Epi:7

1.5K 91 0
                                    




Suna gama waya AYUSH tai wirgi da wayar tareda sakin tsaki se magana take ita kadai kawani Kira mutum sannan dan daga Kai kaki magana kana namiji bama mace ba.. lalle koma waye wannan Wlhy sena koya masa hankali ahaka xa'ai xaman auren ??? ,cousin dinta age mate (sa'arta) dataxo gidan makarnta takalleta kede AYUSH kincika mita Wlhy tun bekiraba kike mita yanxu dayakira kuma kincika gidah da bambamin masifarki dan Allah in anyi auren kidafa kicinye shi Danye haba wannan masifar taki har Ina.

AYUSH ta wurga mata harara kekuma meye naki nashiga ciki NADIA?in baxaki iya ba kitashi kifita Adakin mana kuma Ma waye yasa kunnanki dole sekinji sa'idunawa ana ruwa kuna  irgawa,Nadia tai Daria haka muke kam masu bacci da Ido daya ba.koma meya maki seki hakuri ai kisamu muyi bacci kakkimanta gobe xamu fara registration din school.AYUSH ta saki tsaki Allah it hurts baxaki gane bane wai yakirani I'm even the first person danai mashi sallama ya amsa dawani husky voice dinsa wai danrenin hankali kuma yai shiru bece komaiba nakara magana nace I will hang off inbaxe magana ba wllhy beyinba kuwa,nikwa nakatse ..Nadia tai Daria karki manta ba San junanku kukeba ko kin KAMU da son sane Tafada tareda daga gira?AYUSH tadau pillow ta wurga mata ubangiji Allah ya kiyaye Wanda suka fito suka bayyanama azahiri bance inasansu ba ballantana shi da aka hadamu auren dole.nadia tadau wayarta tai hanyar kofa Tana fadin jibi de akace xexo xamu gani kyakkyawane or not?ayush tace wannan kuma keya dama kamar antsikaleta tadau wayarta takira Hafsat matar sameeer abokin NAUFAAL.

Bugu biyu Hafsat tadauka,AYUSH tace amarya agidan sameer Kwana biyu najiki shiru ko munsamu baby ne?hafsat tai Daria wane baby ?ina gefe aikundena yayi na shekaran jia Ma Hafsat Rano takirani wai ya sunsamu baby ne?nace toh ba asamuba seku kakaro wani abin kuma yan nema. AYUSH tace bawani nema ai gaskia ne toh Allah yakawo healthy babies masu albarka.hafst tace amiin..AYUSH tadanyi shiru sanann tace Hafsat danturomin pics din bikinku mana na ranar daurin aure nibanganiba musu muke da Yaya ma'aruf.hafsat tace toh shikenan barin turo maki nasan halin musunku kedah Yaya Inkuka fara shi se anyi dagaske sannan kuke dainawa..sannan sukaima juna sallama.

Minti 3 kacal a tsakani sega messages din hafst sunshigo ta whatsapp din AYUSH,saurin daukar wayar tai kome xata duba oho?tanata wuce pics din dakyar ta lalubo me hotonsa (inata baxa glass Dina waxan Gani fuskar THE CHARMING)ce yana wannan murmushin nasa metafiyarda annurin yan mata..tsayawatai Tana kallon face dinsa sosai he's not that bad looking(handsome)ahankali hawaye suka shiga xubo mata a fuska a hankali take tariyo last maganr su dashi..se maimaitawa take how I wish ana dawo da abinda yawuce danadawo da moments dinmu dakai,but who you are was beyond my wildest expectations..bansan sunan kaba but mr man I like you.ahakade tai sauri tagoge pics din sannan takwanta daddadan bacci yai awun gaba da ita.

Washegari da safe around 10:30 bayan sunci abinci,justice kamal yadan basu fee din komi daxasu bukata tareda doriyar dasungama abinda suke sudawo gidah..bawani heavy makeup taiba natural makeover tayi sannan ta zura abayarta sannan tayane kanta da  mayafi.hakama Nadia itama tayi Kyau cikin atamfar ta.sanann suka shiga mota driver yajasu se nile university abuja..tun 10:30 basu suka gama clearance ba se around 5;40 sunayi sunacin abinci suna sallah..sannan suka koma gidah ana sallar magriba.

