31

248 18 0
                                    

*💔MAFARKINA💔*
         *(MY DREAM )*

       *BY*

          *🤍THE DMK's🤍*
                (MissDmk✍🏻)

ELEGANT ONLINE WRITERS ✊🏻

Page 31

Wani haske mai sufar mutum yazo da gudu ya Gitta ta gaban motana nayi saurin Jan birki jikina yafara rawa sabida iya tsorata na tsorata da lamarin tunda nake bantaba ganin haske irin wannan kuma a sufar mutum koh da na issa gida gabana bai daina faduwa ba Ina cikin yanayi Dr Maina ya shigo dakin saita numfashi nayi kafin na gaishe sa

Baby what's wrong you look Tensed..?

Bakomai Baby nafada ina kikiran murmushi... "

I came to congratulate you baby you did an excellent job today, I'm proud of you Baby..!

Thank you Baby..."

Yau zamu iya magana koko still not ready....?

How's work baby trying to deviate from the topic... "

Baby I said I want us to talk.. "

Basan meyasa nake jin faduwa gaba duk sanda yace akwai abinda yakeso ya fadamin shuru nayi without looking at him can Nace okay..."

Baby ni Waye agunki...?

Hamma am... !

Please I want you to be sincere and honest with me where are your parents Baby...?

It took me a second before I responded to his question.. Baby I can't remember any of that nide na taso nagani a Rijana suma sunce tsinto ni sukayi Sauran labarin kasani ai...."

Shuru yayi yana ta kallona kafin yace toh shikenan Baby daman abinda yasa nake miki wannan tambayar nasan nan bada jimawa ba dole watarana anima ansa Usilin ki..."

Hakane Baby.. "

Magana ta biyu shine I'm in love with you Baby!  tunkafin kinsa mai kanki nake sonki kuma so na aure but I won't persuade you on it. zan baki time to think of it amma banso ya wuce wata uku banyi aure ba sabida Daddy ya matsamin dayawa sannan nasan baku shiri da Mummy wannan ba wani matsala bane Kede ki zauna kiyi tunanin akai nabar ki lafiya yatashi ya fita daga dakin... "

Jinayi kamar wani ya tasheni daga barci yace ai mafarkin nakeyi ba Gaskiya bane wa'inan kalmomi da naji yana fitowa daga bakin Baby... Please I better be dreaming this isn't true Nafada ina hawaye... "

Kamar jirana Ya Mulayf yake nagansa zaune karkashi bishiyan fuskarsa sam ba walwala..

Ya Mulayf what happened you look disturbed Nafada ina kokarin zama kusa dashi.. "

Dagowa yayi yanata Kallona yafi kusan minti daya kafin yace do you love him...?

Mamaki ne yakusa kashe ni danaji yafada Hakan Ya mulayf wa kenan...?

Aidah answer my question is it yes or no..?

I don't love him Nafada in a pissed off way... "

Yanzu ta Hakane zaki sakamai da alkhairin da yayi miki Aidah? Koh mai kk zama yau a rayuwanki sabida shine..."

Ya Mulayf bantaba jin sonsa a Raina ba nide nadauke sa a matsayin uba koh kuma Hammana amma ni bana tunanin zan iya zaman aure dashi.. "

Kallona ya tsaya yi kamar yanda nima nake kallonsa can yayi murmushi yace Aidah zan tafi Umarah tare da ahalina haryanzu jikin ummah ba sauki zamu tafi da ita can.. Don ALLAH karkayi sakaci da azkar sannan banso ki kula kowa da sunan soyayya inda Lokacinda ya dace ace kiyi zan gayamiki magana ta karshe kuma zoben nan yazama yana hanunki

💔MAFARKINA💔Where stories live. Discover now