*💔MAFARKINA💔*
*(MY DREAM )**BY*
*🤍THE DMK's🤍*
(MissDmk✍🏻)ELEGANT ONLINE WRITERS ✊🏻
Page 12
Kowai ji nayi ana girgiza gadon da karfin gaske bama gadon kadai ba harta dakin yana girgiza kamar zai fado kanmu jinayi kamar an fizgo ni daga kan gadon shikuma bansa ya akayi ba jinsa nayi yafado kasa Tim Ya kasa tashi sai wani Uban nishi da gurnani yakeyi nide Ina jikin bango don duk a tsorace nake Ganin ba iya mikewa zai yi ba yasa ni Fara kokarin barin daki da haka harna isa wajan gate kokarin budewa nakeyi amma nakasa can nasake Komawa cikin gida yadda yake hakan yake yanason yin magana amma kasawa yayi can na hango keys jikin rigan sa duk hadawa nayi da rigan nafara kokarin bude gate da kyar nasamu na bude nafita aguje Gashi gun tsit ba mutane tun ina gudu harna gaji nafara tafiya, tafiya nakeyi haryanzu banga kowa ba saida nabar street din nafara jin hayaniyar mutane hamdallah nayi nacigaba da tafiya jin alamar kamar ana bina yasa na waiga naga wasu gang din maza ne bansa ina da saurin karfi ba kowai nacigaba da gudu harna nafara jin numfashi na sama sama bansa sanda na fadi kasa ba na sume farkawa nayi naji kaina yayi mugun nauyi ga wanni saramin da yakeyi, a hankali na duba inda nake na ganni a wanni daki sai muryoyin mutane nake ji suna yare da pidgin kasa bude ido nayi gabadaya sai naji Matar nacewa;
Rogget nifa chinedu nace ku bi bayanta ku kamota kasan nafi samun kasuwa da ita Yanzu what if wannan irin Yar Niger Republic ne? Kasan basu da mutunci koh Gaskiya ku mayar da ita bana so... "
Madam Bola, chinedu ta gudu tudan mu samu wannan ai shikenan basai ta cigaba da aikin ba, abinda tana cikin gidan ki ina yan'uwan ta zasu ganta su dasuke under bridges besides ganinta mukayi tana ta gudu at first mun dauka chinedu ce yafada cikin pidgin.. "
Rogget I no want wahala oo e beta make you carry her leave this place... "
Haba madam bola you too dey fear Shebi I talk say I gat ur back trust me nothing go happen.."
Hmmmm OK o... "
Kasa barci nayi sabida cike da tsoro nake bansa hanun wa nakuma fadawa ba, idona Biyu har garin ALLAH ya Waye jin ta sake shigowa dakin yasa na Mike cikin tsoro zama kusa Dani tayi tafara tambaya ta daga ina nake..?
Shuru nayi ina ja da baya... "
No English...? Ta tambaye ni.. "
Nodding head nayi alamar Eh.."
Kiran wata tayi mai sunan Godiya, come talk to her na wuna people... "
Godiya tace ke daga ina kk...?
Kaman jira nakeyi kowai nabata labarin komai tundaga lokacin da nake Rijana harzuwa nan,farko kallon raini wayo takemin amma Dana bata labari sai naga kallon ya koma na tausayi, kallon madam tayi tace mata saceta akayi amma tace batasan daga ina take ba.. "
Nayi mamakin meyasa ta boye mata labarin dana bata..."
"Madam bola ce tafara magana ni ina siyar da abinci ne zaki yarda ki zauna Dani kina aiki kuma ina biyan ki..? Inda kuma bazakiyi ba zaki iya tafiya Don ni banason problem Godiya ta fadamin abinda ce cikin Yaren Hausa na amsa da Eh... "
Godiya make her feel at home..."
Rikemin hanun tayi muka numfi dakin saida ta daukomin abin afanin kafin ta rakani bayi nayo wanka harda alwala sabida butar da nagani ta ajiyemin, bayan na fito ta bani kayan sawa harda guntun hijab ina kan salaya ta shigo rike da abinci koko ne mai kauri sai kose bismillah nayi nafara ci saida na cinye shi tass kafin na dago nayi mata godiyaBakomai kin kwanta Kinji zuwa anjima zan dawo amsawa nayi da toh.. "
Kiran wayar Alhajee Auwalu aka dinga yi Gashi dai yana ji amma yakasa motsawa da kyar yafara kokarin mika hanun gun wayar har ya samu dama dauka yayi mamaki da ya ji maganar sa ya dawo...
Mr Richard that girl she's a witch... "
Mr Richard ya Kyalkyalce da dariya shi yadauka wai irin Alhaji yasamu abinda yake so agunta jin Alhajee na kurma ihu yasa shi tambaya koh lafiya da kyar Auwalu yace masa zata kashe ni kuzo ku taimake ni zata kashe ni please ku zo ku taimake ni... "
Ganin dagaske yake yasa Mr Richard tura guards Insa inda suka samu gate din a wangale shiga ciki sukayi suka samai sa idonsa Biyu amma sai hawaye da kyar suka wuce dashi asibiti suka sanar da Mr Richard halinda Alhajee Auwalu yake.. "
Kwana sa biyu a asibiti kafin ya fara samu sauki, likita ya shigo yana basa advice akan yadaina shan energetic drugs sabida sunyi masa Illa Gashi a sanadiyar haka bazai sake hyhuwa ba Matar sa ce ta buga Uban salati hyhuwa? Yanzu kana numfi baida lafiya kenan...?
