*💔MAFARKINA💔*
*(MY DREAM )**BY*
*🤍THE DMK's🤍*
(MissDmk✍🏻)ELEGANT ONLINE WRITERS ✊🏻
Page 41
Zan bude kofar kenan kawai naji an murda alamar za ashigo ja da baya nayi, Wanda nagani tsaye gabana saida nayi mutuwar tsaye, my memories Lane was right in front of me. My heart is beating faster and my whole body is shaking I couldn't make a move nor take my eyes off him. Natafi zanyi collap.. kawai naji jikin Baby yana tambayana if I'm okay?
Cikin breaking voice nace mai No. Please take me home mantawa nayi da Abba koh tabi takan ya Ahmad banyi ba na fice without turning Back.."
Gabadaya jikina yayi sanyi tafiya nakeyi kamar Mara laka ajiki har muka issa motar Baby, nakosa a isa gida.
Muna isa nashige daki a guje na kulle kaina, rusa kuka nadinga yi kamar ba gobe banji ciwon abinda yayi min a da ba sai Yanzu danayi ido hudu dashi..
Zuciyata gabadaya tayi min nauyi narasa ina zansa kaina zama nayi Kasa na cusa kaina a cinyoyi na, inata kuka a hankali naji sanyaye hanu a sama shoulder na a hankali na dago ina kallon hanu dake kan shoulder na, Wanda nagi zaune bansa sanda nafada jikinsa ina kuka ba without minding if I'm dreaming or not,
Cikin kirjinsa nake shikuma yanata patting bayana saida nayi kukata mai isa kafin na dago ina kallon sa nace "Ya Mulayf it hurts so bad.. "
Shhhhh don't worry everything will be fine..
No. Ya Mulayf my life wl never be the same am broken..
A hankali ya dago da fuskar ta ina kallon sa Shima idonsa yayi jajawur kaman garwashi. I'm here for you Aidah we'll fix this together please stop crying... "
Ya Mulayf meyasa hakan ke faruwa Dani?
Yaso yagayamata cewa AMEEN be mata kome ba amma ba wannan bane a gabansa shi kawai so yake ya kwantar da hankalin ta. Mai kk so ayi mai name a wish and it shall be granted.. "
Ka koyar Dani yarda da kaddara
Kuma ka koyar Dani yafiya, hakuri juriya amma Ganin sa yadawo min da kome sabo Ya Mulayf jiya Anci mutunci na. koh sabida agani nimai rauni ce?A'ah Aidah anyi Nafarko bazan taba barin ayi na biyu ba midin ina Raye duk Wanda yay kokarin kusantar ki tabbas mutuwa ce zata riske shi.
Saurin dagowa nayi Ina kallonsa,nace banso ka kashe kowa sabida Dani, banso ta dalilina karasa kome Naka, karka damu base ka daukar min fansa ba kabar ALLAH zai min maganin su.
Aidah AMEEN ARDO ba... Ban Bari yakarasa ba nayi saurin taran numfashi sa, dacewa na tsane sa ya Mulayf banso sake jin sunan sa, I hate him.
Shuru yayi yana kallona sai kawai yay murmushi yace daman bance ki so shi ba nide kawai Inason nagayamiki abu game dashi ne...
Bana sonji anything that has to do with him. Shuru duk mukayi nakara lamo ajikinsa shikuma yana patting ina a hankali har baci yay awon gaba Dani.
@Hospital
Alokacin da Sagir yay ido biyu da Aidah jiyayi kamar Ansa shi aljannah baitaba sa ran zai hadu da ita this soon ba sai gashi, tundaga sama har kasa yadinga kallonta Ganin kallon dayake mata ne yasa Dr Maina Karasowa kusa dasu inda tayi collapsing ajikin shi,Jiki a sanyeye Sagir da Ahmad suka karasa ciki duk Abba Nata observing kome yana tuno da maganar da matarsa tayi akan ciwon Sagir, hakanan kawai sai yaji ransa ya bace.Ganin kallon da Sagir yake mata. Koh amsa gaisuwa sa beyi ba yace ni motar asibiti zanbi kuyi gaba dasu Haneefa.
