*💔MAFARKINA💔*
*(MY DREAM )**BY*
*🤍THE DMK's🤍*
(MissDmk✍🏻)ELEGANT ONLINE WRITERS ✊🏻
Page 50
Kuna TV nayi inda naji anacewa Mr AA ya mutu,
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun
Bansa sanda nasaki wani irin kara ba na fadi kasa ina kuka uncontrollably...Inama wani ya tashe ni daga barci yacemin mafarki nakeyi bada gaskiya bane...
Nasan bama jituwa dashi amma bantaba kawo mai mutuwa Yanzu ba, shikenan bazan sake ganin sa ba...?Jin ana kirana a Waya na'amsa da kyar cikin voice din kuka.. Bama San wa yakirani ba ana min ya hakuri tuni wayar ya fadi daga hanuna, nakare fashewa da matsanaci kuka...jin ana bell rings yasa nasauka Kasa da kyar nabude kofar.. Fadawa jikin addah nayi Ina kuka, nace Don ALLAH kicemin mafarki nakeyi....
"Calm down Baby. Haryanzu ba atabbatar ba koh ya mutu, amma Car insa yay exploding ba abinda aka fitar a motar, kuma ana tunanin yana ciki haryanzu ba ayi confirming ba....
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun... Shikenan bazan sake ganin sa ba? Wayo ni wayo rayuwa? Don ALLAH addah kice masa yadawo ni koh Marina ya dinga yi indai zan gansa..
Shhhhh please kiyi hakuri kidena fadin Haka, kizo mu wuce gida, Nanne tace mu taho dake..
Koh hijab ban saka ba nafita, addah ce taje ta dauko min Abin afanin na sannan ta Rufe kofar direct main house muka wuce... Gidan cike yake da mutane, kaf gate biyu nan saida aka cika da motoci.Direct dakin Nanne na wuce...
Tana Ganin ta fashe da kuka,
"kin ganta nan hajiya Gudai, wannan yar yarinya ne zatayi zaman takaba, Ohni Mairo mugu baiji dadin rayuwansa ba, cewa akayi fa bam akasa mai a karkashi mota Don ya mutu su suci zabe...Inajin tafada Haka na Mike zabur kamar an tsingule ni, addah where's my phone?
Gashi nan lafiya dai koh...?
Amsa nayi, nashige toilet na kira Daddy..saida yakusa tsinkewa yay picking yace ina cikin mutane ne...
Daddy was that a bomb...?
Kawai saina ji ya yanke Kiran, fashewa da matsanaci kuka nayi Ina kallon hands ina, shikenan na kashe shi, da hanuna... Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun.Ji nayi numfashi na sama ban sake sanin inda nake ba...
Masu zabe kuwa ɗaga zaben akayi, sabida abinda yafaru yau.. Su Daddy kam sai murna akeyi ya gama dashi batare da kowa yasani ba...
*MULAYF*
Koh da yace zai tafiya karya yayi ma Aidah, kawai baze iya jure ganin ta under the same roof da wani ba... Kewaye shin ya dinga yi amma dudda haka zuciyarsa ingiza shi yake akan ya kashe Mr AA...
Ji yake baida wani babban makiyi kamar Mr AA, shiyasa yayi nesa da ita amma still baya samun sukuni..Ba shiri yadawo inda yasamai ta,sume a toilet, jiyayi kamar ya sace ta yatafi da ita wata duniyan wanda daga shi sai ita..kafin yayi yunkuri haka mutane sun cika toilet din...
Zuciyarsa kuna takeyi yana kara jin tsanar Mr AA aransa,duk sabida shine ta shiga wannan yanayi..Duk yadda yaso yagana da ita hakan ya gagara..
Shiga cikin tunanin ta yayi, ba abinda yake gani sai sai Mr AA, bai sanda ya dake gadon asibiti da take ba sabida tsabar bacin rai.."A hankali na bude ido inda naga Ya mulayf tsaye akaina, murmushi mai cin zuciya yayi kafin ya bar gun.. Yin kuri kiransa nakeyi amma nakasa can sai ga likita ya shigo...
"Ya kk ji Yanzu?
Kasa cewa komai nayi sai hawaye dake sauka daga idona...
Ki kwantar da hankalin, muna san ran yana Raye Kinji.. "
I can't believe that Daddy could go extra mile just to take the flash drive.saying it under my breath..Hawaye sun kasa daina zuba, nikadai nasan abinda nake ji akan wannan lamari...
How I wish someone could wake me up and tell me all issa Dream..na zurfafa nayi nisa a tunanin sa, kawai tunawa nayi da yanda he was so calm before he left the house today... Ashe dai duk yanamin Hakane sabida bazan sake ganin sa ba?