Suna komawa gidah AYUSH Tafada bandaki tai wanka tareda doro alwala sannan tafito tai sallah tadan Taba karatu sannan tadakko azkharul_naum Tana karantawa ,Tana cikin karantawa Nadia tashigo AYUSH kije inji babaa a parlor.sanann tai ficewarta..seda AYUSH takai aya sannan tamike tasauka kasa itafa wannan mutumin da aka hadasu ya isheta yanxu kuma menene?tana xuwa tagayda babanta sannan taxauna agefensa akasa.justice kamal yadago kansa yana kallonta daka ganta kasan Tana cikin damuwa.

Mamana kiban hankalinki nan Wlhy kinji rantsuwar musulmi baxan Taba maki xabin mijin da bana gari bane..naxaba maki Wanda har karshen rayuwarki xakiji dadin xama dashi,nakuma gode dakika yadda da xabin danai maki.inaso kamar yadda kika amince kika amince tun a farko don't try anything silly gobe yarannan xexo wajenki kada kikuskura kiba ta masa rai kinji naja maki kunne Wlhy idan harnaji kinmasa wani abin kinji narantse Wlhy Allah ne kadai xe rabamu dake.baduka ba xagi amma future ambition din dakika dade kinaso kixama Wlhy baxaki karatun law din dakike so ba saboda haka you have to comply(hadin kai)akome xa'ai..gobe in Allah yakymu xexo xaku fara shirye shiryen abinda xa'ai a auren kina jina??AYUSH tai saurin daga kanta naji baaabaa insha Allah baxanyi abinda kahaneniba.yawwa Allah yamiki albarka tashi kiban waje.

AYUSH tahaura sama dagudu tashige dakinta Tana kuka wannan wacce irin MATSALAR RAYUWA xata shiga,batasan mutum ba antashi anhada ta dashi yanxu inaxata sa kanta tabbas tayi kuskure data mallakawa saeed soyayyarta gaba daya gashi yanxu inba Allah ne yayi ba baxata Kara soyayyaba se fa THE CHARMING data kejin wani game dashi dabata tabbace menene ba.

Kuka takuma kaucewa dashi batabi takan wayarta dake ringing ba,sema tsaki datayi sannan tatashi tashiga bandaki tasakeyin me isarta acan sannan ta wanko face dinta tafito tasami Nadia akan gadon ga wayarta kuma ansake Kira Nadia tai sauri xata dauka AYUSH tai saurin dakatar da ita malama karki daukamin Waya tinda bake aka kiraba.nadia tamike tareda daukar charger dinta dake kan dressing mirror sannan takalli AYUSH ta murmushi toh sannu yauma anbawa kukan Daren hakkinsane?to Dan Allah mude karki maida Idonki ja kafin auren Dan ki saving date dinma yau saura 37 days ko?batin Waya kuma nibadauka xanyi ba time and date nagani xanyi saving nawayata dayai restarting yanxu.minti na 5 adakinkan idan nayi niyya xan iya daukar wayar kiduba kigani mana 5missed calls,sannan tabude kofa tai ficewarta.AYUSH tasaki tsaki tareda daukar wayar gwarama daban daukaba nacaccce kabugo kasakeyin shirunne,wani saura 37 days to Ina ruwana.sannan tabi lapiar gado tai kwanciyarta tareda xare battery din jikin wayar.

KANO:

NAUFAAL harya sake danna dial call xekira seya fasa tareda dafe Kansa what's wrong with me?5missed calls amma bata daukaba xansake kira kinyiwa kanki hawwa_jiddah dama bawani Abu bane Dan kawai muryanki nashigen Kama Dana AYUSH dinane ..yasaki tsaki tareda daukar wayar hade da carkey dinsa yafita joint dinsu.tundaga nesa yahango sameer dasauri yaduba agogonsa 9:00 parking yai sannan ya fito yanufi inda sameer yake.

