Epi 14

1.8K 91 0
                                    

Nadia Tabude baki tafara yanxu ke AYUSH ko yar kunyar nan babu dakuka gama komi shise yatafi gidan kanwarsa kekuma kika gudo kasa,koda yake ai KUNYA ADON MACE ce(littafin feedoh_reedoh)amma fa ni kunburgeni seda su Nabeelah ke ban labari Ma tace Yaya NAUFAAL da sassafe yaxo saboda baisan abincin siye ko na road side wai Na'eelah lalle tashiga kitchen tamaki  super garnishing dishes nace lalle su AYUSH, NAUFAAL yajikaki da yawa gaskia.tunda tafara magana AYUSH take murmushi azuciarta kwa inbanda tsantsar wawtar Nadia ba abinda take gani. Nadia tace osheey murmushin nan naki yayi yawa fadamin akwai wahala ne?!

AYUSH tai Daria hardasu rike cikinta ga kwallah se xuba take,Sannan ta maze kaman ba ita tai darian ba.ai baxaki ganeba Nadia kede Allah yakaymu kiyi auren just think of the worst feeling to haka yake?! Nadia tafara salati tabdijan sannu AYUSH Allah yakawo healthy babies masu albarka , AYUSH tai murmushi tana wasa da yatsin hannunta to amin.haka sukai ta hirarsu AYUSH tamike Tana nibangama tsarin gidan yanda yakeba nadega kitchen din cabinets din purple nasan wannan aikinkine right?! Nadia tai Daria tabbas saboda nasan kona fada maki bazaki fadi color dinba shysa. Atare suka mike Nadia tashiga nuna Ma AYUSH yadda kan gidan yake,ita kanta AYUSH tayi mamaki lalle ustax ba karamin architect yasamu yamai tsarin gidanba kirar semi detached duplex.seda suka koma parlor Sannan Nadia tace AYUSH ya shirye shiryen school hope kinfara preparing?!

AYUSH tace uhm nafara ai dama mungama Komi se lectures kawai na matsu afara wlhy,Nadia tace baki kaini san mufara lectures ba amma nifa banso haka ba Wlhy yanxu ba same course nedamuba dukdade akwai lectures din daxami tare amma ni Wlhy banji dadi ba beside department dinku yafi yangayu gashi wani abin haushinma kefa da auranki suka tashi suka baki professional law wai nikuma common and civil law. AYUSH tai Daria to aide xamuna lectures tare I guess it's okay. Sannan maganan yan gayu kakki Mnta kinada mansoor baby boo baruwanki dawasu maxan Nile university tunda kinada naki mr right din a ajiye. Nadia taja tsaki rabani daxancen wannan banxan Allah natuba yaushe rabon dunia da ayyaraye tunyaushe natakawa banxan birki.. AYUSH taxaro Ido what?! Yaushe haka tafaru I nvr knw.. Nadia tace Wlhy mansoor ba aure yakeso muyi ba shi bashida aiki sena soyayya kawai 24/7 chatting kawai se aikin fadin baby I love you I can't do without you,you are my life inspiration! Tuni namai Jan Ido nace karyasake shiga rayuwata ni aure xanyi ba aikin shirmen soyayya ba kullum kaine nemo sababbun kalamai na love haba a'a Wlhy I'm done biko!

AYUSH tace toh Allah ya sawwake maki ke banxa ce Wlhy meye a auren dakika damu sekinyi ki Bari mana nangaba kwayi auren mansoor Yana sanki Nadia Wlhy kinyi shirme... Nadia ta harareta okay inxauna xaman jiransa kenan in tsufa gidanmu kenan ko?! Ga wacce batada mafadi I know right mansoor Yana sona Yass nasani amma ba so da aure ba sede so na hure kunne da kalaman soyayya ba ,duk yasa na kori good suitors Dina masu sona tsakani da Allah ,wallahy Allah shixeman sakayya tsakanina da mansoor...keni kyaleni da xancensa Ma tuni nayi fighting da zuciana nacire shi a raina my studies meant a lot ,Jia baba yamin wani babban kyauta yace kema yasiya maki naki Benz ko?! Saboda biyayyan dakikai aswr ni inaga Ma baba xance nima yasamomin miji in aura aidama ca'akace axabama budurwa miji baxawara kuma taxaba da kanta... AYUSH tace ehh Wlhy Allah de yasakama baba da alkhairi Kinga school kowa da motansa ba major stress..

 

  Hakade sukaita hirarsu Sannan Nabeelah tashigo dauke da foodflask da wata tana biye da ita abaya da alama me aikice itama rike da jug babba Cike da zobo dayaji cucumber da abarba se kamshi ke tashi. Dasauri AYUSH tamike tatemaka masu suka ajiye abincin Ina kuma Na'eelah?! Nabeelah tace adda Na'eelah na Gida Wlhy harta shirya xamu fito Yaya Faysal mijinta yace wai kullum ta like gidan amarya shi ba abashi time dinsa shine tafasa xuwa amma tace kiyi hakuri xataxo gobe insha Allah. AYUSH tace bakomai gwara suyi hirarsu Allah sarki yayi kokari kundade akano Sannan kuka dawo Jia yanada Gaskia Wlhy. Nande sukaita hirarsu Sannan AYUSH tace wannan fa tasa hannu tana nuna Wata yarinya me aiki dabaxatafi shekara goma sha hudu ba.. Nabeelah tace au wai shindatu me aikin addah Na'eelah ce !! AYUSH tace me hankali kuwa Nima inaso asamomin kamar ita Wlhy saboda Kai kadai agidah shiru. Nabeelah tace xanwa Ammi magana a garinsu akesamo mana masu aikin baki ganiba kafin mutum yatashi sungama Komi sun gyara ko'ina . AYUSH tace Dan Allah kakki manta Nabeelah ..Nabeelah tace insha Allah aunty baxan mantaba. Sundanyi hira sanann suka sauka sukaci abincin bayan andibama me gadi dame wanki Sannan suka xuba suka faraci,basmati rice ne akai jollof rice dashi me vegetables aciki da hanta,se sauce din green beans da tarugu da carrot dayaji naman kaji gefe daya kuma grilled fish ne anyanka lemo akai da mint sauce da chips. Se zobo dayaji cucumber da abarba se flavor.sundan taba hira Sannan sukai mata sallama suka tafi harda Nadia datace tabar mommy itakadai agidah!

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now