11

478 24 0
                                    

•✨•✨•✨•✨•

Seda gaban UMMI AISHA yafadi najin yadda yai maganan murya narawa take fadin"as...sallamu alayykm"seda ASHRAF ya jima kafin yabata amsa dakyar"wa'alykm salam who's on the line pls?!"...

Wani ma'ko'kon bakin ciki UMMI AISHA tahadiye dama  mus'ab begaya masa xemata tutorials bane ko yaya??"I will hang up"ASHRAF yafadi hakan yana jan siririn tsaki"UMMI AISHA ce  mus'ab's cousin I thought ko yaaa..."bata karasaba taji wayan ya tsinke alamar yayanke kiran kenan...jiki asanyaye tajuya xata bar wajen aka wangale gate din gidan duk azatonta ASHRAF dinne dakansa shiysa yai cutting wayar,sienna tagani maroon color tafito daga cikin gidan,Dede setinta motar ta tsaya take mudubin bayan yabude ayush kanwar ASHRAF itace abayan motar driver yana janta,murmushi ayush din taiwa UMMI AISHA itama murmushin ta mayar mata bayan sungaysa ne ayush ke fadin"ba wurin mama zaki shiga ba tana nan ai ni xanshiga library ne a school xanyi wani assignment "

"Ehh wurin ASHRAF naxo xemin tutorials kuma ammi ma tace nagaidar mata da mama,kuma nakira wayanshi baya Shiga thinking may be he's not around ma daxan koma gidah"UMMI AISHA tafadi  hakan bata gaya mata ainihin abinda ASHRAF din yai mata ba

"Ayyah,yananaan netrk kwanannan se a slow.kishiga mana nima baxan Dade ba xandawo musha hira"

"Shikenan nagode sekin dawo"haka sukai sallama ita suka ja mota suka tafi ita kuma tashiga cikin gidan gabanta se faduwa yake dukkoda sunxo gidan da ammi kuma suma sunje shiyasa suka saba da ayush din amma bata taba haduwa da ASHRAF dinba jinsa kawai take a fatar baki,

Sallama tai tashiga cikin gidan xaune hajia aishan take tana karatun jaridar weekly trust,bayan tagaisheta ne hajia aishan ke fadin "ya su ammin naki?!kwanaki dahar xanshiga naje Kasan line dinku senace kai yamma  tayi"

"Mama dakinshiga ai munanan wallahy ammi ma tace nagaydaki sosai"

"Ina amsawa dakyau,wajen ayush kika zone?!yanzunnan kuwa taje makaranta assignment amma nasan baxata dadeba"

"Ehh ai mun ha'du awaje ma"

"Ohh okay yanzu xata dawo ai,mekikeso akawo maki kici kafin taxo?!"

"Wallahy mama nakoshi dama mus'ab cousin dina shine yahadani da ASHRAF yace naxo nasameshi zedingamin tutorials harya bani number dinsa ma to kumade number ya'ki shiga"

"Ohkay ehh tutorials ko?!ai hakan yanada kyau keep it up,barin kirashi shi haryanxu garinsa be wayeba sake masa wani daren  za'ai inaji"

Hajia aishan tafadi hakan tana mikewa tsaye..itade UMMI AISHA murmushi kawai tai tacigaba da wasa da chain din dake jikin Jakarta,

Hanyar wani dogon corridor hajia aishan tabi tashiga wani daki dake dauke da furnished furniture's blue color karshen gadon  kuma ASHRAF dinne ke dunkule a kwance kamar yamboll ya dora pillow akansa yana bacci ga sanyin a.c daya cika dakin kamar Iceland..

Hannu tasa tajanye pillow din dake kansa"ASHRAF, ASHRAF tashi kafin na ebo ruwa na watsa maka kai kullum kamar Wanda yasha sleeping pills kaxauna kaita bacci sekace kasa,I wonder idan kayi aure yaxa'ai kadinga tashi da sassafe kana fita neman abinci,baxaka tashi ba?!nasan kana jina,kaiko kunya bakaji duk gidan nan sekowa yarigaka tashi,to wallahi inbaka tashi ba sena gayawa abbanku bakai  resuming school ba"

Da sauri ASHRAF ya mike yana hamma"haba mama Dan Allah wallahy banwani Dade da komawa daga baccinba kika shigo"

"Nide nagaya maka ka tashi kashiga bandaki kafito kaci abinci kaxo kakoyawa yarinya tutorials tabaro gidan su tundaxu kaxauna se bacci kake ko ajikina"

"Wai Dama wani number daya kira yarinyarce?!amma mus'ab bekyauta min ba niba haka mukai dashi ba,in fact ni banshirya yin tutorials yanxu ba mama pls kisan mexakice mata ni gaskia baxan iya ba"yafadi hakan yana sake lullube jikinsa da bargo,hannu hajia Aisha tasa ta kwace bargon  " tashi kafita karka batamin rai don't let me repeat myself ASHRAF "

UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now