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun, shikenan Mr arrogant ya tafi?tafiya na har abada.. Kuka nakeyi bana wasa ba naji anbude kofar a hankali nadago ina kallon su daya bayan daya..."Ma'idah kiyi hakuri please kidena kuka, ALLAH da yayi mu yafi mu sonshi, shiyasa ya amshi abinsa.. Kiyi hakuri Kinji ya'ta..."
Abba it hurts so bad... Abba I can't believe that Ameen is gone forever... "
Hugging ina yayi yana patting on my shoulders, is okay Ma'idah we're here for you..besides haryanzu ba agano koh yana cikin car din ba.. We just have to be prayerful dear...
Sauke ajiyan zuciya kawai nakeyi, only me know what I'm feeling inside...
Jin voice din da bazan iya mantawa dashi ba, yayi salama yasa nakara volume din kuka na... Na tsane naji voice insa..
"Ina wuni farida..."
Ba yabo ba fallasa farida ta amsa da lafiya lau Sagir.. Tana fadin haka ta matso kusa dani, zaki sha tea?
Nodding head nayi alamar A'ah...
Karkiyi min Haka man, tunda kk zo nan baki ci komai ba, Abba kasa baki taci wani Abu please Tasha Magani..
A hankali Abba ya dago ni daga jikinsa yace, ya'ta kisha koh Dan kadan ne.. "
Amsawa nayi da toh ina kokarin tsayar da hawaye dake zuba, jin Ya Sagir yace ya jiki yasa nasake fashewa da matsanaci kuka...
Duk abinda akeyi a idon Ya Mulayf, yarasa mai ke mai dadi, Ya rasa ina zai sa kansa yaji dadi Don ba abinda yake gani a idonta face zalla kaunar da takewa Mr AA, amma tana fakewa da "Guilt"..
A hankali ya furta Ya zakiyi min haka?Duk yawan mutane dake ciki dakin, ba wanda yaji sai ni, nayi sauri mikewa izuwa wanja dayake tsaye yana hawaye .. At first nadauka mafarkin nakeyi amma dana ji Abba yana tambaya na ina zani sai na juya ina kallon Abba kafin nasake mayar da kallona inda yake tsaye saina ga bashi... A hankali nafurta Ya Mulayf? Amma bai amsa ba.. Fadi kasa nayi agun ina kuka... Ya ALLAH na rauke daka dauki rayuwata Yanzu don bazan iya jure.. Ban karasa ba, addah tayi saurin Rufemin baki..
Baby Mai kk yi Hakane ? Saikace ba muslima ba? Duk Muslim Ansa sa da tawakali karki zama irin wa'incan mutane da basu yarda da kaddara ba...
Kasa magana nayi sai kuka mai cin zuciya, daddy ya cuceni ya gama da rayuwata Nafada cikin zuciya ta...
A hankali taja hanuna muka koma kan gado, Abba Shima kukan yake cike da tausayina...Abba kadaina kuka please inda sabida Dani ne, kalla nadaina na dauki tafuka na ina goge hawaye dasuka Kasa tsayawa...
Jin Meenal na waya tace, Anty zaki iya waya? Faisal keson miki magana...
Amsawa nayi da hello..?
"Ki kwantar da hankalin ki gani nan zuwa Yanzu, za acanza miki asibiti..
Cike da mamaki nake sai nace ai na warke basai an kaini wani asibiti ba..
Ba Farida wayar, Mika mata nayi bayan few minutes da Waya tace, Abba yakamata ku wuce can gida, Muma gamu nan zuwa...
Toh, amma da naso na...
A'ah Abba kar ayi haka, bagani ba? Zanji da komai..
Toh shikenan Badamuwa bara muje, Saikun zo.. Suna tafiya ba daidaiwa sai ga Faisal ya iso, we've no much time to unwind so let's go...
Koh minti biyar bamu karayi asibiti ba,car din Faisal na shiga Itakuma addah ta shige nata da Meenerl,
Mamakine yakama ni Lokacinda dana ganin a Rest house din Mr AAYa Faisal , why did you bring me here nafada ina kuka?
Sabida kisamu kulawa ta musamman, you need to be alone mu shiga ciki...
Each step yana reminding ina of abinda yafaru a gidan kamar wata wanda kwai ya fashewa a ciki, Haka nadinga takawa harna issa ciki gidan...
Ki zauna man, ya instructing ina, a hankali nazauna ina kallon sa..
Yace nasan zakiyi mamaki kawo ki nan danayi toh ba wani Abu bane Illa....
Thanks
MissDmk✍🏻
