38

232 16 0
                                    

*💔MAFARKINA💔*
         *(MY DREAM )*

       *BY*

          *🤍THE DMK's🤍*
                (MissDmk✍🏻)

ELEGANT ONLINE WRITERS ✊🏻

Page 38

*AIDAH*
Tunda sassafe muka tafi asibiti tare da Baby gun Abban, bayan mungaisa na bude flask na hado mai tea nabashi kafin na dauki plate nasa me masa da pepper soup din rago na kaime already yayi wanka tunda Annan ummah ta Kwana muna cikin Haka ummah tashigo, duk muka gaisheta, ta amsa kafin tace naje Kiran Nurse ne yace haryanzu kafar na mai zugi... "

Ok bara na duba kafar nagani ahankali Dr Maina ya duba kafar yace zugi warkewa ne in shaa ALLAH zai Dena..."

Ma'idah su Haneefa fa koh batare kk ba...?

Eh batare muke ba Ina tunani suna wuse gun Hajiya Gudai.."

Eh Hakane kam bara nakira su inji... "

Yawwa ummah inda sunzo kice masu akwai walima by 4pm.. "

Yanzu fisabilillah Ma'idah mahyfinki na kwance agadon asibiti zakuyi walima...?Abba ne yay saurin taran numfashi ta yace da sanina za ayi kuma ni Nace taje. besides Yanzu bamu da say akanta sai su Maina tunda su suka Rena mana ita har takawo matsayin da take a Yau..."

Kasa cewa komai Hajiya juwairiya tayi, kawai tafita daukar waya tayi takira su Haneefa..

Karfe biyu nayi nabar asibiti sabida damuna da kira da Nanne ketayi Ina issa gida natarar da Beauty specialist Nata zama jirana suna Ganina suka taho suna min Sannu dazuwa kafin suka tambaye ni inda kayan suke box din kaya na mika masu muka wuce Yusrah' Beauty Biz.."

Wani Room aka shigar Dani aka fara skincare andauki almost 3hrs ana gyaran da nude kwaliya gajiya iya gajiya duk nakosa agama.. "

Kaini gaban mirror akayi Don na kalla kaina I was astonished by my look is this really me? nafada with unbelievable smile kallon yadda Nude Codelace gown ya zauna ajikin na cass kamar dama anyi shine Don jikina gown din yayi mugu yimin kyau da yakara fito da Haske na ga daurin zahra buhari wanda Yabama dogon gashina damar bayana har waist na... "

Wata kyakyawa matar ce tashigo tana Yaba kwaliya kafin ta miko min hanu muka gaisa tace she's Yusrah MOHELL.."

Cike da mamaki nake kallon ta ina murmushi Nice to meet you Nafada with so much excitement dan nasha zuwa amma ban samu ta sai yau ALLAH ya hadani da ita.  mika mata IV nayi,hoping she'll make it too..Thank you tace nikuma nafito sabida damuna da kira da akeyi daidai lokacine Motar Mai plate number ARDO yazo dauka na shiga motar, mamakine yakamani Lokacinda naga Baby zaune putting a smile on his face .. "

Murmushi nayi kafin nace Inawuni Baby nafada ina kokarin zama besides him... "

You looked breathtaking Baby...!

Kunya compliment insa yabani kasa cewa kome nayi har muka issa farfajiya gidan inda naga dubu masoyana tunda nake bantaba celebrating wani Abu so wannan zai zama memorable day for me. Direct dakin Nanne Habiba takai ni, sai matsifa takeyi wai nayi dare Yanzu after 5 abinda yakamata ace anfara tun 4. Hakuri dai nabata kafin muka wuce gun Taron..."

Zama nayi a kujeran da aka tanadar domin ni, Nanne ne rike da mic a hanun ta fara adu'oi kafin ta daura dacewa wannan Taron taya murnan dawowar Atah ne daga gun miyagun sannan da Karin girma da tasamu agun aiki Don haka nima na tanadi babbar kyauta da zan bata a matsayin ta na yarinya me tarbiyya, ladabi da girmama na gaba ga uwa uba kuma jajjirtaciya ce kuma jaruma wanda tunda nake aduniya bantaba ganin yarinya irinta ba ke ya'nan ALLAH yay miki albarka yakare ki daga sharrin masu sharri ya kawo miji nagari mai kaunarki, inda iyaye ne Kuyi adu'a samun kamarta, inda kai na namiji ne Kai adu'a samu mata kamarta, ALLAH yay miki albarka ƴana Ɗan Baiwa miko min Gift din.

Tasowa Mr AA yayi da jarumtaka da daddataku Ya issa inda Nanne take zai Mika mata gift sai taki amsa tafara magana tanacewa nasan kowa yasan Waye AMINU ARDO toh wannan da kk Ganin shine wanda yagaji sunan mijina margayi kuma dane ga Dan auta na Wato AHMAD ARDO.

Mr AA zuwa kusa da kunenta yay yace ga Hajiya Mari can zata tafi, saurin mikame mic din tayi ta sauka agun shikuma ya juyo face insa ba yabo ba fallasa yadinga takawo kamar baiso ya taka... "

Duk one step da yay jinsa nake a zuciyata hakanan kawai nake jin faduwar gaba kaina nakasa har yazo inda nake. Dukawa yayi zai ajiye gift hanunsa, sai kuma ya dago yana kallona Muna hada ido nayi saurin kawar danawa,ya ijiye gift din ya wuce tunda ganan aka dinga ajiyemin gifts saida aka cika table da Gifts..."

