Page 3

71 2 0
                                    

*A DAREN AURENA*
          _SABON SALO_


    BY

MissDmk✍🏻

Page 3

Bayan na isa gida, direct daki na nufa, inda naga mayafi na a kasa kuma ga blood stain..

I hurriedly pick my veil,  staring at the Veil suprisely...

This is it Aisha. he muttered under his breath..

I subconsciously turned around and gaze at the cold blooded Man standing next to me, trying hard not to believe what I heard..

He gave me a disdain look before he headed to the door, I hurriedly grab his hands crying out loud...

Fizge hannun sa yayi daga rikon da nayi masa...

JayD? Don Allah ka saurare ni, walhy ba abinda yayi min..

Aisha don't be pathetic, how on earth could you say something like this? Like do I look stupid to you? He roared out of anger..

JayD believe me when I said, ba abinda ya faru tsakanin mu, please karka yi min haka...

He furiously said, Aisha kina da hankali? Like are you alright upstairs? Tayaya zan ga blood stain kice min wai ba abinda ya faru? Look Aisha don't make me to hate you more...?

His words went straight to my heart like a pierce of a knife. Hate? Did I hear you say Hate?

He paused his lips for few seconds, before harsh words spat out of his mouth, " I've not had a peace of mind since knowing you Aisha, I've had alot please I need space "

What has come over you JayD? If yes, I was being raped?is that how you'd treat me? JayD this our fate and am proud I did that to save you...! I muttered out of anger

To save me? He scoffs, before he dart out of the room...
I was a loss for words right now, I don't know what or how to think straight, zubewa kasa nayi ina kuka mai tsuma zuciya, yanzu tun ba aje ko ina ba harna fara ganin sauyi daga gun JayD?
Bacin nabar kowa da komai just to stand for our love, is this how he pays back the sacrifices I made for him?

Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun Allahuma ajirni fi musibati waaklufli khairan minha Hasbunallah wani'imal wakyl
Ya Allah ka sa mai sassauci da tausayi na a zuciyar sa, nasan son da yake min yake sa yake treating ina this way amma with time zai daina, nayi maganar ina heading to the toilet, kallon lace gown dake jike cikin bucket nayi, ciro kayan daga cikin bokiti nayi, ina kallon blood stain..

Kaina a daure yake coz na kasa gane mai ke faruwa, nide a yanda nake ji ba abinda ya same ni but how is it possible? Tayaya na samu blood stain?

I need to find out the reason for this. Ina fadin haka na wanke kayana, sannan na fito daga toilet na gyara dakin hade da canza bed sheets, nazo shimfida bed sheet na tuna  da promises da JayD yayi min kafin auren mu..

"JayBee idan na aureki kome tare zamu dinga yi har na samu aiki, if you are to cook we cook together, if you're to make the room we make it together, coz I love you and I love to share every single moment with you,
Cike da tausayawa na kalle sa kafin nace in shaa Allah zaka samu aiki JayD.. Maimakon ya bani amsa sai yace
What if we rewrite the stars?  Say you were made to be mine
Nothing  could keep  us apart
You will be  the one I was  meant to find..?"

Tunawa da wannan kawai yasa na fashe da kuka, ina ma ace yanzu ne ya fadamin wannan kalamai da naji dadi. Allah sarki rayuwa ashe haka kishi yake? Tsabar kishi JayD da na sani for almost a year ya koma wani mutum na daban...?

Ina kuka harna gama gyaran dakin, kafin na koma nayi wanka, na dauro alwala na fito na shirya, na shimfida khimar na fara gabato da sallah, bayan wani dan lokaci na idar da sallah...

A DAREN AURENA(SABON SALO)Waar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu