Epi 16

1.7K 92 0
                                    

•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

Cak numfashin NAUFAAL yatsaya ganin bayan bakar balarabiyar daya gani tsaye gashinta Se reto yake ga Kayan jikinta sun zauna cif Se kamshi take...ita kwa AYUSH batasan dawani abayanta ba Se harkar gabanta take Tana gama dafa noodles dinta tajuye a plate ..juyowar daxatai karaf idonsu yahadu Dana juna ! GABA daya kafofinta da gabbobin jikinta suka saka daukarta Se rawa jikinta yake take plate din hannunta yabare akasa.

Da sauri AYUSH tanemi abin kare jikinta rag/tsumman goge plates na kitchen shita dauka ta rufe kirjinta dashi daya fito dasauran jikinta tai sauri ta buya abayan katon freedge din dake kitchen din nantake annurin fuskarta yacanxa seda ta tabbatar tarufe jikinta Sannan tafito har lokacin Yana tsaye kamar wani Statue of Liberty ko motsi bayayi, hakan yakara tunxara AYUSH taja tsaki tare murxa yan ya'tsunta biyu Tana mai kallon sa Tara saura kwata meya kawoka gidana at this hour ?!Malam tunda saurin mutuncinka a idona katemaka kafita agidannan kafin in kurma ihu mijina yaxo yasameka,Banda Ma rashin mutunci naga nasameka har a sch nace maka inada aure hakan be ishekaba seda kabiyoni har gidanah?! To Wlhy tlhy kafitarmin daga gidah tinda naga alama so kake kakashemin aure to Wlhy baxeyiwuba..

Se asannan NAUFAAL yadago Ido yakalleta Yana murmushi Yana wani shafa gemunsa seyanxu THE CHARMING looks dinsa suka Kara bayyana,yakalleta Yana wani kashe murya to maida wukar AYUSH,kexam tambaya meyakawoki gidana?! Da de kika biyoni Dan kikashemin aure Dan nan gidanane kuma Wlhy inasan matata inma kinyi hakanne Dan wifey na tafuto tagani to kisani duk abinda yafaru kada ki xargi kowa Se kanki...please let's be apart kifita agidannan Dan Allah banasan wani Abu yashiga tsakanina da wife Dina cux I truly love her... AYUSH tasaki tsaki Sannan tadakko slices guda hudu na bread da tea ta Dora a plate tabi tagefansa xata wuce Sannan tace Idan kafita kasa akulle gidan Sannan kacewa gateman din he's fired!!!!sannan tai tafiyarta dakinta tareda murxa key.

Wani wawan tsalle NAUFAAAL yai tareda sa hannu yadoki bangon kitchen din Yana murmushi Alhamdlh ya Allah,atake agurin yai sujjadar godia ga Allah sannan yadaga hannu sama Yana me godia ga Allah bisa wannan unlimited blessing daya faru dashi arayuwa..mikewa yai yanufi parlor din kasa yaxauna kotakan coffee din dayace xesha bebiba Se wani murna yake yakasa xaune yakasa tsaye wayarsa yadauka yakira SAMEER tareda sawa a loudspeaker ..hello mijin miss xoxo yakake?! SAMEER yai Daria mrs SAMEER tayi bacci sannnan nagaya maka wannan nick name din tuntana yammatane Ina lefin kace nana_hafsaat din. NAUFAAL yace toh Dan iska baxa'a fada ba by the way Dan Allah sunan hawwa_jiddah AYUSH?! SAMEER yace ehh to ai kasan sunan maman mahaifiyar babanta akasamata Se ake kiranta da maama to maama yayi yawa a family din nasu shine ita kuma da aka sata a school setake cewa nick name dinta AYUSH ne dukda kasande Aisha shine AYUSH shine fa sunan ya bita ako'ina..wai ma Dan iska meye na kirana awannan lokacin ?! NAUFAAL yai saurin kallon agogo sha biyu saura , afuwa abokina my regards to mrs sameer,Sannan kunyi min laifi we gonna deal with the matter tomorrow insha Allah komeye na boyemin shige Dan iska..sameer yace kanka akeji kaje ka lallaba matarka ku sasanta kanku seda safe ..NAUFAAL yakatse kiran tareda ajiye wayar agefe yasauke ajiyar zuciya Yana wani lumshe ido Yana taune red lips dinsa,dama AYUSH itace hawwa_jiddah?! Haka NAUFAAL yai ta surutu sekace psycho Sannan ya mike haryasa hannu xebude part din da AYUSH take seya fasa yahaura stairs yadauro alwala yai sallah Sannan yadakko wayarsa Yana zooming face din AYUSH wannan karan harda zooming lips dinta yai wani kissing dinsu as if dagaske ita yakewa Sannan yaja pillow Yana murmushi I can't wait to hold you tight in my arms and give you those warming kisses and hugs ..I just can't wait to see our little ones(babies) Se wani hugging pillow yakeyi tight kaman Wanda yake hugging AYUSH din.har bacci yai awun gaba dashi!

Koda AYUSH tagama cin bread dinta da tea ahankali ta murda kofan tafito Tana lalle kalle koxata NAUFAAAL,bata ganshi ba Sannan tai sauri tashiga kitchen tawanke cup da plate din Sannan tashare wajen da indomie din yaxube tai mopping tanabin scene din da kallo inda abin daxu yafaru daxu Sannan tai murmushi tareda ajiyar zuciya ,daki tashiga taxauna akan gado amma how comes yace sunanshi Muhammad Areef ?! Bayan NAUFAAL sunanshi Sannan meyasa yake Nile university kuma abokin faruk khamis ?! Yasss something is going on ..hakan Yana nufin he's cheating on me kenan Yana bina ko'ina bayan yasan yadda nake dakon sansa?! Nifa I'm confused Muhammad Areef then shine kuma NAUFAAAL me hakan ke nufi ?! Dole yafadi abinda yasa yai haka and wallahy sena rama kuma barin nuna masa nagano shiba**mba no oo ba abinda yadami miss xoxo I go hook your hubby with one fine damsel that fine pass you**haka tagama mitanta sannnan tabi lapian gado tai kwanciyarta!

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now