19

459 20 0
                                    

Kodah jay yagama ya gama cinye plate d'aya sake k'ara loda abincin yai tatass ya lashe kwanon harseda yaji ya k'oshi sannan ya nufi sink  dake dining ya wanke hannunsa da hand wash yafita balcony wajen ashraf da ke kad'a kansa yanajin sautin kid'an dake tashi daga headphone dn kunnensa...

"Dude"jay yace hkn tareda sa hannu ya zare earpiece na kunnen ashraf,

"Yo man,r u done?!"

"Yass I'm okay har cikina yad'auka bakaji yadda nake jinaba Alhmdlh"

"Yawwa"Ashraf yace hkan yana k'ok'arin maida earpiece d'insa,

Da sauri jay yadakatar dashi

"Dude lets talk serious pls"

"About wht?!"Ashraf yace hakan without getting interested

"Kan xancen abinci ne"

"Ohh kakka damu jay ba yunwa nakejiba inmun fita  xan nema ko hot chocolate ne nasha"

"Ba xancen ka nakeba xancen matarka nake"

"What about her?!"

"Pls kabata hak'uri ku sasanta ku xama normal happy couples ba zaman da kuke na doya da manja ba sekace yara"

"Me kakeso nayi anan?at first i told you it was my fault really ,i knw right.But yanxu kuwa it wasn't abincin dede cikinta take dafawa"

"Dude banga lefinta ba anan kace tsoranka take then kadena mata koma me kake mata dayake sata tsoranka pls i beg of you"

Shiru ashraf yai yana tsotsan k'asan pink lips d'insa kamar me shan lollipop kome yatuno oho sekuma yasaki murmushi a hankali.

"I'm serious"jay yace dashi hakan

"Okay jay xandena xanyi k'ok'ari nadena"

Dad'i jay yaji tareda bawa ashraf hannu suka tafa yana fad'in

"That's my dude"

Haka suka k'arasa kujerun cikin balcony d'in suka xauna suna hira abinsu,

Ya hajja bata tafiba se wajen bayan la'asar  tatashi tafiya bayan sunsha hira har ta taya Ummi Aisha tsifar kai takuma wanke mata shi tass sannan ta babbawa Ummi Aisha shawarwari kan yadda xata rik'e mijinta takuma tarairayeshi ,dakuma yadda xata kula da kanta da tsaftar gidanta.d'aki Ummi Aisha taje ta bud'e akwatinta taciro ribbons kala kala kwara biyar da gidan eye shadow guda d'aya babba da rani nalle packet d'aya tasa a leda ta sauka k'asa,sannan suka rankaya waje inda aka tarowa ya hajjan d'an adaidaita sahu(keke napep).. Ashraf naganin sun fito yataso daga balcony d'in tareda d'aga ihsan sama yana mata wasa,

"Bade har xaku tafi ba??"yace da ya hajjan haka yana me cigaba daiwa ihsan wasa kana ganin yadda yake mata wasa xaka gane yanasan yara,

"Au har ne ma?! Ai mun jima agidan naku tun safe fa"ya hajjan tace haka tana murmushi,

"Ai nazata kwana xakwi bangaji da ganin amarya taba(ihsan)"cewar Ashraf,

Ya hajja tai daria me isarta sannan tace;

"Gwarade mu tafi bakaga uwar gidan taka se maka mata harara take ba?!"

Daria sukai dukkansu  suka nufa wajen me adaidaita sahun akai ciniki ashraf yabiya tareda sa hannu a aljihu yaciro y'an dari biyar guda 6 sababbi yasakawa ihsan a hannu,ya hajja ta tubure kan wahalhalun dasukai masu sunyi yawa baxa'a karb'a ba, da magiya da komi ashraf da Ummi Aisha suka dinga had'ata adole ta hak'ura ihsan ta karb'a d'an napep yaja suka tafi,cikeda kewar 'yar  uwarta Ummi Aisha ta koma cikin gidah,awajen balcony ta had'u da jay dake faman doka mata murmushi,murmushin ta mayar masa tafara tafiya yai saurin dakatar da ita,ashraf dake gefe kamar ya shak'o collar d'in wuyan jay haka yakeji,

UMMI_A'ISHA (THE MAGNIFICENT)(COMPLETED✅)Where stories live. Discover now