Epi 17

1.7K 107 0
                                    

•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

Da safe bayan AYUSH tayi wanka tashirya Dan lecture din 10 ta kedah,da sauri ta hada cornflakes Tasha Sannan ta fesa turare ,hartayi hanyan kofa xata fita wata  zuciar tace taje tacema  NAUFAAL tatafi school...da sauri tanufi saman taje dakinsa karar ruwan dataji yabata damar sanin Yana bathroom,karewa dakin kallo tai tsaf dashi kaman Wata mace me tsafta ce aciki black and white Komi nadakin gawani kamshi dayake tashi kaman company din oud alharamein..tadade tana naxarin dakin Sannan NAUFAAL yafito cikin kayan bathrobe,curly hair dinshi Se digar ruwa yake ,sosai AYUSH tashagala kallon sa  lalle THE CHARMING yanada wani sihirtaccen Kyau Wanda duk Wanda yakalleshi seyaji yashiga ransa..

NAUFAAL yagama tsane Kansa da towel yadakko comb sefara combing Kansa ta cikin mudubi yahango AYUSH tasaki baki tana kallonsa,murmushi yai azuciarsa yace xankoyawa yarinyar nan hankali,,murtuke face yai yana kallonta Sannan yadan doki jikin mudubi Yana mata wani kallo medauke da tuhuma dukkoda dakyar yakeyin hakan danshima yarama abunda take masa danji yake kamar yarike ta yabata hot hugs da kisses barin yadda lips dinta sukai wani Kyau sunsha lipstick na Kylie ..afusace yakalleta ya akai meyakawoki dakina?! AYUSH ta ware Ido duk kuma sekunya takamaata gefe daya kuma maganar daya fada ce tabata mamaki dukkoda tasan lefin tane.. Murya narawa takasa kallonsa Se kallon kasa datake tace ba..bakomi dama caxan cemaka xantafi makaranta ne..NAUFAAL yanufi closet dinsa yana duba Kayan daxesa kamar beji metace ba, AYUSH wadda idonta yakawo ruwa tace nace maka xantafi makaranta, NAUFAAL yadaga kafadarsa kina magana kaman da dan dakika haifa wai nace maka wato bankai matsayin afadi sunana ba mtscew..Sannan yace nace baxaki bane gafili gamai doki ni banrike kiba ae ,babu abinda yadameni kika makara anan kina raba ido kamar wadda xa'akama.. Quttt AYUSH tahadiye yawun bakin ciki kam bala'i yau NAUFAAL ne kefadin haka?! Yata iya dole taja kafarta tafita tareda doriyar Allah yabaka hakuri. Koda tafuta NAUFAAAL duk seyaji abinda yamata bekyautaba amma yaxama dole yai teaching dinta lesson!don yaga kwata kwata ita sabgar gabanta kawai yadameta!

Bayan AYUSH tafita badadadewaba,NAUFAAL yagama shirin sa cikin jallabiya fara yai Kyau kamar balaraben kasar masar (Cairo) jiri neyafara dibarsa dasauri yadafe kansa Sannan yadau maganin tranqulizers dayake durawa cikinsa kullum yasha kotakan breakfast din data yi bebiba sema daukar foodflask din dayai kacokan yabawa megadi...court dinsu yawuce ranar atsaitsaye yai aiki kwata kwata jikinsa badadi..Barr habeeb yakalli NAUFAAL daya takure akujera kamar Kayan wanki idonsa ya kada yai jawur dashi Barr habeeb yace  aboki you don't seem your self this very days meke faruwa kamar Bakada lapia ko?! NAUFAAL yai saurin dafe cikinsa dake ciwo aboki banida lpia Wlhy kuma yau nemade abin yai worst ..Barr habeeb yaji tausayin  NAUFAAL sosai barin yadda yaga yana rike cikinsa kamar menakudan dake shirin haihuwa,,aboki lemme call dr sameer ameer .. NAUFAAL dakyar yai magana aboki dr sameer ai surgeon ne just call dr khaleel for me...Barr habeeb yace okay toh barinkira shi amma Anya aboki kadde abinda nake tunani shine kedamunka.. NAUFAAL yai murmushin takaici that's it abinda kake tunani shine .. Barr habeeb yace amma wife dinka bata Kyau taba kode lefinkane?! NAUFAAL ya girgixa Kai no not at all,I dunno what's gotten into her at first she seems like a good wife but yanzu kuma i dunno why gaba daya tacanxa halinta infact nifa haryanxu bansan wani dadin aure ba Wlhy yadda nake NAUFAAL nada haka nake nothings changed.

Barr habeeb ya girgixa Kai amma Allah ya kyauta and kake zaune da ita kaman Wanda akace jeka kagani.best solution kakara aure shine kawai akwai kannen Bilkisu inkanaso Mjay itane babbar Se karamar itama she's cute Wata lymerh dakuma kanwata khadija abeg kaxo kaga Wanda taimaka ka aura , NAUFAAAL yai daria Toh aboki nagode I'm grateful xanduba nagani I will think about it kuma insha Allah I will let you know... Alokacin Barr habeeb yakira dr khaleel Wanda akai sa'a yagama aikinsa naranar yace xexo har gidah ya duba NAUFAAL din.

AYUSH nagama lectures dinta na ranar atare suka tafi gidanta itada Nadia   suna zaune a parlor suna cin wainan fulawa(flour) NAUFAAL yashigo shida dr khaleel daya rike kafadar NAUFAAL din, AYUSH tamike tsaye tana ware Ido meya faru Doctor ?! Dr khaleel yace calm down mrs.barin kaishi daki tukun,datemakon AYUSH aka Kai NAUFAAL daki dake numfashi sama sama nandanan dr khaleel yasakawa NAUFAAL drip sanann yamikawa AYUSH ledan magunguna gashinan prescription din Yana jiki dukdade kece remedy !mrs have a heart mana it's all your fault ,AYUSH tasaki baki Tana kallon dr khaleel da mamaki you mean?!...sekuma tai shiru takasa magana dr khaleel yai murmushi yasss that's it.. Anyway gashinan xeyi bed rest for like 2hrs idan yatashi seki bashi maganin yasha amma Dan Allah kitemaka pls I beg of you Sannan yamasu sallama yatafi, tsayawa AYUSH tai Tana kallon THE CHARMING mijinta tabbas NAUFAAL yahadu karshe ,xamatai tana kallon face dinsa dayadda yake fidda numfashi peacefully sa hannu tai Tana taba curly hair dinsa yadda yai zaro zaro kaman gashin jarirai Sannan tamike kaman wadda aka tsunkula ganin yadan motsa kada tatashe shi Sannan tasauka kasa abinta.

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Όπου ζουν οι ιστορίες. Ανακάλυψε τώρα