42

227 17 0
                                    

*💔MAFARKINA💔*
         *(MY DREAM )*

       *BY*

          *🤍THE DMK's🤍*
                (MissDmk✍🏻)

ELEGANT ONLINE WRITERS ✊🏻

Page 42

Yafara jin ana cewa bama so! kafin ya Ankare kawai sai jin ruwan duwatsuna ta koh Ina, ana jifa anacewa bama so...!

Dakyar aka samu aka fitar dashi daga wanja, Faysal ne tare dashi acikin car insa, Yana kokarin kwantar Mai da hankali amma ina Zuciyar sa tafarfasa yakeyi yasan ba wanda zasuyi me Haka sai su Maina.

Uhmmm what a comeback? Yafada yana murmushi mai ciwo.. "

Please Sir, please be easy on yourself everything wl be alright. Yanzu nasa media press dinmu suyi...

Bai karasa magana ba Mr AA ya katse shi in an aggressive way, this is my battle Faisal Mohammad. I need no help from anyone okay..? They should wait for a comeback coz "The Game has just begun !

Suna isa gida, ya nufa dakinsa direct ya kulle kansa aciki, idonsa yayi mugun yin ja, bude side drawer sa yayi harya dako pack of cigarette kawai ya tuna da video dake yawo tuni yay wurgi dashi, switching on the TV yayi yana kallon how happy she's while interviewing people at the Eagle Square..."

Sunana Ma'idah Omar Toka and you? Mutimin ya amsa da Mal Ismaeel
You're live on TV, Mal. Ismaeel, Mai zakace game da video ɗan niman takarar shugaban kasa dake yawo ...?

Toh dama me ake expecting from youth? Ai duk Wanda ya sake ya zabe wannan Mr tycoon din ya zabar ma kansa wahala.

Ban fahimce Ka ba mal. Ismaeel? Mai kk nufi da wahala?

Toh kema kinga video ai, duk mutum da zai shanye kwalin taba atake toh ai kinsa koh ya hau mulki mashaya ne da karuwai sune mutanen sa. Toh dama in banda reni hankalin yaron dama koh mata bay dashi amma sabida reni hankali wai ya fito takara...toh a gayame cewa kuri'a mu bana Yan shayeshaye bane na mutimin arziki ne Wato Usman Lamido.

Mun gode Mal. Ismaeel, Komawa tayi wanja wanni mai siyar da drinks akai.

Gaka matashi shin zaka jefa kuri'a ka ma Mr AA?

Da gudu ma, Mai zai hana kuwa? Da fa Baban bola ne ni, ba abinda nakeyi sai shayeshaye da tsince tsince, amma kalle ni Yanzu shugabana Ya mayar Dani mutum Yanzu Haka ina da Shago a wuse. Toh me Lefi aciki Don angasa yana zukar sigari? Ni banga abin tashin hankali ba da aketa cecekuce.

Toh mun gode. Matsawa tayi kusa da wata mata itama tayi mata tambaya.. "

Toh dama me akeyi da yaro? Me kk tunani in ya hau mulki yayi muku daman? Aidaman matasa ba araba su da shayeshaye da nime nime Yan mata, nifa kuri'a ta na Usman Lamido. Alokacin mulkin su lafiyan ALLAH muke zaune Bawani tashin hankali...

Toh wasu sunce shan sigari ba wani Abu bane ke Mai zakice akan haka?

Masu cewa shan sigari ba wani Abu bane, mabiyan sa ne yan shayeshaye, Abin takaici ma Ance Reno turawa ne. Shi a tunanin sa wai kudinsa ne zaisa a zabe sa, toh ka farka daga barcin da kk yi siyasar kasan nan ba naka bane.

Meyasa kk ce Haka tafada tana murmushi..

Toh yaron da koh mata baya dashi toh waze daura shi kan mulki? Toh koh counselor din garin su baze ci ba balle ma ya tunanin zama shugaban kasa.

Mun gode malama. Toh Annan muka kawo karshen interview, ni Ma'idah Omar Toka nace, ku kasance damu a kulum dan samu ingantu labarai daga tashar mu mai albarka. Zaku cigaba da aikoh da sakonin ku ta yanar gizo mun gode.

💔MAFARKINA💔Where stories live. Discover now