Amma kaide anyi mutumin banxa yanxu har karfe 9 kana nan kabar yar mutane awannan unguwar ita kadai?se asannan sameer yadago yakalleshi mtsew dude you freak the hell out of me ai ni shirin guduwa nake ba sallama bakomai kawai kaxo kafara wa'azi.NAUFAAL yace tabbas I wasn't myself amma nafika sanin hadisin da akace Wanda yaxo shixe fara yiwa Wanda yagani a gurin sallama,,I know right nd nayi mistake ayi hakuri sannan yamika masa hannu sukai sallama .sameer yace okay fine tunda kayi amending mistake dinka batin my wife kuma tana gidansu tadan je xiyara ko ince Ma sallama se 9:30 xandakkota.naufaal yace toh tafiya xatai kome??sameer yasakko har kasa gwiwarsa akasa nixan Baka hakuri THE CHARMING nayi maka babban lefi Wlhy dukda kasani amma it's being ages dakasani kafin nafada Ma kace ka hakura pls..NAUFAAL yace Wlhy baxan hakura ba senasan menene tukun.sameer yace tafiyar nan ce tataso Wlhy gobe xamu tafi karfe 10 nasafe kuma baxamu dawo ba se nanda Wata 3haka kuma ni abinda yafi batamin rai baxan Sami damar halattar bikinka ba saboda alokacin muke tsaka da fara aikin company din.NAUFAAL yasaki tsaki tareda daukar mukullin motarsa apology is accepted tinda nasan dama xaka fita ba aikin shells bane na Miami?safe journey Allah yakawo Dan Miami musamu baby muma sannan batin aure ko kananan ko bakanan bawani event xa'ai ba danni a mumini xanjewa yarinyar innuna mata bansan bidi'a biki sede ko inna auri AYUSH..sannan yanufi motarsa yaja bejira tacewar sameer dake masa magana ba..

Koda NAUFAAL yakoma gidah yanajin abbansa dakuma abokin abban nasa na maganar kudin daxa'a Kai can Abuja dubu Dari cif tareda doriyar lefe nanda sati biyu,,,se xuba abinci NAUFAAL yake ahankali yana sauraron iyayen nasa na magana kamar daga sama yaji abbansa yakirasa Kai NAUFAAL xonan..dasauri yakarasa tareda zubewa akasa..abbansa yai gyaran murya yanxu mukai maganar kudin nagani inaso gashinan 100k kaikuma jibi xakatafi Dubai kahado lefe gobe Inkuka je seka tambayeta duk abinda takeso Wanda xaka xuba a lefen..NAUFAAL yace insha Allah sannan yamike yanufi daki ko kallon abincin daya xuba beyi ba.

Wanka yai yazura pajamas dinsa sannan yabude littafi yana karanta case din daxe depending a court nanda sati uku ..tsaki yai ganin may be Ma yaran shi yakashe kanwarsa dakansa bawani sharri ,qualifications din yaran yakaranta tareda Jan tsaki farouk level 200 Nile university yana karanta law..NAUFAAL yakara Jan tsaki ammade Allah ya kyauta kana karantar law amma Kai wannan danyen aikin dukda ance sharri akama.murmushi yai ganin ansa Nile university sannan yace yes abinda xanyi kenan dole sena maida kaina kamar student sannan nagano gaskiar al'amarin..it's going to be fun.rufe littafin yai sannan yabi lapiar gado yai kwanciyarsa saboda dasafe yaji baba ilyasu nacewa xasu tafi Abuja gidansu Hawwa _jiddah....



Safiya nayi bayan NAUFAAL yayo wankansa ya tsaftace ko Ina najikinsa,mai yashafa tareda saka turaruka kala kala sannan yasaka wani yadi me cream da ratsin gold tareda saka hula agogo takalmi duk gold harya fice yadawo yadakko sunglasses dinta baki wuluk Wanda ba aganin ko idon mutum kwata kwata sannan yasaka a aljihu.yana murmushi ta mudubi tareda shafa sajensa aswr ko fuska na baxaki Gani ba wannan handsome looking din danai baxaki ganiba .ni na AYUSH ne kadai insha Allah sannan yanufi parlor da sauri jin muryar abba nacewa yai sauri tinda a flight ne kuma 11 ne boarding din..albarka abba da Ammi suka sa masa sannan driver yajasu xuwa airport.

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now