MC ne yanima inyi magana nagodiya...Mikewa nayi na amsa nafara bude Taron da sallama kafin kuma nayi adu'a farkon abinda nafara yi shine introduce kaina as 'The Dream Girl' I know many here don't know who The Dream girl was some years ago, murmushi nayi kafin nace yau ranan farinciki na shiyasa naga yadace ace nayi sharing labarina Annan just few of your time nake nima, nafada Hakane ganin Mr AA da tawagar sa na kokarin barin gun. Dawowa sukayi suka zauna..

First of all I wanna say thank you to those that made my dreams come true thank you Ya Mulayf and Baby nayi point at Dr Maina Kunga Wanca bawan ALLAH shine komai nawa shine sanadi cikar Burina, kowa ya maida kallonsa izuwa gun Baby a hankali nafara bada labarina tundaga lokacin da baffah suka tsince ni harzuwa Yanzu saide bazan iya bada labarina da ya Sagir ba a hankali nafara takawa harzuwa inda Baby yake ina hawaye, komai nazama yau a dalilin Kane ka temake ni kabani rayuwa mai inganci ta dalilin Kane yau ake Kallona as 'Face of the Youth' Baby you're everything I could ever wish or asked for, 'Thanks for everything '
Baby thanks for being there
thanks for the way you care
thanks for being a part of me
I can say thanks to my destiny
you are the reason I stay happy
thanks for everything,
Baby May Allah increase you in good health and wealth Amin.

Ina fadin Haka namika me hanun alamar yazo ya zauna inda nazauna. Kasa cewa komai yayi ya zauna yana murmushi, applauding aka dinga yi nan dana labarina yazama viral tunda dama live event.."

Wanja serving din abinci na nufa kamar yadda akace ni zan fara diba sai yan uwana kafin sauran mutane, Ina kaiwa gun sai naga Mr AA Shima yabiyo ni abaya kallonsa nayi zan dauke kai,

Sai naji Yace What a heart touching story ALLAH yasa ba kinyi bane sabida 'Clout Chasing'.."

Girgiza kaina kawai nayi nacigaba da diban abinci harna Gama bance masa kome ba na dau hanya zan koma gun zamana ina cikin tafiya security guard ya Mikamin waya saida na mika me abinci kafin na amshi wayar da mamaki nake amsawa harna baro gun Taron to second Gate tafiya mai tsawo nayi kafin na issa First na tambaya security men dasuke gun da ina take...?

Ta wuce, amma mun aika da Tadawo tace bazata dawo ba harsai Kinje da kanki.."

Ku budemin Gate din kusan wacece ita kuwa aguna..? "

Sukayi maza suka bude Gate na ruga aguje, sabida na hango ta hartayi nisa da tafiya tunda a kafa take ina kiran ta ina gudu, ban Ankara ba kawai naji mota yasha ta gabana irin Van dinnane suka bude kofar Ganin Haka yasa zan juya kafin ince mai harsun fizgo ni, da karfi nakira sunan ta nace ummah!!! Tuni suka turani cikin mota, ihu nakeyi ina kiran sunan ta.. "

Sunan motar nan ihu kin banza yafada yana dariya, Bana ganin faces insu sabida motar tinted ne..

Don ALLAH ina zaku kaini me nayi maku...? "

Kuna fitala cikin motar sukayi Haske ya bayyana, wani acikin su yace Gaskiya ta hadu kafin mu aiwatar da komai ya kamata mu Shana da ita koh ya kuka ce? Duk sauran hudu suka amsa da Hakane Oga.. "

Don ALLAH kuyi hakuri Kuyi min rai Don ALLAH karku cutar Dani na roke ku Nafada ina kuka mai tsuma zuciya Ganin wani ya rike min hanun ta baya Sanan biyu sun ririke min kafa ba abinda nake Ganin Yanzu sai abinda yafaru Dani shekaru takwas dasuka wuce,fara kokarin daga fitted gown dake jikina yayi yakasa Gani nayi ya dauki wuka ya farka Rigan tundaga sama har kasa wanda ya bama undees Ina damar bayyana... Sake fashewa nayi da kuka Ina hadasu da ALLAH Ganin inata magiya yasa ya cusamin kyale abaki yadda bazan iya magana ba... "

Gaskiya ta haduwa Inaji koh da muyi Yanzu bazamu kasheta ba harsai tagama shayar damu kishi ruwa dake damun mu, Saura suka amsa da Hakane oga.

Driver dake tuki yace mun kusa checking point kuyi Kuyi abinda yakawo mu, tube wando yayi Wanda aka Kira da oga yana kokarin kwantawa a ajikina, ba abinda nake rokan ALLAH Yanzu facce ya amshi rayuwata Don bazan iya jure ganin haka ba, bani daman kuka saide hawaye ga abinda suka cusamin cikin bakin yana sa numfashi na kokarin barin jikina, ban Ankara ba kawai na...

Thanks
MissDmk✍🏻

💔MAFARKINA💔Where stories live. Discover now