6

391 21 0
                                    

Dr NAUFAAL yai murmushi 'hade da xaro tissue acikin aljihunsa yasa a idonsa Yana goge hawayen dake zubomai shima nafarin ciki,Dan sosai yasan yadda abokin nasa kesan yara shekara 20 kenan ,danshi har ya 'aurar da 'yar sama,Se yanxu Allah yabawa matarsa ciki xata haihu,Allah kenan mabuwayine kuma gagara misali,ahankli yasa hannu Yana daga kafa'dar capt adam din dake kuka,

   "Tabbas matarka nadauke da ciki na tsahon sati goma shahudu(wata uku da sati biyu kenan,semuyiwa Allah godia da wannan babban rabo"

Hafsat dake gefe itama kukan tasa tana me kallon Capt adam,shidinma ita yake kallo,

Dr NAUFAAL yakallesu yadda suka shagala suna kallon junansu daria yai sanann yanufi hanyar fita daga consulting room din yana fadin"love birds inkun gama kallon junannaku ni ina scanning room xanmaki scanning muga lafiyan babyn dayadda xa'abaki shawarwari"

     Yana fita captain adam yadawo kusa da Hafsat dinsa 'hade da janyota jikinsa yasa hannu yana goge mata hawaye 'hade da gayamata dadda'dan kalamai"my hafsat bar kukannan please ,kinsan bansan naga hawaye yana xuba daga idonki wallahi har cikin zuciata nakejin hakan"

Hafsat tai shiru hade' da ajiyar zuciya"hayatee nayi shiru kawaide I was beyond happy ne shiyasa,hayatee shekara 20 kenan wai nice da ciki,wallahi harna fitar da rai daga samun haihuwa"

Capt adam yagirgixa mata Kansa hade da dago fuskarta ya sumbaci goshinta"my hafsat nasha gaya maki Allah ne me bayarwa kuma shine me hanawa,shike kashewa kuma shike rayawa,ya axurta Wanda yaso,yakuma talatautar dawanda yaga dama,Komi yanada lokancinsa da aure da mutuwa da haihuwa duk min indillAlh ne saboda haka Allah xamu yiwa godia"

"Hakane hayatee Allah yabamu ya'ya masu yawan albarka amiin"

"Amin my hafsat yanxude xomuyi sujoudish shukruh mugodewa Allah bisa wannan babbar kyauta dayai mana Wanda kudi ko sarauta baxasu taba' siyan taba kafin muje gidah kuma muyi sallolin godia ga Allah"

Bayan sunyi sujjadar godia ga Allah hade da addua agareshi alhamdulillahil lazi bina'amatihi tatimmussalihat.capt adam yajanyota hade dasa kansa ajikin cikinta wai xeje motsin babyn,hafsat tasa hannu abakinta tana daria kasa_kasa..

   "Hayatee ai baxakaji motsin babyn ba dankaramine fa"

"My hafsat yi shiru I can feel my baby kicking,"

Hafsat tamike tana fadin "to inaga babyn yagane  babanshi"

   Sun'dan jima suna hira kafin sumike sunufi scanning room inda dr NAUFAAL yake,da sallamarsu suka shiga,dr NAUFAAL yadago kai yana kallonsu,

   "To maman baby zoki kwanta barin kira nurse tamaki scanning din"

Itade hafsat murmushi kawai tai tareda kwanciya kan gadon dake gefen scanner din,captain adam kuma yaxauna kusa da ita yana Shafa gashin kanta suna kallon juna suna murmushi,sannu ahankli nurse ke scanning cikin tareda kallon scanner board din,Masha Allah babyn nanan lapia...

   Shawara nurse din tabata kan yadda xata kula da kanta dayadda xata kula da lapiar abinda ke cikinta,sannan dr NAUFAAL yakara danashi shara'do'din daxata bi,atake agurin capt adam yaciro bandir nakudi 1k yabawa nurse din,Sannan yace wa dr NAUFAAL goronsa nanan xuwa nanba da da'dewa ba.

Sallama suka masu Sannan suka hau mota suka gidah ,suna shiga parlor hafsat tamike hanyar kitchen Capt adam yai saurin tsayar da ita"my hafsat bade girki xaki dora bako?!"

"Sphagetti kawai xandora hayatee yanxu xangama Insha Allah"

"Gwarama kidawo kixauna keda girki kuma Se Allah yasaukeki lapia in Allah ykymu"

UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now