17

503 19 0
                                    

Suna xuwa yai parking a parking space dake department d'in,sannan ya sa hannu ya k'aro air conditioner na motar,Ummi Aisha kamar tasa kuka ganin goma harta wuce da minti goma gashi batasan afara lectures ba ita,duk abinda take ashraf na lura da Ita yaxuba mata manyan idanuwansa yana kallonta ta k'asa yana sane yak'i bud'e mata lock ta fita,

"Pls karfa prof yafara lectures kaji" Ummi Aisha taceda ashraf hakan,

Yi yai kmar beji metace ba yacigaba da bin taken wak'ar mad over you dake tashi ahankali cikin motar,

"Pls ashraf"tace dashi hakan finally with full confidence,

Lock d'in ya bud'e mata tasa hannu ta bud'e handle hartasa k'afarta d'aya waje xata fita,husky voice d'in ashraf tatsaida Ita,

"Wait" ashraf yace da ita,sekuma yai shiru don besan mexece da Ita ba kawai so yake yasake jin sanyayyar muryarta,

"What time xa'a gama lectures d'in"yace da Ita hakan dukkoda sarai yasani kawai so yake yasakejin muryarta,

Shiru Ummi Aisha tai wannan wane irin silly question ne?!ta tambayi zuciyarta,

"2"tace dashi a tak'aice

"Toh"yace da Ita,sannan yai shiru,

Ahankali Ummi Aisha ta k'arasa fita har tana tuntub'e tai sauri tashiga cikin department d'in inda lecture theatres d'insu suke,tayi sa'a malamin bai shigo ba,tana barin wajen ashraf yaja motarsa aguje  da alama baxe shiga lectures d'in ba,koda yaja motarsa be xarce ko'ina ba se gidan su jay,parking yai sannan yashiga cikin gidan seda yafara gaisawa da mamansu jay dake parlorn sannan yashiga cikin d'akin jay,dake malale akan gado yana waya se lumshe ido yake,ashraf yai sallama yashiga,jay yakai k'ololuwa a soyayyarsa a waya beji sanda ashraf ke sallama ba,ganin haka yasa ashraf yahau kan gadon ya murd'e hannun jay ya k'wace wayar ya xare batteryn ma gaba d'aya,

"What the fuck" jay yace hakan yana hararan ashraf,

"Nayi salllama baka amsa ba kana xubawa yarinya shegen surutunka after all akwai lectures yau saboda Kai mutumin banza ne shine xaka kirata a waya?!to inde kaga kad'au wayar nan nabar gidan nanne"

"Dude,bamuyi sallama da Ita ba pls, karfa kajanyo mun balai yanxunnan kasa tayi fushi dani, a sassautamin pls"

"Baxa'a sassauta ba"

"Tukunnama ai kanada lectures kaje kai lecture d'inka mana beside free period sukeda shiyanxu shiysa muke waya da ita dan Allah kaban wayata"

"Noo,I wll not"

"Burouba kawai"

"Najide kafad'i koma meye amma baxan bayarba"

"Kana shigarmin rayuwa dayawa dude kawai saboda kai kayi aure"jay yafad'i hakan yana hararar ashraf dake faman masa mugun murmushi,

"Yass anyi d'in wani ma yai zuciya yai mana"

"Banda lokacinka namaka excuse a rayuwa"

"Kaide haushine ya isheka kawai saboda nakashe wayar da kuke da bestien matata"

"Ina our wife kuwa?!"

"Basaniba! bayan tayi fushi tunda aka kaita baka sake xuwa ba ahaka xata baka babbar k'awartata?!"

"Kuma fa hakane ,xanxo Insha Allah,xangaya maka ranar da xanxo se ahad'amin beta nasan mrs ashraf daga ganinta akwai aroman abinci"

"Allah ykymu jay"

UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now