13

50 1 0
                                    

*A DAREN AURENA*
  _SABON SALO_

Page 13

_Kamar yadda nace maku labarin ya faru dagaske kawai reshaping labarin nayi, tunda ba yadda zanyi rubutu a dunkule kamar yadda Mai labarin ta bayar,so kome zan rubuta acikin book wl be based on the True life event 😌_

Thank y'all for the endless love and support FAN-MILY ❤️❤️❤️

MissDmk

A zabure na mike na kara kiran ta a waya, har kira kusan uku ba tayi picking ba, kiran JayD nayi a waya shima beyi picking ba, nan take na tura mai da text, kafin na goya da'na, na rufo danki na fito, dakin Ummah na nufa hankali tashe ina kuka..

Ummah tace ba zaki fita a wannan daren ba gaskiya...

Ummah bazan iya zama cikin tashin hankali gara dai ina can asibiti hankalina zai fi kwanciya,

To abinda baki san dalilinta na kiran ki asibiti ba?

Ummah nasan hakan nan Adda ba zata kirani asibiti ba saida dalilin, koma maine ne inda naje zan ganni,ina fadin haka na fice daga gidan..

11pm
Tsabar tashin hankali da fargaban da nake ciki, ko gannin nisa daga Akku zuwa Fantami banyi ba, ina issa na tarar da Hamma Nura na kokarin shiga cikin asibiti,
Kiran sunan sa nayi, kafin na karaso inda yake...

Aisha inda ya mutu saiki zuba ruwa a kasa kisha, tunda kin zabi ki saka shi cikin bakinciki..

Cike da mamaki nake kallon sa, sabida ban fahimce maganar da wa yake ba? Hamma ban fahimce ka ba?

Idan mun shiga ciki zaki fahimce ni, yana fadin haka ya cigaba da tafiya cikin sauri, nima saurin na keyi.

Muna issa cikin muka tarar dasu Ummah sunyi ciko ciko dasu..

Muna hada ido da Ummah ta fashe da kuka, kafin tace Aisha yanzu kin fifita farinciki wanni akan namu?
Kin zabi ki saka mana bakin ciki?
Laifin mai mun kayi miki da za ki saka mana da haka?
Ki tuna irin kaunar da gatar da mahaifinki ya nuna miki? Yanzu da wannan bakin ciki zaki saka masa? Indai mijina ya mutu a sanadiyar bakin cikin Aisha I'll cause you and never forgive you..

Kasa magana nayi sai kuka, tunda naji Ummah na fadin haka na san da cewa Abba na cikin wanni mayuwanci hali..

Muna cikin haka Doctors suka fito daga dakin, duk muka yi Kansu...

Alhamdulillah yayi escaping paralysis, tunda abin ya faru ne akan idon professionals, amma maganar gaskiya tunanin yayi masa yawwa, wanda yasa systolic and diastolic insa wuce misali,
Yanzu dai he's in coma and da ya farka Aisha taje tunda kiran sunan da yake ta kokarin yi kenan..

Alhamdulillah duk muka ce, kafin Ya Nura yabi bayan su, ni kuma naje gun da Addah take, garin ya hakan ta faru Addah?

Kinsa ta Gombe suka wuce  tare da Innaro, to yau daman zasu dawo tare da Ummah da Innaro,suna issa airport wajan saukowa kawai Abba ya yanke jiki ya fadi, ta kare maganar tana kuka, kafin ta kara da cewa, please Easha don't do this to Abba? If saving Abba's life means to choose between your husband and he? Please choose Abba, Abba na sonki sosai Easha, ko da ba kya tare damu, Abba bai cire ki a zuciyar sa ba,  ya shiga wannan halin ne duk a tunanin ki...

Jikin na kara sanyi yayi, yanzu sabida ni Abba yake cikin wannan halin? Ina son Abba ya rayu kuma Inason Mijina,
Ya Allah kafi ni sannin daide ya Allah ka kawo min mafita, kuma kaba Abba lafiya, ina cikin wannan maganar zuci, kiran JayD ya shigo wayata,  I hastily pick up the call..

Aisha karde kice min acikin daren nan kk fita? His voice sounds unhappy..

Cikin kuka nace Abba ne bai da lafiya, he's in critical condition I don't know what's going to happen if I'm not here...

Yanzu sai akayi yaya?

I don't get you JayD? Nayi maganar cike da mamaki

Aisha you're talking as if, you been there would do the undo?

I don't get you JayD?

Aisha now that you are there what changes does it makes? Did you save him from going to coma? Sabida rashin hankali kika dauki da'na kika fito dashi cikin wannan dare? Had it been wanni abu ya faru dashi fa?

JayD Abba na ne fa? Kuma... bai bari na karasa magana ba ya yanke maganar da cewa

Aisha this should be the last time that you'd go out without my permission. He said that in an authoritative manner before he ended the call.

My jaw almost dropped out of shock, yanzu yana nufin zuwa ganin mahaifina laifi ne?
Like me yake nufi da wannan kalamar?

Your heart is blind to see from the truth Aisha, a man that truly loves you you'd love everything and everyone around you, Yanzu kina tunanin mijin kwarai zeyi irin magana nan?

Addah Aseeya, Mujaheed na da kishi sosai nasan shi a tunanin sa Ya Fahad na nan..

Ah lalle kam Aisha kinyi nisa bakya jin kira, ko kadan bakya ganni laifin wannan mijin naki? Wai nikam miye Mujaheed yake dashi da yafi Fahad ne?

Addah love is real
Love is beyond our imaginations
Nide kawai inason mijina..

Jan tsuka Addah Aseeya tayi kafin ta bar wurin, bin bayanta nayi nace Adda wai ina Innaro?

So kike tazo nan kome ya kare rikecewa? Kawu Hadi ya tafi da ita gidan sa, yace sai abin ya lafa zai kawo ta..

Some Days Later

Tunda na zo asibiti ban sake Komawa Akku ba, sabida asibiti yafi kusa da family house namu, acan nake wanka nida da'na, kafin mu taho asibiti, Karfe 8 na safe muna asibiti

Kamar kulum idan na shigo asibiti, sai na shiga ICU da Abba yake ciki na dinga addua ina nema gaffarah sa, yau ma ina rike da hannun sa dake dauke da cannula ina masa addua hade da yin kuka na nema yafiyar Abba

Kawai naga yatsan sa ya fara motsi, can Kuma nishin sa na tayi da karfi da har yake sa beeping machine dake dakin kara sosai, ba shiri na mike na kira Doctor ina kuka cikin tashin hankali...

Doctors suka nufa dakin da Abba yake, sun kwashi kusan 30mins aciki kafin Doc ya fitu daga dakin, yanayin sa kawai nake kallo ina kuka

Doctor yace Abba ya.....

*Littafin nan na kudi ne, don Allah da son annabi ku karfafa min guiwa, duk wanda ya ga wannan littafin ya biya kafin ya karanta domin hakkina ne. Biya ta wannan account din: FATIMA DAHIRU  UBA 2291620442 sai ku nuna shaidar biya ta number 09074267236. Dan Allah banda vtu.*

A DAREN AURENA(SABON SALO)Where stories live. Discover now