*💔MAFARKI NA💔*
*(MY DREAM )**BY*
*🤍THE DMK's🤍*
(MissDmk✍🏻)BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Page 1
ALL THANKS AND PRAISES BE TO ALMIGHTY ALLAH LORD OF THE WORLD. THE MOST BENEFICENT THE MOST MERCIFUL, MASTER OF THE DAY OF JUDGEMENT.. YOU ALONE WE WORSHIP AND YOU ALONE WE ASK FOR HELP 🙏🏻GUIDE US UNTO THE STRAIGHT PATH THE PATH OF THOSE WHOM YOU LOVE AND SHOW FAVOR AND NOT THE PATH OF THOSE WHO WENT ASTRAY AMIN YA RABB 👏🏻👏🏻👏🏻
This journey wouldn't be amazing without the family tree(THE DMK'S)🥰 Thank you THE DMK'S for making my prayers and dreams come true lots Love❤️❤️
My day one Admin *Abdullahi Mustafah* thanks for being here and there for us you contribute alot without you my dream of becoming a writer wouldn't be fulfilled ❤️❤️
This *Free Book* is Dedicated to my supportive and understanding FANMILY who showed me love right from the beginning Without you guys my dream of becoming a writer wnt come true.. Love y'all forever guys keep the love and support FANMILY ❤️❤️❤️❤️Nida ku mutu ka raba ❤️❤️❤️
'''"Dream comes with Destiny and Destiny is unpredictable, sometimes it surprises us more than our expectations"'''
***FB; 15years Ago*
Lagos Nigeria,
12:09amWata Matashiyar mace wacca akalla bazata wuce shekaru Ashirin da biyar tare da wani yaro da bazai wuce shekara biyar a duniya ba tana mazaunin driver shikuma yaron yana baya rike da chocolate a hannunsa gudu suke a motan daga dukkan alamu rayuwar su ke cikin hadari Tanayi tana kallon mirror motan Dan kokarin kwauce ma motor dake Binsu a baya can wayar ta yafara buzzing alamar shigowar kira amsawa tayi ta Bluetooth headset tace
"Hello Sir Yanzu Haka nakusa Lekki tollgate amma haryanzu ban bace masu ba suna bina Sir kayi sauri ka karaso kafin... bata karasa magana ba kawai wani haske Ya daka motarta tagaba lokaci daya komai ya tsaya Cak....
*Present Time*
Ya MULAYF Mai yasa nake samun natsuwa da farinciki a wannan duniyar? Sannan kuma ba kowa cikinta dagani sai Kai?
Ya Mulayf nafi samun natsuwa a wannan duniyar fiye da wacca nabaro watarana sai naji kamar Karna koma gun Abba da ummah naAIDAH(MA'IDAH)kenan wannan duniyar da kk Gani duniyar mafarkin ki ne kuma yana tafe da vision dinki duk wannan abinda kk gani anan hallucinations ba gaskiya bane
Ya Mulayf kana nufin harkai ma?
Hmmm put that aside ina muka tsaya a tilawar karatun mu..?
Suratul Yusuf aya ta 70
Masha ALLAH toh biya naji
Ban dauki time ba nagama biya karatun sabida ina jin dadin kira'an Ya Mulayf shiyasa haddar batamin wahalar biyawa
Dauko English book yayi yana koyamin
Aidah you're 10 now yakamata ace Yanzu abin jss3 mukeyi Don cika burin Mafarkin ki koh bakya son kizama Yar Jarida...?Ina... Ban karasa maganar ba nafara Ganin bishiyoyin da suke gun suna juyamin komai yafara varnishing agun kokarin kiran sunan Ya Mulayf nakeyi kawai naji wani Abu ya fado min a kafa nasaki kara Ina kuka kafin na Ankara nakara jin Abu yasake fado min ajiki tuni namike a razane ina kuka..."
Keee wani sabon iskanci kk fara nasaki aikin kizo nan kina barci a kasa..?
Ummah kiyi hakuri kaina ke ciwo bansan sanda barci ya kwashe ni ba
Jin saukar Mari nayi a fuskata yakara sani sakin fitsari a wando
