daya yajuya yace AYUSH ,tace ummm!! Yace I want you". Cikin Wata irin murya medaukar hankali AYUSH tace me too"Haba NAUFAAL saiya dauki ragaman aiwatar dakomi lokaci guda yafara bara hot kisses a lebanta!!

Haba itakuma AYUSH saitake kokarin suma,bata ankaraba taji NAUFAAL yayi fatali da riganta,ranar AYUSH taga abin mamaki NAUFAAL sefaman sumbatu yake unnecessary,, cikin AYUSH yafara rawa NAUFAAL yalura da hakan yace AYUSH don't be afraid I'm not gonna hurt you,,insha Allah I promised to be an excellent lover! AYUSH tace I know you are not gonna hurt me do what ever you want to do and I love you...bata karasaba NAUFAAL yafara aikamata hot kisses...tuni yamaida AYUSH cikakkiyar mace aranar da lallami da Komi...ni miss xoxo naja masu kofa Dan nafara wuce hurumina Sannan naxauna abakin kofa inajira!

Yau dau burin masoyan ya cika ko kuma  nace burin ango NAUFAAL yacika aure yau kusan Wata 3 amma sai yau hakarsa tacimma ruwa,kafin gari yawaye AYUSH tagane kuranta Don kusan kwana sukai ana abu daya saida yaji kiran sallan farko kafin yakyaleta*laughs*saida suka shiga bayi donsu tsaftace jikinsu nan NAUFAAL yalura ya galabaitar da AYUSH sosai yatara ruwan xafi da Dettol yasa tashiga tagasa jikinta,yace nima barin shiga ruwan xafin Dan yau AYUSH tayi dis Virginig dina nima itade AYUSH shiru tai..Sannan ya shrya yatafi masallacin asubah!ita Kuma AYUSH tayi Tata agidah,bayan yadawo daga masallaci yadau waya yakira secretary dinsa yace yarubuta masa takardar Hutu (absence leave)Dan baxai dawo office ba senanda Wata guda..Sannan yakalla AYUSH datai kasa da idonta tanajin kunya NAUFAAL yai Daria Kinga kafin nan munfara renan unborn baby dinmu ko?!itade AYUSH shiru tai.. NAUFAAL yace toh tunda baxaki magana ba shikenan amma Kuma Ina mika godia ta agareki nagode sosai gaskia kincika yar halas da baki xubda mutuncinki awajeba Don kin Nuna lallai iyayenki sunyi maki kyakkyawar tarbiyya,nagode fa Don nasami mrs NAUFAAL din dai dai Don Nina bude kayana,itakuma tasami mijinta Sabo dal shima wato Sabo da sabuwa kenan,saboda haka sai adduar Allah yabamu zuri'a dayyiba yakuma bamu zaman lapia .. AYUSH tace Amiin!!

SAFIYA nayi NAUFAAL yafita siyo masu abinci a eatery, AYUSH itakadai akan kujera Se murmushi take tayi wankanta cikin kananan Kaya wanko 3quater Se rigan yar karama da ita,sosai tayi Kyau abinta Se kamshi take ,cikin xuciarta tace NAUFAAL kenan Dan kanawa Mai kima mai hakuri ya Allah kabar ni da NAUFAAL dina ,namiji daya tamkar da dubu saitayi murmushi takuma ce lallai soyayya lokacin daxata shigi mutum bata shawara..kodah NAUFAAL yadawo shima shigar tasa kaman ta matarsa short nickers yasa da riga yayi Kyau abinsa ,brown eyes dinsa Se shining suke,,yaxo gabanta yadauketa yadora ta kan lap dinsa ahaka yai feeding dinta abincin dayasiyo masu itade Se kunyan shi takeji NAUFAAL yai murmushi wai baby meyasa kikejin kunyata yanxu bayan munrigada munxama daya,babu kunya atsakaninmu,,yace lallai seta kalli cikin idonsa AYUSH takasa da cakulkuli dakomi yasa AYUSH takalla cikin idonsa Se NAUFAAL yakashe mata Ido ,gaba daya takasa dauke idonta anasa Dan wani Kyau da kwarjini dataga yamata,Dan Idonshi yatafi da ita gakuma Wata so da shakuwa data gani Kuma ta karanto cikin idonsa...kawai tasa hannu tafara taba curly hair dinsa dasukai yala yala kaman gashin jarirai da idonsa da lips dinsa haka sukai alokacin they are just romancing nothing beside the romance..koda daddare Ma shigar Arabian sukai Sannan suka nufi nicon luxury cin abinci bayan sundawo suna xaune a parlor sunashan milkshake NAUFAAL  yake cewa gaskia bansan Banda wayo ba sejia. AYUSH tace toh da akai me?! NAUFAAL yace Haba ai danasan haka kikeda tsoro Wlhy da kullum aka dauke andaina tada generator ,jiya Ma Allah ne yadubeni yaga irin wahalar danakeyi...duk Daren Dunia da megadi yace babu diesel xance asiyo Jia kwa Kamn nasani Yana fadamin nace ayi hakuri yaude a kwana haka Ashe ni Rabo ne xai sameni,Indai hakane Allah kayi ta kawo ruwa da tsawa da walkiya kullum..

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Où les histoires vivent. Découvrez maintenant