Eh...!
Shuru tayi batace komai ba sabida tunda ya aureta shekara su biyu kenan da yin auren,tanason hyhuwa amma yace bayanzu ba sai sun gama shakatawa Gashi Yanzu kuma Ance bazai sake hyhuwa ba...
*KD*
Hajiya juwairiya na zaune a dakin da Sagir yake haryau ba magana daga Uhmmm sai Uhmmm Anata zuwa duba shi ga shi a haka kamar mai lafiya amma kuma koh motsi bai yi...""Son dare yayi zan tafi daki na kwanta kaji..? Inda kanason wanni abu ga Nurse nan zatayi ma komai ALLAH ya kara lafiya tayi murmushi tana shafa gashin kansa kafin ta fice daga dakin... "
Idonsa biyu har Karfe Dayan dare kamar ance ya dago ya kalla bango Kowai yaga Yar fillo jikin bango kofar tana wanni mugun dariya iya firgita ya firgita Gashi ba baki balle kafar guduwa zuwa tayi ta shake wiyan sa saida yafara zare ido yana tari kafin ta sake shi..
Aike muka kawo ma kafin Uban gaya yazo da kansa tafada tana zare idonta mai ban tsoro kana son rayunwa Ka.. ?"
Nodding head insa yayi alamar eh... "
Zaka rayu Don rayuwarka ba hanuna yake ba saide Ina da magani ciwon ka, kana son ka warke..?
Nanma ya daga Kai.... "
Kyalkyalcewa tayi da mugun dariya Mai tsoratarwa toh ga sako daga Uban gida na.."
Yace nagayama wacece Ma'idah
Ma'idah kainuwa ce dashen ALLAH
Ma'idah yarinyace wanda kaf zuriya ku bakamar ta
Ma'idah Garkuwa ce ga duk ahalinku ku
Ma'idah Yarinyace wanda sarkin mu ya Rena ta tun tana jaririya amma shine Ka nufar da mugun numfi Ka akanta
Sagir Ina ji maka tsoron sanda Sarki zai dawo yaji labarin abinda ka aikata wa Ma'idah sabida nasan zai iya sadakar da komai da kowa akanta amma bazamu so ya bar mulkin garin mu yadawo nan ba shiyasa nazo maka da albirsh cewa zan dawo ma da abinda na kwace ma sannan ina maka gargadi maza ka nimota aduk inda take sannan kasanar da iyayen ka komai tun kafin Sarkina yadawo Don inda yadawo ba iya lafiyarka ba rayuwarka zaka rasa. cikin kankani lokaci yafara gani juwa Mai karfin gaske kafin ace mai ya ga ta bace bata a dakin..Bai San sanda ya budi baki yace Mummy da karfi a razane Nurse tafarka tana mamakin ina taji anyi magana kohdai mafarki takeyi jin yasa kiran sunnan maman sa yasa ta daukar wayar ta takira hajiya nan da nan tazo Aikuwa sai ganni tayi ga Sagir zaune da kafansa iya farinciki tayi a Daren ba wanda ya koma barci har Alhajee Omar aka sanar ma Abin al'ajabin yace as early as possible zai flying yadawo KD...
"Kallon duk fuskokin su yakeyi yaga yadda kowa ke faranciki amma banda shi yana tunanin ta ina zai fara da confessing abinda yayi ma Ma'idah har yakai ga wannan halin da yake ciki..
*Lagos*
SOME WEEKS LATER
iya kwarewa akan aikina na iya, Yanzu na gane kan aikina na kai abinci ma customers Wato( waitress) dukdadai local restaurant ne amma Mayan mutane na zuwa gun Sosai inda na kawo abinci har kyauta ake bani, duk madam bola na observing yadda business inta ke bunkasa Adan Kwanakinan, Ta dauka tafiyar chinedu zai sa business ya durkushe Ashe ma tafiyar ta alkhairi neYau Madam bola ne tashigo dakinmu da wuri take ma Godiya maganar akan cewa Barrister SADIQ zai zo yau ayi sauri a hada mai abinci sa.."
Godiya ta amsa dacewa madam ba fresh dodo (Plantain)shikuma yafison Fresh amma Yanzu zansa a daura waken da Amala.. "
OK no problem Zanje kasuwa kafin Mai kawo mana ya karaso, ki koya mata yadda yake son ayi mai arranging table madam tafada tana kallona...."
Kamar yadda madam tace Haka Godiya ta koyamin inata aikina har kusan 4pm kafin madam ta kirani da nazo ya karaso naje na Kai mai abinci sa parlor zuwa nayi na dauko na nufa parlor da salama ya amsa min da nashigo voice insa kowai naji sai naji kamar nasan mai voice din Don jikina ya bani haka Ina shiga ciki sai....
Thanks
MissDmk✍🏻
