Page 1

189 9 0
                                    


*A DAREN AURENA 2*

             BY

MissDmk✍🏻

Page 1

_Nayi alkwarin zan sharing wannan page ga sauran groups_😊

Aisha yanzu irin rayuwar da kka zabar wa kanki kenan? Just take a good look at you and ask yourself this question? " Do I fit in to this lowly World?" Honestly Goggo Amina I still find it hard to believe that Aisha would end up with a destitute and Lowly guy like Mujaheed..?

Wacce aka kira da Goggo Amina tace, Asiya yanzu ba lokacin mayar da magana bane, aure dai an daura mu dai namu fatan alkhair..

Hmmm Goggo Amina abin da ciwo, I still can't believe that she'll defied her parents just to get herself to this mess she calls marriage..

"Addah Asiya I love him and I believe in the love he has for me. I muttered out of anger.."

Hmmm Aisha   har yanzu gani nake kamar asiri yayi miki.coz bana tunanin wacce take cikin daula da daukaka zata zabi wannan rayuwa? yanzu shikenan kin bar kome sabida shi? I hope baki mance abin da Abba yace ba?

"Addah Asiya I can sacrifice my life for him without thinking it twice, dan Abba ya cire ni daga heirs insa bai dameni ba sabida ina tare da jigo na...

Hmmm you're cutting all ties with us coz of him? I prayed one day you'll finally wake up from this dream, to see that not all that glitters is gold? If you're still thinking that Mujaheed wedded you for love?  Hmmm Aisha ba baki nake yi maki ba but men are unpredictable,ni na tafi tana fadin haka ta mike...

Rike mata hannu nayi gam kamar my whole life depends on her, ina ji ina gani ta janye hanunta ta fita, saura ma suka bi bayan ta sai Goggo Amina ce ta rage tace, Aisha Allah yasa Mujaheed ya rike amana kar yayi miki halin yan maza Amin, tana fadin haka itama ta bar dakin..

Kuka na keyi bana wasa ba, nafi karfin minti 30 a haka, Before I Subconsciously sense a fragrance emanating the room, I hastily gaze at the tall figure of a masculine guy standing at the door..

"Assalamu alaiki ya JayBee(Zumar Jay), mai haske da kyaun Sura. yayi magana yana takowa izuwa gare ni, duk taku daya da zai yi a cikin zuciya ta nake ji har ya karaso daf dani, zama kusa dani yayi,ya yaye mayafin dake fuskata kafin yasa lallausar tafinsa a fuskar ta,idona a lumshe yake sai hawayen dake sakkowa..

Abincin Ruhi, wannan hawayen na miye ne? yayi magana yana lashe hawayen, ji nayi zuciya ta na bugu kamar zata fito fili.. Sai da yaga hawayen sun tsagaita yace now open your eyes and look me in the eyes Jaybee'

Kasa bude idanuwa nayi, ba abinda nake Illa sauke ajiyan zuciya daya bayan daya.. Haba Bee? na dauka idan na shigo cike da so da kauna zaki tarbeni ya na ga duk a tsorace kike? Idan I'm not welcome sai na koma yayi magana yana kokarin mikewa, nayi saurin bude idona tare da hugging insa gam, kamar za'a kwace min shi, Allah kadai yasan irin son da nake wa bawan Allah nan..

Ya sake cewa ki dago ki kalleni mana? Ko na koma Inda na fito, a hankali na dago Ina kallonsa sai ya saukar min da lallausar murmushi,nayi saurin saukar da kaina kasa..

Matsowa daf dani yayi da yasa muke sharing the same breath.

I was completely Stupefied as this the first time. I encountered myself in this kinda situation"

"To the gaze upon you is like drinking from the purest fountain, Forswear it, Sight I never saw true beauty until this night" yayi maganar tare da manna min light kiss on my lips, I promise to give all of me.You can be by my side or you can also be apart, but, I know that you will, forever stay in my heart Bee, there is nothing as precious in life as you, you are the best thing to have in the world. I love you so much and I will keep loving you till death do us apart . I will never forget you and your love. He ended the words locking my lips with his,  passionately..

A DAREN AURENA(SABON SALO)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora